← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 182 OF 268

Sashe 182

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fajz Yana zaune bayan mota duk yayi ligis looking so weak, at this moment abubuwan dake cikin ranshi sunyi mashi yawa, ga damuwar rabuwa da Amira , sai Kuma ga fargaban haduwa da bintu, right now Bai taba jin fargaba kaman yanda yake ji yanzun ba, he is feeling so scared of bintu, ba don Komai ba sai don ya San ya Saba mata, yasan he have hurt her sosai with what he wrote there, it will be so hard to prove himself to her, yasan sai yayi da gaske zata sake aminta dashi because already he poured his heart out on that diary, yasan it will be very difficult for her to believe he loves and cared about her too, shi kanshi Bai San ta damu da bintu ba sai yanzun da suka samu matsala, he feels so hurt da Bata amsa wayarshi da Kuma Bata mashi magana, he is so use to talking to her at his own convinient time that kou kadan baiyi valueing dinta ba,now that he can't speak to her sai taji ya shiga matsanacin damuwa, as the driver approach his gate sai yaji more faduwar gaba, Ana tsayawa ya saka hannu cikin aljihunshi ya biya extra daya hau Kan kudin wato na kawosu gida, fita yayi rike da nashi bag din Wanda duk kayan da ya sayawa kanshj a Chan ne, Yana sallamar Mai Mota ya nufi gate dinta ya kwankwasa, Mai gadi na lekawa ya ganshi yayi Saurin bude mashi gate Yana mashi sannu da zuwa, amsawa yayi Yana Mika mashi bag dinshi, kallon compound that looks ok yayi sai ya lura da wata Mota daban da ba nashi kou na bintu ba, kou sands yake yaro da in yayiwa iyami laifi Yana tsoron duka Bai ji irin wannan fargaban ba, wato in an sanka da hakuri tou zaa dinga tsoronka ranar da ranka ya shiga Baki, zaa dinga fargaban abinda zaka iya aikatawa ba don komai ba don baa taba ganin ka Angry ba, he wondered who own this car, suna zuwa bakin kofsr Shiga ciki ya amshi bag Dinshi daga hannun Mai gadi, falon farko ya Shiga da sallama ya tarda Babu kowa wajsn, second one ya shiga ya tarda Daya daga cikin masu aikinta tana kallo, gaidashi tayi cikin girmamawa ya amsa sannan ya wuce ciki, dakin da yasan diary din suke ya nufa Yana jin gidan so quiet kaman Babu kowa ciki, Kan hanyar da zai bi ya wuce da akwai Daya daga cikin bedroom din dake Kan hanyar shi sai yaji magana kasa kasa, ahankali ya ajiye bag Dinshi sannan ya nufi bakin kofsr, the door is not tightly closed so he can peep and hear what they're saying, family doctor dinsu ce zaune a bakin gado sai Kuma bintu dake kwance looking totally different from the bintu he knows, ramarta ya mugun bashi mamaki da Kuma tsoro because she looks so sick "Kawai...ki cire min...ban sonshi...ban son bedrest..." Bintu ta fadawa Dr da take fada Mata if har bata bi ahankali ba she will miscarry the baby, Amma in har zata zauna waje guda ta daina saka ranta cikin damuwa the baby will be ok, "Ai if rayayye ne Babu yanda zakiyi...kawai Zan rubuta maki drugs...Wanda Zaki dinga Sha...'"Dr ya fada Mata,faiz was just listening as they decide the faith of his unborn child, abinda yafi so duk duniya, bintu dafe mararta tayj Tana kuka tana cewa "Zafin yayi min yawa.... Dan Allah Dr ki cire..." Bata Karasa ba faiz ya Ida bude kofsr ya shigo,the Dr knows him tun Yana karami as babban Dr ce, bintu was surprised to see him. Amma Sam face dinta Bai nuna hakan ba, wani irin kallon haushi da tsana ta Watsa mashi ta kalli Dr ta cigaba dacewa "A cire min...Kar ya Zama ajalina..." Ta fada not minding faiz that have this unpredictable look on his face,tamkar Babu kowa dakin, sai ka ranste ba faiz da take haukan so bane, sai ka rantse ba fai da yake haukan so bane Nan tsaye gabanta, she hates him with passion, she don't even want to see him, kawai the thought of him been together with her for over two weeks is enough to make her hate him like crazy, "Na fada maki in Kika Sha maganin da Zan rubuta maki...zai daina...all you need to do is stop all the worries..." Dr Bata karasa ba Bintu tace "How can I stop all the worries...I can't stop it...ni ban son Shan magani....so kou kin bani bazan Sha ba...all I want is the baby out of me...'' ta fada Tana goge tears dinta,Dr kallon faiz tayi tace '"Wai me kake wa Yar mutane...why do she looks sad..."Dr ta tambayeshi, "As the why she wants to kill my baby.. "faiz ya fada face dinshi daure with a sad feeling in him, he feels it's the right way to act to reduce the level of his atrocities, "Ai baka San wani Abu ba...in har zaka batawa mace Rai Babu abinda zatayi da cikinka....am telling you this from experience...so if you want happiness you should give it to her first..."ta fada mashi fajz just want to he alone with her yanda zasuyi magana yaji laifin dayayi da har zata nemi a zubda the best thing that ever happened to him, it's like the biggest punishment you could ever get, tunda ya aureta Bai taba tunanin haihuwa kou da ba Amma kuma taba fada mashi she's pregnant sai taji duk duniya Babu abinda take so kaman abinda ke cikijta, kou son da yakewa Amira Bai Kai Wanda yakewa cikinta ba, and she have the guts to say a fidda shi Kaman he doesn't matter, he feels she's going to turn this on her self if she behaves like this, yasan Tana cikin pain Amma what she's saying is bad, very bad, she's trying to hurt him and she's going to hurt herself don bazai yarda ba in har ta zubda mashi cikin jikinta. "Yanzun dai koma meye... you should make her happy..." Dr ta fada mashi, tsoki bintu taja ta kauda kanta gefe guda, Bata son ganinshi, itama right now she wants this Dr to go don ta fada mashi ya Bata takardan ta, she sees no reason to waste anymore time in his house, kou Bai saketa ba she won't live with him, Dr dai feel the anger from both side Wanda hakan yasa ta fiddo takarda daga cikin bag dinta ya rubuta some drugs da zaa Saya Mata ta mikawa faiz sannan ta kalli bintu tace "Ki zauna waje guda...don't stress yourself too much...kou ruwan wanka a hada maki...kinji kou..." Ta tambayeta, banza bintu tayi daita Bata amsa Mata ba, Bata sake cewa komai ba ta Mike ta bar dakin, faiz daga Idanuwa yayi ya kalleta sai ya hangi diary din gefen gadon ta, bintu dake fama da sabon Bakin ciki mikewa tayi da karfi dukda ance Kar tayi hakan,she wants to show him Babu abinda zai sa ta rike Cikin shi, tana Mikewa yayi Saurin zuwa gabanta yayi kneeling kasa Yana cewa "Ki yafemin... it's all I can say...I beg you in the name of Allah ki yafemin...bintu wallahi Ina sonki..." Abinda takeyi ne yasa yayi Shuru Yana kallon ta, sadda ya sunkuyar da kanshi kasa Yana Mata magana har ta bude wardrobe dinta tana ida kwace sauran kayanta dake cikin wardrobe din gjdan, "Alhamdullilah tunda ka Dawo lafiya... you're so welcome... I refuse to go because I promise not to let anyone know am in Nigeria...Amma tunda Allah yasa ka dawo...ka bani takardata...or better still Kama iya aikomin dashi....when ever you're ready..." Bata Karasa ba faiz ya taho da Sauri yazo hugging dinta wani irin turewa tayi Mashi Wanda ya kusa faduwa kasa, he didn't expect this at all, sannan karfin mace Mai fushi yafi karfin namiji, dafe chest dinshi data tura yayi Yana kallonta, "Don't touch me with hannun da ka taba karuwarka..." "Don't say that!!" Ya daka Mata tsawa looking very angry dafe da chest Dinshi "Nafada!..." Itama ta daka mashi tsawa, he wasn't expecting this, kawia Yana tunanin she will be crying and he will beg for forgiveness then everything will be alright again as he knows she loves him more than she loves herself, yanda ta zaro mashi Idanuwa yanzun really scares him "Wato na taba ta kou...na taba Rabin ranka...wait a minute...did ahmed know Kuna soyayya har da lalata?..." Ta fada Tana Kallon shi Kaman ba ita ba, she looks soft when he entered Amma she's different, he feels hurt with her words Amma baice Komai ba as he knows she's hurt "You called him friend...Ashe kana dating babe dinshi...why did you marry me tunda you have Such person.... you have the person you feel this for...ubanwa yace ka aureni faiz..." Ta fada tana nuna dairy dake Kan gado, "So nice ta gida...in haihu...ita Kuma ta holewa kou... she's your life Changer...your happiness...your joy...your first love...then what is your mother..." Wani irin Marin ya dauke ta dashi, "Are you mad...Abi Ana gasa popcorn a kanki?...how dare you..." Ya daka Mata tsawa looking so Angry, bintu dafe cheek dinta Daya Mara tayi Babu hawaye Idanuwanta don she didn't feel pain, Babu pain da zai Kai abinda ke zuciyar ta da Kuma Wanda take ji a amarata "They dey do you?..nace am sorry...am sorry..." Bai karasa ba tace "Sorry my ass.. wallahi ban Zama da mazinaci...Dan iska laananne...Kuma kaga ban haihuwa da Dan iska...kaga wannan cikin zubdashi zanyi...Banga ubanda ya Isa ya hanani ba..." Ta fada Tana Jan bag dinta, da sauri ya riketa kawai sai ta kafe mashi hakori a hannu da sauri ta dauke hannunshi, "Wai what's wrong with you...nace am sorry...nasan ban kyauta maki ba...Amma is it my fault?...laifina ne da nakeson Amira?... wallahi Baki San how many times nake kokarin boye feeling Dina to make it look alright ba..."Bai karasa ba tace "To hell with you...to hell with you faiz...go and be with her... wallahi kou Kaine autan maza na hakura... wato love triangle kou...then to hell with love..." Tafada kaman mahaukaciya, sai yanzun ya gane abinda ake cewa fushin Mai hakuri Bai da kyau, wato he have never seen this part of her all his life, she's
Chapter 182 · 0% Book details