Sashe 157
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amira Tana fita daga office din alhaji ta daka tsalle tare dacewa "Malaysia here we come..." Ta fada cikin matsanacin farin ciki, tun last week da sukayi magana da Habib Bata sake sintar kanta cikin farin ciki ba, she's always angry and sad, Nasir ma yasan she's angry don days zo wajenta take cewa ya tafi dakin hajiya instead of before da har adua take ya Dan lekota ta rungumeshi showing how much she misses him, saboda shi ta ajiye kayan malaki kala kala Daya zo ta cika mashi hannu, she loves him sosai Amma these days her anger is reaching his side, she have never imagined going abroad a sanadiyar aiki, duk mazan gidansu abroad suke karatu, dad dinsu made it clear Yaranshi Mata Basu zuwa Waje karatu, he have the intention din biyawa Amira Hajj before aka samu matsala sai gashi ya Kai nazifa da asiya, ita Kam kou oho, all her hope was Habib ya dawo yayi making ya kula daita ya kaita different countries in the world, sai gashi Allah have better plan for her, it's as if what happened to her happened for a reason, she's not the only one in the company, she's the youngest and she thinks itace Bata da kwalin degree cikinsu Amma it seem her star is shining more than theirs, it seem the luck that is following her is different from nasu luck din, she remembers she have cried Alot that maybe Allah wants to put a smile on her face "Wayyo Allah...can't be so Happier..." Ta fada cikin matsanacin farin ciki heading to the company car that brought her to the company, da gudu ta shjga ta dauki wayarta dake cikin bag dinta ta Fara Kiran ahmed, Yana picking tace "Baby...baby...guess what?..." Ta fada Mashi sounding so happy, "What baby?.." ahmed ya tambayeta "Pls baby kayi guessing Mana...pls t Try and guess..." Ta fada mashi tana Dan tsalle daga zaune da take "Heartbeat I can't guess...give me a hint..." Ahmed dake nasgu wajen aikin ya fada Mata "Well... alhaji haruna ya kirani...he talked about magnar kwakwan Malaysia Dana fada maka...he accepted zamuyi...now na baka hint..." Amira dake cikin halin farin ciki ta fada mashi "Wow...my baby is one lucky beauty...wato duk abunda Kika Kawo is acceptable to him... your mouth is powerful..." Ya fada cikin farin ciki "Now nidai pls guess..." Ta sake fada mashi cutting him short "Baby...did he give you more promotion?.." "Nope... wrong..." "Then what...pls tell me am becoming anxious already..." Ya fada Mata, "Well Baby... alhaji yace...yayimagana da wasu a Chan kasar...so he chooses me and faiz da matarshi to go to Malaysia..." Ta fada mashi cikin ihu, "Woowww..." Ahmed da jikinshi yayi sanyi ya fada kaman it's nothing, wato dai Amira is going far, she's destined for greatness, he wanted her to be special now he knows she's more than special, "Baby...are you for real?..." Ahmed ya sake fada Mata in total support of her "Yes baby...yace he chooses me... can you believe that...a company' dake dauke da manyan Yan boko da manyan mutane...Allah keeps blessing me alone..." Ta Fada voice dinta na rawa alaman she wants to cry "Baby.... you're destined for greatness...most ladies that faces challenges a rayuwa sun fi Zama manya... jiya I read about 100 most influence women in the world...I checked some of their histories... wallahi baby they had a rough childhood...some of them were molested....wasunsu was abused...wasu Basu da uba...wasu iyayensu Mata karuwai ne...wasu have to beg to eat...wasu suna da Yara out of wedlock...Amma did you know what?..." Ya fada Mata in a very calm voice,. "no.." Amira that loves this guy to the Moon ta fada mashi "Today people are no more talking about their past...kawai people talk about the accomplishment... people talk about the progress they have made in life...no body fucking care about what happened but what's happening...so baby...Ina son kiyi striving higher... higher.. higher...in a way people won't remember w How you get nasir...but talked about you progress...I want you to be most influence woman in Africa...if not the whole world.." yafada Mata,Amira da hawaye ke gangaro Mata was listening to him with her eyes closed, his words always keep her calm, shi yasa kou kadan Bata Ganin da akwai Wanda zai iya maye gurbinshi, he is so supportive, he is caring, yasan if it's some men zasu ce Basu yarda ba bit always zai Bata support, kou da ta Gama research dinta she gave him the details amd he supports her he have been doing from day one "Yaya...I love you...I love you so..much..." Ta fada mashi tana goge tears dinta "I love you more babe..." Ya amsa Mata calmly "Yayana... it's all happening because of you... it's because you help me Yaya... you picked me up... you repaired my damaged life.... thank you..." Ta fada mashi "Thank you too... for letting me into your life..." Ya fada Mata "Yaya...inda nasan you will be the source of my happiness...I wouldn't have even look at Habib..." Ta fada mashi "Inda you didn't listen to habib... you wouldn't have gotten to where you are.... everything na rayuwa happen for a purpose..and Habib is your first ladder to success... believe me..." Ahmed ya fada Mata, she just wondered wane irin mutum ne Wannan, he is so nice beyond words, "Yaya...Anya zaa samu irinka a duniyar Nan?... it's seem your sense and humor is not From this era..." Ta fada mashi, Dariya Ahmed yayi daga dayan bangaren yace "Am so honored my love..." "Yanzun dai baby...ka tayani adua.. Allah yasa su mummy da daddy su yarda..." "Haba zasu yarda Mana...cigaba ne company su zabeka ka tafi wata kasa Karo ilimi Kan wani abun... it's huge and believe me they won't say no..." Ya fada Mata with so much love,he have no single doubt of her love for him, yasan she loves him and won't even cheat on him, kou da kuwa ba da matar faiz zaa ba Bai da matsala,she have been there so she will be very careful, sannan he feels faiz yasan Amira is his so he won't do anything stupid, "Yaya...Bari in tafi office in sanarwa boss Dina... alhaji yace I should tell him... but Yaya did you think I should go with them...don alhaji yace I can tell him of am not comfortable with going da su..." Ta fada mashi "Ai it's nothing...in misali an hadaki da wani fa..." Ya tambayeta, shuru tayi Bata ce komai ba "Don Haka don't complain to him...hakan ma yayi...in na dawo gida zamuyi magana..." Ya fada Mata,Nan sukayi sallama, tana son ta tafi gida Amma she wants to inform faiz kafin ta tafi, Nan driver ya maidata office, Saida ta Fara Shiga office dinta ta ajiye bag dinta sannan ta Shiga office dinshi, ya Dora legs Kan desk said game din candy crush kawai yake, the noise is everywhere, "Seat warmer..." Ta fada cikin ranta Tana Shiga da Sallama, faiz that knows she's the one, kou daga Kai baiyi ba sai dai ya daga Idanuwa ta Cikin glasses dake face dinshi ya kalleta kaman wani tsohon Dan iska ya sauke idanuwanshi, she sees yanda cikin legs dinshj ke fari tas kaman ba namiji ba, sake maimaita sallama tayi ya amsa kaman Bai son magana, waje ta samu ta zauna tace "Sir...Daman alhaji ya kirani..." Ta fada mashi, she have been calling him sir these days and ya daina complaining about it, gani yake she wants it to be just work relationship and he is not going to force her into dating her, duk sanda zai ganta sai yaji wani irin haushi da bakin ciki Amma he have taken it to be his destiny, the only thing that keeps him going is when he remembers he is going to be a father said yaji sanyi cikin ranshi. "Go on..." Faiz da Bai daina game dinshi ba ya fada Mata atakaice not looking at her, thus attitude he giving her is like the first time she came into this office as his secretary, yanda yake Mata a lokacin Haka yake Mata yanzun, kou kadan Bai nuna ya damu daita and she's ok with it, it's better than that hugging he started, "So ya fada min maganar zuwa Malaysia..." Ta fada kanta kasa, faiz dakata da yin game yayi ya maida hankali kanta Yana sauraron abinda take cewa, he wants to hear what she's going to say at last "Wannan da kike magana kina tsayawa na meye...kou something is wrong with you ne..."ya fada sounding a bit angry as he is eager to hear what she will say "No sir...kawai yace ya zabe ni...sai Kai da matarka...muje Malaysia din.." Jin abinda tace really gladden his heart Amma Sam face dinshi Bai nuna Hakan ba, Daman Mai Hali Bai fasawa, he tried showing her his good side since it's not working it's better to be him again, "So..." Ya fada mata kaman he is not dying of happiness right now "So...he asked me to tell you..." Ta fada Mashi "Then?.." ya fada atakaice "That's all.." ta fada mashi "Naji... you can go..."ya fada Mata atakaice, Amira that can sense his anger mikewa tayi, ta bar office din, tana fita faiz ya ajiya wayarshi ya daka tsalle Yana Cewa "Pheeewww..." Ya fada da karfi, Amira da har ta fita taji kaman ihu Amma Bata wani damu ba ta wuce office Dinta "Ai bintu us not going anywhere with my unborn child...Haka Nan tazo tayi miscarriage..." Ya fada cikin matsanacin farin ciki, now he is going to be with her Alone in a romantic country "Hmmm am happy...as if in Bata bani face ba any will happen..." Ya fada knowing this girl is very stubborn, har yau Bai samu Kan maganar Habib ba, he still hears her voice lokacin da take magana, he have tried his research Amma baj samu any details ba, gashi he couldn't ask Ahmed about it, Bai iya asking what Habib did to Amira Kar ya zama kaman he is poking nose around. Har gidansu yayi niyyar zuwa ya bawa maigadin gidan kudi kou zai samu something from him mum dinshi ta haneshi da such attitude, Haka yayi hakuri Amma he can't stop thinking about it. Now he