← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 268

Sashe 170

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Alhamdullilah
2/21/21, 3:36 PM - Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you're welcome to buy from us.

40

Kallon shi Amira tayi taga his face is so frowned alaman he is angry at her
"Haba...ai Kuma kilan she's doing something kou...har kace Haka?.." ta fada alaman tana goyan Bayan bintu, wayar ya maida cikin aljihunshi looking disturbed Yana cewa
"Bazaki Gane bane...she have never missed my call...on Kuma tayi missing she calls back immediately...now she's not picking my calls... I feel something is wrong..."ya fada cikin sanyimurya, Amira kallon shi tayi feeling he is so much in love with his wife, she couldn't help but say
"Kasan me?.."ta fada as she walks besides him, kallon ta Yayi looking at her deep down Yana samun natsuwa sai Kuma rashin magna da Bintu yasa yaji Babu Dadi like it's suppose to be
"Me kenan Madam secretary..." Ya fada, Dan Bata face tayi tace
"I don't like that name..." Ta fada tana Dan tabe Baki, murmushi ya saki yace
"Sorry ma'am..." Ya fada Mata,
"Maza are very funny...sun iya yaudara..." Ta Fada thinking of how much he loves his wife but still disturb her for love, sannan the color of her eyes changed as she remembers Habib and how he decieved her, gani take he is the real definition of deception, inda zata iya Zama without remembering this bastard her heart would have been in better shape Amma already he is part of her life, she will keep remembering him all the days of her life,
"Why did you say that...me mukayi maki..." Faiz ya fada sounding so relax and calm as he is having a conversation with her, it's just like a dream come true for him, it's part of the reason he wants to come alone with her
"Naga... you so much love your wife...but still... you have to talk to me about love....kaga hakan ai yaudarace..." Ta fada mashi sounding bold irin Babu love da yake Mata sai yaudara, faiz da hannunshi biyu ke cikin aljihunshi kallonta yayi, she can't just believe what he have for her, it's above all love,
"Well I don't know how to put this..." Ya fada Mata sounding so calm
"Wallahi wallahi ban taba...son...ya mace...kaman ke ba..." Ya karasa maganar shi, Amira Kuma sai taji Daman she didn't even start this conversation, it doesn't end the way she wanted, kawai she thinks he will say ai it's a mistake blah blah blah, cikin karfin Hali tace
"Lallai maza...ku zuciyar ku na son mutane biyu lokaci guda kenan?.." ya tambayeshi, shuru yayi not saying anything as har duniya ya Dane he is not going to tell her he is not into bintu sosai yasan hakan zai zubda Mata mutunci and it's not the right thing to do
"Because zuciyar Mata always stick to one person...bamu son mutane biyu lokaci guda...shi yasa bamu cika cin Amana ba..." Ta fada mashi telling him her heart belongs to another, shuru faiz yayi feeling weak for he understands her perfectly
"I believe in destiny....what will be will be nor matter what..." Ya amsa Mata,
"Haka ne Kam..." Ta fada mashi, it's been a while tayi Hira da namiji Haka, bama Dana Miji ba ta Dade batayi Hira da mutum ba,
"Amma before ahmed there's another kou?.." ya tambayeta breaking the silence
"Another what?..." Ta tambayeshi don Bata Gane inda ya dosa ba
"Another Love..." Ya amsa Mata, shuru Amira tayi as she hate the direction of the discussion, atakaice tace
"Eh..." Ta amsa mashi voice dinta na rawa, juyawa yayi kalleta sai yaga ta daddaure face, cikin halin maza yace
"Me ya rabaku tou..." Ya tambayeta not minding the look on her face
"Pls... I don't... want...to talk... about it..." Ta fada kaman zatayi kuka
"Ok...ok...am sorry..." Ya amsa Mata da sauri before yace
"Kinga they may be someone after Ahmed Kuma.."
"Oh fatan da zakayi min kenan?..' ta fada sounding Angry
"Sorry tou..." Ya fada sabida Kar tayi fushi dashi
"Kinsan ni ban taba soyayya ba...I have never been in like hot hotty love....'" ya fada Mata,
"Ok..." Ta amsa mashi atakaice alaman Bata son discussion din anymore, yanda mood dinta ya sauya yasa ta kalleshi tace
"Can I pls...talk to ahmed..." Ta fada sounding calm as he is the person she wants to speak to right now, at this moment talking to him will make her feel better, Ahmed is wani irin concrete that she can lay on and be ok, nor Matter hwat she won't get fed up with him, she can never forget how he remolded her, he met her with all hope Lost, tasan inda yanda Habib ya yayi disappointing dinta Ahmed is not in her life she wouldn't have been here, she's not someone that won't cheat nor forget kindness,
"Ok.." faiz ya amsa Mata calmly,
"But pls...don't tell him we're alone..." Ya fada mata, she couldn't help but smile before tace
"Wani najin tsoro..." Ta fada Tana Dariya, harara ya watsa Mata trying to control his jealousy don in yace zai nuna abinda yake ji abun bazaiyi Kyau ba
"Zan jiraki chan..."" Ya fada Yana barin inda take zuwa another place Bayan Bata wayar, before she said something har ya bar wajen, binshi tayi tana cewa
"Bakayi min dailing ba..." Ta fada, tsayawa yayi ya amshi wayar this time he showed her how to use the phone sannan Yana tunanin he will buy her another phone today, Dukda she's making it look there's no place for him in her heart he won't stop trying to get into the occupied space, Yana nuna Mata ya bar wajen because ba zai iya tsayawa ya jirata tana magana da ahmed ba, he is trying to be gentle and look as if it's nothing while it's huge.
Chapter 170 · 0% Book details