← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 268

Sashe 47

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ahmed masjid ya tafi ya dawo ya zauna Bai Kira faiz ba, kawai wani iri kishi da haushi yakeji,Haka Nan sai yakeji she is mocking him waj he is the best guy while she rejected him, ta nuna mashi Sam Bata kaunar shi, tunawa yayi da cewa ai duk abinda zaiyi yayi should be because of God and nothing else tunda mum dinshi tayi mashi iyaka daita, sannan yasan his good work have come a long way that he shouldn't back down now,
"It's not easy..."ya fada kaman zaiyi kuka voice dinshi na cracking, wayarshi ya dauka yayi Dailing number faiz ya zauna Yana jiran ta dauka ya fada mashi she's coming for the job, Saida wayar ta kusa tsinkewa faiz ya dauka, gaisawa Sukayi Ahmed yace
"An yarda..."ya fada atakaice,
"Anyarda dame?..." Faiz ya fada sounding confused don kou kadan Bai San abinda yake nufi da an yarda ba
"Maganar da mukayi dakai dazun Mana..." Ahmed ya fada sounding so calm alaman Vai son magana at all
"Wai what are you talking about... nifa ban gane inda ka dosa ba...what are you talking about...." Faiz ya fada sounding a bit feed up with the way he is talking
"Ba dazun munyi maganar kanwata zatayi aikin Nan ba?...har na fada maka vari in fada gida in sun yarda...tou sun yarda..." Ahmed ya fada sounding very weak
"Oh...so wannan maganar kake?..ok... shikenan...when is she resuming...." Faiz ya fada mashi,
"Hmmm ai so nake inji if Kuna da dressing code kou she can come in any kind of dress she wants..." Ahmed ya fada kaman Yana jin bacci
"Wai what's wrong with you..why are you talking kaman an shake maka wuya..."inji faiz
"Ba komai...kawai dai ban jin dadi ne..." Inji Ahmed
"Meke damunka... dazun da ka so office you look ok..." Inji faiz
"Nothing serious...kawai dai kasala nakeji...tell me what are you company's dress code kou dai Normal ne..." Inji Ahmed dake magna har lokacin sounding very dull
"Teachers ma suna da dress code balle whole company"inji faiz Dariya Ahmed yayi yace
"Ba manja kuke saidawa ba..." Ya fada Yana Dariya
"Ai ka manta ba manja bane...itace muke sarawa...." Faiz ya maida mashi magana Yana Dariya,.
"Lol...naji... yanzun tell me meye dress code dinku..."inji Ahmed
"Kawai she should dress coprate ban da atampa kou dressing kaman zaa gidan biki...ban da saka hijab saidsi Wanda ke iya shoulder din Nan..." Bai karasa ba Ahmed yace
"Amma yanzun ka zauna kayi forming wanna order din kou...don nasan ba Mata a company din balle kace the law have been there..."
"Oho... kanka akeji... nidai Kar tayi min shigar hauka...she can use jallabiya and wannan Vail din that comes with it ..kou tayi using suit.." Dariya Ahmed yayi yace
"Nawa ne dressing allowance dinku da zata dinga saka suit...a dai bar jallabiya din... it's ok..." Inji Ahmed
"Oh so kaine kake fadan what she will wear kou....lallai sannu boss..."faiz ta fada mashi Yana Dariya.
"Nidai I beg you don't be harsh on her.... don't be hard again... she's a girl..." Ya fada calmly sanann yayi adding dacewa
"She's my babe..." Ya fada mashi Kai tsaye kawai don kishi don ya nuna mashi she's taken
"Allah yasa matarka ce ni Ina ruwana... kawai she should do the right thing.".
N
"Naji Amma be easy on her...I beg you...Kuma warn duk wasu Yan iska a Nan office dinka to stay away from her..."Ahmed ya fada sounding very serious Kuma he feels ok telling him she's his girlfriend yanda he won't think of anything when he is with her,
"Kai fa kace zata kawota cikin maza tayi aiki... nidai kasan Mata ba matsala na bane....kawai ta Kama knata ... shikenan... as for me am taken...ni matar dake rayuwata ma ta isheni..." Ya fada Yana Dariya
"Dan iska...who knows kilan you're impotent don nasan babu healthy man da zai ce Mata ba matsalar shi bane...saidai kawai na wani yafi na wani..." Inji Ahmed
"Tou ni Mata Basu dameni ba ..am not a Casanova...kawai what I love is different ..am addicted to something else ba Mata ba..." Wannan maganar yasa Ahmed yin shuru, he was out of words for seconds Yana tunanin what could his friend be addicted to da yafi harka da mata Dadi, yasan babu abunda yafi Mata Dadi duk duniya, shi ba yaro bane da bazai San pleasure that comes with being with a woman ba
,"Are you gay?.." Ahmed ya fada cikin matsanacin damuwa
"A'uzubillah...Amma ka Gama Dani wallahi...ka cuceni... inshort Allah yaisa..."faiz ta fada kaman zaiyi kuka
"Ai Kaine kqce you're addicted to something else ba Mata ba, m...nasan duk Yan addiction still love women...so Dole inyi wannan tunanin..."Ahmed ya fada Yana Dariya
"Ka cuceni kawai...gay fa... subhanallah...Allah ya raba zuriar mu da mugun Abu..."
"Amin...now tell me what are you addicted to da har yafi Mata...nasan kowa na shaawar mace...nor matter how they're..."inji Ahmed
"Nidai...a bar maganar kawai...and take note ba Mata nace maka ban so ba...if I will have naked woman Dole i will love to dive in..."
"Dan iska..."Ahmed yayi interrupting dinshi while faiz ya cigaba dacewa
" Kawai sai nafi shaawar wani abun damab Kan Mata Amma ba Wai ban shaawar Mata ba...I wake up with erection every morning...so am healthy..."
"Naji...tell me what are you addicted to.. "
"Aa ban fada maka...kawai dai if it's about me feel free your babe is safe..." Fazi ya fada calmly
"Aa don't divert what we're talking about... you can count on me...kou me zaka fadamin will be between us..."Ahmed ya fada mashi calmly
"Kar ka damu... it's nothing serious...not serious...kawai wannan Yarinyar da Zan aura might just put me In trouble...shi yasa Sam ban son auren...ban son abinda zai tona min asiri..."ya fada cikin sanyimurya,
"Ikon Allah...Dan Allah meye...tell me ..kilan I can do something to help you... nidai trust me..."Ahmed ya fada mashi
"Nothing...Bari inci abinci..."faiz ta fada mashi before Ahmed ya Kara wata maganar har faiz ta kashe wayar, wnanan kalaman na addiction yasa Ahmed fita daga cikin nashi damuwa ya Fara damuwa da maganar da faiz ya fada mashi, yanda yayi maganar shows it must be very serious, sake kiranshi yayi sai wayar ta Fara Ringing, shi Kuma faiz he regrets telling him anything, kawai he felt da ya Sani da kou kadan Bai fada mashi ba, da Bai bada single hint da zai sa a dinga tambayarshi what or why kou Kuma zargin what really wrong ba, yasan he can trust Ahmed don Bai taba kawo Mashi maganar kowa tunda suke tare ba, duk Wanda kuke tare dashi for a very long time bakaji ta kawo maka zancen koww wani ba then for sure bazsi Kai naka wani wajen ba,. Bai taba fadawa kowa he can't sleep until he drinks to stupor ba and he won't now, Bai son abinda zai sa a dinga mashi waazi ko a dinga tausaya mashi ba, he will figure the way out of this mess himself and insha Allah he will try to do that as soon as possible tunda ya lura auren nan ba fasawa zaayi ba, Yana kallon wayarshi ta gama ringing Bai dauka ba ya tsinke Ahmed Bai Kara kiranshi ba but he is not over the issue he will really love to know what his addiction is all about.
Chapter 47 · 0% Book details