Sashe 130
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Iyami!!!..."ya fada Yana shafa cheek dinshi da ta Mara yayinda yake sake lumshe Ido but the pain is on bearable, inda ya samu enough rest da abun zai sakeshi, Amma yau Yasha da yawa and baccin Bai isheshi ba, he tries as hard as he can to stay awake Amma, Ina, ahankali ya Zama ya zauna kasa with his head down still saying
"Iyami...it hurts.... badly..."ya fada sounding real drunk, hajiya Dora hannu bisa Kai tayi ta Fara kuka taba magana da yarenta tana cewa na Shiga uku my enemies have succeed, she was like going crazy ta maida kofar ta rufe tana Kiran
"Faiz...faiz ..why.." ta fada cikin matsanacin tashin hankali da Kuma kuka, she have never witnessed anything like this her whole life, har Marin kanta take tana cewa
"Some one should wake me up from this bad dream...this can't be real..." Take ta fada Tana kuka tana kallon faiz dake zaune kasa dafe da cheek dinshi kanshi kasa Yana son komawa bacci
"Faiz!..." Ta fada da karfi sai Kuma ta rufe bakinta gudun Kar aji abinda take cewa har a kaiga asking dinta what is happening, faiz daga dull eyes yayi ya kalleta ya saukesu, da gani kasan he is far away from sanity, she was so helpless watching her drunk son, she's just imagining what will happen on har alhaji yaji wannan Maganar, he will just disowned him without a second thought and she knows Babu abinda zaa Fadi duniyar Nan da zaisa ya maidashi cikin yaran shi, she wants to strangle him to death saboda bakin ciki Amma what good will that do to her, she knows it won't help matters at all, kokawa cikin bathroom dinshi tayi behaving like a mad person, tana Shiga ta wuce bedroom dinshi Nan ta tarda inda old bottles dinshi suke cike da fridge, she was so motionless, she remembers when she caught him da safe da smelly mouth ya boye Mata, she knows this is not about Amirs because it has been going on for a while but she wonders when, now she knows why in ya kwanta sai ya Dade Bai tashi ba, she still can't believe her son is a drunkard, ruwa ta deba Mai Dan yawa cikin toilet Dustin ta fito dashi zuwa inda yake zaune going back to sleep har yana kokarin kwantawa kasa ta malala mashi ruwan a firgice ya Mike don Bai kaunar ruwan sanyi at all, face dinshi ya Fara gogewa Yana kallon mum dinshi dake Kuka, ahankali ya Mike tsaye ya nufeta still looking terrible, now he is a bit Normal than before,
"Iya... what's wrong..." Ya tambayeta Yana kallon jikinshi da kuma dan rawan sanyi,
"Fajz why...me yayi zafi Haka ..why should you choose Such an evil way of life..."ta fada mashi still crying, faiz sauke gaze dinshi yayi don yasan asirinshi ya Gama tonuwa, inda zaa kasheshi Bai San lokacin data bude Mata kofar ba, he wouldn't have done that at all, sai murza idanuwa kawai yake, what will he tell her, how will he explain this to her z she looks so heart broken, she's so disappointed in him, da akwai look of anger da Kuma tsana a idonta, tears keep flowing, what is he going to tell her, nothing will really matter, bakin shi na rawa yace
"Am... sorry...iyami... sharrin shaidan ne ..I tried controlling...it...Amma it's uncontrotable...." Ya fada Kanshi still trying hard to keep his eyes open,
"For how long..." Ta tambayeshi cikin hawaye tana Zama Kan daya daga cikin kujerun dakin,
"Tun ...a Chan...sau Daya kawai...Nasha...I wanted tasting what people take as a normal drink...kowa na chan...Yana Sha...ban San it's something dangerous ba... something I will be addicted to.... wallahi I hate it but... can't stop it...am sorry.. for the disappointment...." Fajz ya fada Yana bude idanuwanshi ta karfi da yaji, hajiya feels so messed up, she feels tunda Amira tazo office din faiz as his secretary his life is good, Bata San da akwai bigger problem ba, she knows what is addiction, she knows how difficult it is to stop, Babu abinda zaiyi Mata maganin wnanan matsalar sai adua da Kuma bashi taimakon da yake bukata, cursing, shouting or bad words won't help this, this is way out of her hands,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun ... international education baiyi min Rana ba..." Hajiya ta fada cikij hawaye, faiz dake zaune Kan kujera yana lumshe idanuwa cewa yayi
"Am sorry..." Ya fada kanshi kasa, she was crying Like a baby, faiz komawa yayi gabanta ya zauna ya Dora Kai Kan kafarta hawaysnta sai faman zuba a kanshi kawai yake, he couldn't stop her, she spent good 30 minutes cur tana kuka before tace
"Tashi kaje kayi wanka...ka tafi gidanka...Amma promise me daga yau bazaka Kara ba...pls I beg you..." Ta fada mashi cikin kuka, ahankali ya girgiza Mata Kai before yace
"Wallahi mummyna...ban iyawa... ahmed help me Amma Still na kasa dainawa at all...If I don't drink I can't sleep... it's like the only thing that make me sleep..." Ya fada mata Kai tsaye,,
"Then try harder...I beg you to try harder...kasan abinda hakan zai jawo kuwa... drinking away your life is the worst thing to do to yourself... you're still in a small stage Amma in har baka daina ba wallahi wata Rana zaka dinga yawo kana Sha ne... lokacin bazaji kunyar kowa ba... you won't care who is watching you...is that the kind of son you want to be?.
Is that the kind of father you want to be to your children?..." Fajz sai girgiza Mata Kai kawai yake alaman Bai son ya Zama irin wnanan uban kou Dan, she's so confused, hajiya rasa inda zata saka kanta tayi, har rokanshi kawia take ya daina, she knows force kou zaro idanuwa won't help solve this huge problem, she have to look for a way to help him out of this Amma Dole ta hada da advising Dinshi, Mikewa faiz yayi ya shjga wanka ya sakarwa kanshi cold water yanda zaiyi Saurin dawowa hayyacinshi, she stood under shower for over 30 minutes ita kuma hajiya ta goge idanuwa ta koma bangaren ta ba don komai ba sai don tayi sallah, kafin ta dawo sai ta Tarda faiz ya shriya looking so ok and normal, cikin ranta tana tunanin a Haka yake yaudarsnsu, he will drink to stupor then later come out looking ok and normal alhalin Yana da matsala, tana San tana da babban aiki a gaban ta but who is going to help her in bringing her son to Normal, yanzun dai ba lokacin nuna iko Kan Dan bane, yanzun lokacin nema mashi lafiya ne,
"Mummy am sorry..." Ya fada Mata kanshi kasa, zata bude Baki tayi magana sai ga alhaji ya bude kofar, she closed the door but forget to lock it, she just prayed Bai San abinda ke faruwa ba,
"Kai me kake gidan Nan da tun dazun kazo Kuma baka tafi ga..." Alhaji daya dawo daga masallaci ya Tambayi faiz
"Daddy...ba komai...wasu abubuwan nake son parking ne..." Ya fada mashi, alhaji kallon Hajiya yayi yaga her eyes are swollen
"Wani avu ya faru ne?.." ya tambayeta,
"Aa... nothing..." Ta fada Yana Mikewa kawai sai ta fita before she Burst into another tears.
Bintu Kam fajz Bai Dade da fita ba ta gama abinci tayi arranging dinning wanna ta sake wanka tare da sake wasu sexy dress waiting for her husband Amma Kuma Bai dawo ba, she wanted to call him Amma sai ya Zama Kar ya kasance ta matsa mashi tund Bata San abinda ya rikeshi ba, Haka ta zauna zuwa karfe hudu tana jiranshi, still ta danne Bata Kira shi ba Saida yaga biyar ta Kira Amma Kuma Bai daga ba, she was disturbed Because she called for several times baa dauka ba, bada abincin data dafa tayi ga masu gadi ta sake shiga kitchen ta Fara hada wani, she was weak thinking of her husband. Fajz Bai Shigo gidan ba sai wajen karfe takwas da rabi, he saw her miss calls bayan ya dawo daidai Amma what will he say, Yana dawo tayi Saurjn mikewa tayi tare da Saurin tarbeshi with a happy look saidsi data ga ba Kayan daya fita dasu bane don she's the one that gives him what to wear sai damuwa ya dan bayyana a face dinta for a second sai kuma ta dawo da smile
"Baby...am so sorry... office din ahmed naje...sai na manta wayata chan...sai naje gida nace Bari in jirashi sai bacci ya daukeni...kinsan Bai Dade da kawo min wayar ba...kawai sai na sake wanka na sauya Kaya ...am sorry my queen.. " ya fada Yana hugging dinta, she's to good da zanyi misbehaving daita, inda anyhow girl ce ita da tuni ya dinga nuna Mata she's not his problem Amma bintu have shown him pure love, she deserves nothing less at all, hurting her is not in his agenda, not intentionally. She loves him so she believes everything he told her,
"I was sick and worried fa..." Fada mashi
"Am sorry..." Ya fada mata, juyawa tayi ya kalleta yace
"Baby...hope you won't cry for me tonight..." Ya fada sounding naughty All because ya faranta Mata not because he is in need of anything at all. Murmushi kawai ta saki without saying anything,
"Baby kin cin abinci nayi...am so farmished..." Yayi adding, Nan dai tayi feeding dinshi like she use to, tunda sukayi aure Bata gan yaci abinci kaman hakan ba, he almost eat all food meant for two of them, karya tayi mashi tace taci so he feels free and eat, tea kawai ta Sha ta kwanta, he tries as hard as he can to mate with her today again, she still cries Wai Yana Mata zafi, deep down Kam yace
"Sai indai ke Kika nema but as for me na Gama neman wani Abu wajenki..."ya fada cikin zuciyar shi Amma sai petting dinta kawai yake