Sashe 139
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fajz Zama yayi cikin Mota feeling kaman ya Shiga old part dinshi ya kwanta, he is feeling so down a bit but is happy he is giving her a hint, tunawa yayi da maganr dad dinshi sai Kuma gabanshi ya Fadi, yasba Karamin aikin shine, he can do that only to hurt him,
"Dole in koma office gobe... after all what am I doing at home..." Ya fada Yana tada Motar shi, tunawa yayi da bintu yace
"Baiwar Allah..." Ya fada Yana tuki
"You love me I love her...I love her she loves him...life no balance at all..."ya fada Yana fita daga gidan da gudu, tsayawa yayi ya sayi nama da fruits da kayan malaki that he knows she will loves, sai da ya gama saye ya tafi gida he met her in her bedroom sanye da kayan bacci dakin duk sai kamshi kawai yake,. Tana kwance Amma she's not sleeping, she have been thinking what's going on in her marriage, she knows most men goes crazy for sex after marriage Amma Bata mijin is different, tun ba yau ba tasan faiz Bai sonta sosai kaman yanda take sonshi Amma she was thinking he will be craving for her tunda duk gyaran da ya mace zatayi tasan tayi har over, she knows how much she spent personally don ta samu Kaya masu inganci, one thing she knows is he enjoys sleeping with her don he normally cry and moan for her, Amma Kuma daga Nan shikenan, kou Yana gjda Basu Hira, sai in tayi mashi magana ya amsa at times Kuma sai yace he wants to be alone. Mikewa zaune tayi as he comes in, murmushi suka sakarwa juna, faiz knows he is trying sosai kanta, if Amira will give him what he is giving bintu it will be ok for him,
"Baby...so you're here waiting for your husband kou..." Ya fada Mata Yana karaso bakin gadon
"Ai ya zanyi in kwanta mijina Bai dawo gida ba..." Ta amsa mashi itama tana mikewa ta amshi abun hannunshi,
"Thanks for loving me..." Ya fda yayinda take amsar Abun hannunshi,
"Thanks for marrying me..." Ta amsa mashi, he knows she knows bai sonta sosai, so she understands,
"Yanzun baby...kiyi serving wannan...Bari inyi sallah... banyi both magrub da ishai ba..." Ya fada Mata Yana nufan bathroom,. Nan dai ta ajiye ledan ta fita ta dauki duk abinda take bukata shi Kuma yaui alwallah ya fito yayi sallah, Saida yayi wanka ta sake kaya zuwa na bacci ya zo ya zauna kusa da Bintu dake jiranshi, cikin silence sukaci, Bai wani ci sosai ba ya tashi, she wants to ask him how it went sai Kuma tana tsoron Kar a samu wata matsala again, sai da suka kwanta yake fada Mata he is resuming office gobe, she was a bit shocked but didn't show it, aurensu Bai wani Dade ba and he is the boss kou wata nawa zaiyi a gida nobody will ask why,
"Ok baby..." Was her reply, jawota yayi jikinshi ya rufe da blanket, she was thinking maybe he will demand for it Amma nothing, sai da bacci ya dauketa ya dauki wayar shi Yana kallon wannan video na advertisement, Banda zagin Ahmed Babu abinda yake,Bai sani ba kou level of jealousy dinsu ba daya bane but Bai gan dalilin da zai sa ya bar love of his life ta fiddo kanta duniya ba, right now he knows lots of company might come for her, and that's his huge fear, if there gave her more good offer they may end up taking her away, he knows this too well this is how it always works, the people with the biggest money always wins.
Faiz watched the video like 50 times, bintu dake kwance a jikinshi pretending to be asleep hears same sound and voice over and over and over again but didnt move, kawai she just thinks it's normal, after all this girl is the babe of his friend.
Wace gsri faiz left home with his breakfast pack, sanda yazo most of the workers Basu zo ba har da Amira, office dinshi ya wuce ya zauna tare da sakin ajiyan zuciya ya Mike ya nufi nata office din.
Amira that almost had a sleepless night because of what happened yesterday Tana zuwa office taga motar faiz tsaye, she's like what is he doing here sabida ai Bai Dade da aure ba, sai da ta tsaya ta saki ajiyan zuciya praying he never says anything about what happened yesterday again, she cried for hours, da kyar ta samu bacci ya dauketa, right now tana fama da ciwon Kai da Kuma swollen eyes, tana kokarin shjga office dinta wayarta yayi Ringing daukowa tayi taga ahmed, murmushi ta saki before tayi picking ta gaidashi, sallama tayi mashi ya amsa tare da so much love and affection, yanda yake Mata shows she doesn't need another man in her life, he is so loving and caring
"Babyna.. yanzun da bani ke kaiki office ba Ina missing dinki Sosai..." Ya fada Mata
"I miss you too baby..."ta fada ,
"Babu Yau ki samu kije bank ki bude account dinki...Kar in Fara taba maki kudi" Ahmed ya fada cikin zolaya
"Yaya ai kudina naka ne... perhaps you can use all if you want..baka da matsala..Kuma ban fito da Shirin zuwa..." Bata karasa ba yace
"nidai ban tabawa...in na taba da wnanan zaa sayo min expensive sofas da zamu dinga holewa sama...." Ya fada sounding naughty, Dariya Amira tayi tana sauraron how he talks, it's unlike him, he hardly say anything stupid, he is a definition of perfect gentle man, tasan in da wasu ne they will make a pass at her because they know she's not a virgin shi kam kou kadan, that's the reason why she loves him over
"" Pls hajiyata kije ki bude account din Nan...kinji ...pls..." Ya fada Mata cikin rarrashin
"Ni dince hajiya ?.." Amira ta fada Tana Dariya
"Eh mana..Mai 1.5m ai is hajiya..." Ya maida Abun Wasa,
"Hmmm" Amira ta fada Yana bude kofar office dinta sai taga secretary dinta, hannu tayi Mata alaman amsar gaisuwarta ta wuce office dintaz she was motionless as she sees faiz zaune Kan sit dinta yayi crossing legs with medical glasses Kan face dinshi,
"Yanzun dai you're no more a secretary...now go back home ki dauki passports da Kuma id card dinki kije bank...and pls baby don't argue about that.." Ahmed ya fadawa Amira dake tsaye bakin kofar office dinta Tana kallon faiz da tunda ta Shiga ya kafeta da idanuwa not saying anything,
"O..k..." Ta amsa mashi,
"Good...ki fada masu you need the account urgently yanda zasuyi Saurin bude maki..." Yayi adding,
"Ok ...baby..." Ta fada looking at faiz,
"Bye...I love you my other half" Inji Ahmed
"I love you you more..." Inji Amira, kiss yayi Mata blowing ta lumshe idanuwa, fajz dake zaune Yana kallonta and jin Love you More hurts like bitch, ahankali ta karasa cikin office din
"Good morning..." Ta gaida faiz dayayi balance Kan seat dinta kaman nashi,
"What's good about the morning..." Ya amsa Mata atakaice, bag din hannunta ta ajiye a inda take ajiyewa, she wants to sit Amma she won't be comfortable sitting in same office with him without any reason, komawa tayi ta dauki bag dinta sannan ta dawo gaban desk dinta da fajz yake tace
"Pls.. Inason zanje...bank...Zan bude account Dina..." Ta fada mashj calmly, faiz dake kallonta Cewa yayi
"You're not going...now come and give account of all you have been doing while I was away..." Ya fada yana Dora kafarshi Kan desk din.
*Are you looking for what to wear in order to look UNIQUE and CLASSY ? Well if YES then MEEDAH'S COUTURE got u covered we deal in different kinds and types of campalas (adire) i. e material campala, atampa campala u just name it and our products are very AFFORDABLE 👌ðŸ¼also if you don't want STRESS we also sell SEWN campalas with very UNIQUE designs so you don't have to go through the process of buying shadda and start looking for what design or style to sew and the most AMAZING thing is we are just a call away so u can CONTACT us on 09013851300 or 08109572036 and we deal both in WHOLESALE and RETAIL and delivery is nationwide put a call through and i PROMISE that you won't regret it, EID is around the corner so rock it with US💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼*
Alhamdullilah
2/9/21, 9:02 AM - Ummi Tandama: *Are you looking for what to wear in order to look UNIQUE and CLASSY ? Well if YES then MEEDAH'S COUTURE got u covered we deal in different kinds and types of campalas (adire) i. e material campala, atampa campala u just name it and our products are very AFFORDABLE 👌ðŸ¼also if you don't want STRESS we also sell SEWN campalas with very UNIQUE designs so you don't have to go through the process of buying shadda and start looking for what design or style to sew and the most AMAZING thing is we are just a call away so u can CONTACT us on 09013851300 or 08109572036 and we deal both in WHOLESALE and RETAIL and delivery is nationwide put a call through and i PROMISE that you won't regret it, EID is around the corner so rock it with US💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼*
27