Sashe 21
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Faiz Kam har rama yayi thinking of how to over come this mess, har yanzun dad dinshi Bai san abinda ya faru ba, shidai he is afraid of abinda zai faru, it's Saturday and irin Saturday Bai fita zuwa koina zai Sha baccin shi ya koshi samnan ya leka gidansu bintu because most weekends yake zuwa gida that's if ya gan dama, this Saturday is a sad one to him, duk da Saida ya Sha ya koshi jiya before sleeping ya tashi da wuri,. Zama yayi Kan gadonshi Yana tunanin how it's going to be, abun Yana mugun tada mashi hankali, sides of the insult will be much, sisters dinshi da Basu Wasa da kudi will insult him to stupor, Daman cewa suke yafi su jin dadi tunda abinda ake Basu a shekara shi cikin wata sai ya samu linki, wayarshi dake gefe ya dauka ya duba balance dinshi, ba don komai ba sai don yaga if he can cover up for this mess, balance dinshi ya duba yaga abinda yake dashi a nashi account din is 3m da Yan Kai, wurga da wayar yayi yana cewa
"Ohhh...why will I start paying for what I did use!!!..." Ya fada cikin ihu Yana Dora hannu bisa Kai,
"How is that possible!!! Ehe...how?...ka taba biyan abinda baka ci ba?!!..." Ya fada cikin matsanacin damuwa da tashin hankali, tunda ya Fara heading wannan company Bai taba Shiga iron wnanan damuwa ba, Bai taba jin kanshi Haka ba, Bai taba Shiga tashin hankali irij wnanan ba...
"Ayemi!!!." Ya fada Yana shafa kanshi sosai, if kaga yanda yakeyi sai ka rantse he is going insane and wanna is something that has been happening since ya gano sunyi loosing woefully,
"I told this man I can manage company Amma yace dole... ni ban iya management ba....ban iya ba.... it's not my Field....I told him I don't want to....now see..." Ya fada Yana mikewa daga Kan gadon sanye da kayan bacci,
"Su dole sai da yayi abunda suke so...."ya sake fada heading to his bathroom.
Abiinda Bai sani ba is dad dinshi yasan komai, he knows about the huge lost, he knows everything Amma yayi shuru, yau asabar da hajiya kadijatu tazo gaidashi yake fada Mata zai amshe company daga hannun faiz since Bai yuwa yana zuba makudan kudi Yana Shiga debt dukda kudin da yake fiddawa,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun!!!" Hajiya kadijatu ta fada cikin matsanacin tashin hankali as ita it's a thing of shame to her ace uba ya amshe company daga hannun biological son dinshi ya mikawa wani Chan waje don tasan for now he doesn't have anyone in his male children da zaiyi taking over the position, inda da akwai wani cikin yaransu she won't care kaman wani Chan ya je ya hau wnanan position din yayinda ga nashi Dan Nan,
"Alhaji... wannan Karin ma asara aka Yi..." Ta fada cikin damuwa sosai kaman zatayi kuka
" Ai fadin asara akayi is a total waste of time... It's a huge lost...very huge...did you know kou kudin Dana zuba a wannan production din ban samu ba...kou kudina ban maida ba Balle inyu maganar samun riba...gashi Ina biyan maaikata....ni da nake tsoho always think of getting my productivity to the next level sai yaro matashi bazai yu amfani da brain dinshi a samu cigaba a company ba sai Dan banzan wawanci....Ina Nan Ina jiran ya Gama karatu ya dawo yayi taking over Ashe it's a total waste of time, ...kilan da su Maryam naki kiransu da Yaya Mata ne na Basu position a wajen kilan da abun yayi daidai.... wanna da namijin baiyi min Rana ba..." Alhaji haruna ya fada sounding very bitter, duk maganr dayake Bai San hajiya kadijatu is shedding tears ba, Sannan Basu San hajiya Fatima tazo tana daidai kofar bedroom din tana jin duk abinda suke Magana a Kai, she feels like jumping because of happiness,. Now she's so fulfilled dayace inda ya sani da Bai aurar da yaranshi Mata da wuri ba ya Basu position a office,
"Ai baka yarda cewa what man can do woman can do even more ba..." Ta fada cikin ranta cikin farin cikinsosai, Sannan maganarshi na cewa faiz baiyi mashi rana ba gladdens her heart sosai, ta Dade batayi irin wanann farin ciki ba, she's so happy that Bata Shiga ciki ba ta juya ahankali ta koma don if she enters zata saka Baki Kar alhaji ya Kori faiz daga company din like she always does dukda ba daga cikin zuciyar ta take fadin hakan ba, yanzun Kuma she doesn't want to intrude at all,
"Am so sorry he is giving you so much pain..." Hajiya kadijatu ta fada cikin hawaye,
"Are you crying?.." alhaji ya fada as Bai San tana kuka ha sai da yaji tayi magana,
"Ai da ban takaici... you're saying baiyi maka rana ba...I don't blame you ever because it's all his fault...nasan kayi hakuri dashi sosai...kayi duj abinda kaga ya dace..." Ta fada cikin kuka kanta kasa,
"Hmm kina Nan kina Bata hawayen ki.kan wanna yaron da ba hankali gareshi ba....zakiyi mamakin shi Bai damu da abinda ya faru ba...am sure he is there sleeping like a mad man like he use to... stop disturbing yourself about him..." Ya fada Mata sounding very calm don ta daina kuka
"Ai alhaji ya Zama Dole inyi kuka...he is my first son...it really hurts kaga your first son doing anyhow...har ya kaiga mahaifin shi na cewa Bai gan ranar haihuwarshi ba..."ta fada cikin matsanacin kuka,
"Oh pls don't hold my words against me...ba Fina son yaron Nan kikayi ba...I love him Amma ai Dole inyi magana if he is doing anyhow... kusan million goma ne babu a kudina talk of profit Dina.... before har ribar million ashirin Ana samu Amma yanzun ba ribar ba kudina...ai dole inyi magana..." Ya fada Mata.
"Wai shi ke daukan kudin kou Yaya...am totally confused..." Inji kadijatu
"Ai sai ki kirashi ki tambayeshi...who knows yanda yakeyi da kudin...."inji alhaji,
"Yanzun alhaji korar shi zakayi kenan...." Ta fada cikin damuwa
"I have no choice ai....Haka Zan zuba mashi Ido ya dinga abinda ya gan dama?...last year the production was so good Amma ribar Bai da yawa yanzun Kuma kou kudina ban samu ba Balle riba....ai in na barshi next year bashi zai ci min Bayan kudina...." Ya fada Mata,
"Hmmm it's ok...Allah yasa hakan shi yafi alkhairi..." Ta fada Tana kuka Sosai, shuru yayi not replying her, shidai har ga Allah he wants to send him out of his company Amma was zai bawa a whole company, his own son is misbehaving with his money yasan kilan wani will do worst, Sannan yanda mamanshi ke behaving is making him feel somehow, she's making him feel weak, wayarshi ya dauka ya Kira number faiz, lokacin faiZ na bathroom so baiji Kiran da akayi mashi ba,
"You see...he is there sleeping and you're here crying for him...duk da Mai hankali should think when he is in destress Amma ban da faiz...nasan Bai damu da if he run me into depts ba, ..." Alhaji ya fada Yana ajiye wayarshi, Cikin fushi as he thinks fajz Yana Chan Yana baccin shi Bai damu ba, inda ya San yanda ya damu this time around da ya daga mashi kafa sabida tausayi.