← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 268

Sashe 108

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

kudin products dinmu?...asalima kudin karuwa yayi... laborers are asking for more...wasu wawayen ma are at lost...bamu samu kou sisi daga garesu ba sai dai namu ya Shiga ciki.. what a misfortune..." Alhaji ya fada mashi, Nan wani ya Mike Yana magana, duk Amira ta kafa kunne, she just pray Kar a tambayesu don batasan abinda zai biyo baya ba, kusan kowa na hall din yayi magana insa alhaji Yana kushe most of their opinions, tana tunanin faiz is hard to please Amma dad dinshi yafi shi,he is just like his father, duk abubuwan da mutanen Nan ke fada some of them are ok Amma sai yace ba Haka bane, she just pray Kar azo kansu, fajz shi Kam kou a a jikinshi,Bai damu da abinda ke faruwa around him ba Balle ya daga hankalin shi, asalima he is mad at his dad, gaban kowanne mutane da akwai robar ruwa da cup rufe kanshi sai Kuma paper da pen, kowanne Yana rubuta abinda sukeyi Amma Banda ita da faiz, Bayan kaman good hour of endless talking alhaji ya kalli faiz "It's your turn..."alhaji ya fada Yana kallon faiz, faiz knows he is talking to him Amma kou daga Kai baiyi ba Balle ya amsa don yasan kou ya daga Kai Bai da abinda zai fada mashi sai sake daure fuska kawai yake, "Kai Dan ubanka am talking to you..."alhaji ya daka mashi tsawa "Ban sani ba...I am a fool...an idiot... stupid...how can someone with such character bring an idea na cigaban company..." Fajz ya fada atakaice, Amira da hannunta ke rawa daukan pen dake gabanta tayi ta rubuta "Rebranding da Kuma lot's of advertisement..." In bold ta tura gabanshi, "That's what you are ai... proof me wrong...." Alhaji ya fada mashi, kou kadan fajz Bai daga Kai ba Balle yaga abinda Amira ta tura mashi a gaban shi, she can't talk to him,she Can't say anything rather sai ta dauki hannunta ta Dan taba hannunshi, if you see yanda faiz ya zabura ya zaro idanuwa Yana shafa hannunshi, wasu sub gan reaction Dinshi especially his dad, hannunshi da ta Dan taba ya tsaya kallo sannan ya kalleta,Ido tayi mashi alama dashi ya kalli gabanshi, ahankali ya sauke Idanuwa ya kalli abinda ta rubuta har lokacin Bai bar murza inda ta taba shi ba don tamkar Yan Dan dauki naked wire dake jone da electric an dasa mashi ne a hannunshi, idanuwa ya daga ya kalli dad dinshi dake kallonshi ya sake murtuke fuska yace "Rebranding...da Kuma lot's of advertisement..." Ya fada atakaice Yana shafa hannunshi, "Explain..." Alhaji ya fada mashi, "Dad what's there to explain... rebranding and advertising product doesn't need more explanation...kowa yasan what it means..."fajz ya fada face Dinshi kaman Bai taba Dariya ba "Kai ban son rainin hankali...I said give us details... just like the way everyone is doing..." Alhaji ya fada mashi, ahankali ya kallo Amira da gaban ta ke dukan uku uku yace "Sai ki tashi kiyi bayani.." ya fada Mata atakaice Yana dauke kanshi rike da hannu, this is among the most difficult time of her life,. Standing in front of about 23 men tayi bayani, something she have never done in her entire life, but she needs to save her stupid, foolish, idiot boss ass. It's a very difficult something to muster courage to talk in front of those people Amma Kuma what can she do,inda ta sani da shuru tayi kawai a ci ubanshi tunda shima ba kirki gareshi ba, "She should explain..." Ya fada Yana nuna Amira hankalin shi kwance,kallonta yayi ya watsa Mata harara Yana murza hannunshi har lokacin Because he Still feels the sting sosai, Amira da tayu karfin halin mikewa alhaji ya kurawa Ido Yana tunawa da sanda ya je office din faiz and how smart she attended to him lokacin, duk wajen tsit sukayi suna kallonta waiting to hear abinda tazo masu dashi "Hmm...uhmmm... rebranding...and.... advertisement....Yana da kyau...."take magana kaman she's so afraid to talk or something "Excuse me...."alhaji ya dakatar daita before yace "Feel free and talk the way we will understand...mu turanci ba damunmu yayi ba so kiyi cikin Harshen da kikeso...and remember dukkanmu Nan Babu Mai Kai biyu... we're all human... we're not here to judge anyone or anything.... we're here to make corrections.. yanzun in ba baki shugaban company Haka Zaki dinga presenting kanki kina magana Kuna stammering...bring it on..." Ya fada Mata atakaice, ajiyan zuciya Amira ta saki gami da hadiye saliva ta lumshe idanuwa, she really needs the courage to talk in their presents, now deep down sai ta maidasu kaman Mata yan uwanta, ta sauke Idanuwa not looking ta them, "A company da ya Dade kaman Wannan yana bukatar rebranding...when I say rebranding shine kaman sauya wasu abubuwan like container Making it look more beautiful and attractive to suit the people of this era...yanda zaayi packaging product din ma is very important...wani packaging zaisa ya sayi abunka...wani container ya burgeshi...like munsan company na peak da da yanzun ba daye suke ba...ba Wai because sun sauya abinda ke cikin tin din ba but sun sauya tin din... wannan zai Karo more people...then above all is advertisement... lokacin Ina yarinya da akwai wani sabulu da nake yawan gani advertisement dinshi...wato Delta soap..I heard and seen lot about Delta that Saida na saka dad Dina ya Saya min...do in kana advertising product dinka Babu inda ba zaije ba...like karkara da Basu da tv advertisement should reach both visual and audio form...sunan company din da Kuma abinda suke producing should be everywhere yanda in dan kauye ya shigo cikin gari in har zai sayi oil sunan naka zai Kira because he wants to taste it and see how it is...hmmm" Amira da tunda ta Fara magana ta sadda Kai kasa Bata Kara daga Kai ba Balle ta kallesu Taji Bata iyawa, she have made a presentation in classes before and she knows looking at people faces might distract you, faiz kasa kunne yayi Yana jin abinda take fada wondering where this is coming from don it seem ta rubuta ta shanye cikin brain dinta, alhaji was just staring at her, he knows girls are very intelligent and right now he regrets pushing his to get married instead of staying in the business, before sunyi advertisement din but suna samun suna shikenan suka daina, he felt there's no need to waste more money Kam advertisement tunda sunyi suna, sannan tunda suka Fara Wannan packaging da sukeyi shine Basu taba sauyawa ba, he is just staring at her, "Beautiful container... waynda shape Dinsu ya fita daban da wnanan will do... Sannan samun face of the advertiser wacce zatayi amfani da oil din duniya su gan how pure it is..."Amira that is thinking of what to add ta fada masu don gani take Bai gamsu ba da akayi Shuru, "Kuma...Ana iya Yi masu Dan Bonanza na extra a each bottle... telling them it's bigger and better..." Amira tayi adding, faiz dai shuru yayi but kunnenshi kaf kanta, he just wants look at her and see how she's talking don it's the longest statement he have ever heard from her, "And..." Amira ta fada looking for something else to say but nothing, she knows she read alot before now but it's all she can say, "And..." Ta sake fada before ta rufe bakinta sai taji clap, she was surprised someone is clapping for her even though abinda ta Fada doesn't really make sense to her, fajz duba Mai clapping yayi sai ya Sha mamaki it's his hard to please dad...
Chapter 108 · 0% Book details