← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 268

Sashe 67

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Kuma hakan ya bashi kunya Amma dayake Dan duniya ne Bai nuna hakan ba but he wants to surprise them, yasna ba ita kadai take mashi kallon lazy boss ba, yasan it's all of them and he will really try his best don ya dinga zuwa da wuri kou da it means ya dinga zuwa office Yana Rama baccinshi a Chan. Bai da sauran alcohol and he is not going to buy it today like he use to, daya Kare yake sayan wasu, kou da kuwa bazai samu bacci ba yau he will sit a Haka har garin Allah ya waye ya tafi office. Yasan it's going to be a very long night but he is ready, kou gobe kawai yaje office da wuri ta ganshi kafin ya koma halin shi zai fi mashi. When things is women it's complicated, in namiji ne yayi mashi irin abinda Amira tayi mashi yau da zai kora shege ne kawai with damuwa, Amma she's a woman so Dole ya nuna Mata he is the man and the boss. "My king har sai jibi...yayi yawa fa..."bintu ya fada mashi "Aa baiyi ba..." Ya amsa mata atakaice "Nifa ban son gardama...in ba so kike mu Bata ba..." "Na daina..."tayi Saurin amsa mashi, dawowa yayi kusa daita yayi Mata kiss a goshi tare da hugging dinta na second kaman biyar sannan ya taka zuwa inda motar shi take ya Shiga ya bar Gidan heading straight home dukda he is feeling ya kamata yaje ya sayi kou daya ne yanda if yaji Bai iyawa Yasha kawai, Amma sai ya dage ya wuce gida, Yana shjga ya tarda babanshi da siblings Dinshi sun dawo daga masjid, dad dinshi tsayawa yayi ya kalleshi bayab ya fito daga cikin Mota ya nufoshi,kafin ya karaso inda yake tsaye sai ya shige part dinshi faiz yayi rolling idanuwa Yana cewa "Maimakon yayi saving Dina from the stress ya tsaya..."ya fada under his breath yana Shiga kofar da dad dinshi ya bi, Zama alhaji haruna yaui shima ya durkusa har kasa ta gaida shi, amsawa yayi sounding ok unlike before da in ya gaidashi say ta amsa looking very Angry at him, coming to his office Kuma ace yaje ganin client sounds so nice to him and he is happy danshi ya Fara daukan responsibility, Babu abinda mahaifa keso kaman ka dinga abinda zaka faranta masu, tunda ya Fara aikin a wannan office din Bai taba zuwa ya tarda shi Kan kujeran shi ba kullum sai ya tarda baizo ba Amma yau sai akace ya je ganin wanj so it seem he is coming back to his senses, "Ina ka samu secretary mace..." Alhaji haruna ya fada mashi sounding calm "She applied..." Ya amsa mashi Yana Dan Zama Amma da ganin irin zaman dayayi kasan he wants to go to his own apartment he is tired. "Madallah...she looks smart... hope tasan me takeyi.. "alhaji ya tambayeta, shuru yayi for a moment thinking imagine ya fada mashi what she wrote today he won't mind making her his assistant instead of his secretary.. "Yes daddy..."ya amsa atakaice "Madallah... it's up to you ka maida hankali ga aikin ka... you know Mata a office can be a pain in the ass..."Bai karasa ba faiz ya ce "I believe you..."ya fada kaman an fixgi maganar daga bakin shi, Dariya alhaji yayi faiz ya daga Kai Yana kallon how he is laughing, shi fa ya mance rabon da yagan babanshi Yana Dariya, it has been a while. Sai yaji he is happy. Hira sukayi Na Yan mintuna sannan ya Shiga bangaren mum dinshi ya gaidata, he is not respecting her to answer don she's still Angry and she have promised not to care about him until he have changed his way. Bangaren shi ya shjga yayi wanka yayi sallah waiting for the long night ahead, the good thing is Babu single alcohol a gida balle ya sauya raayi yace zai Sha, he was looking for something to take his heart away from the addiction Amma it's too strong and powerful, tamkar yahi kuka Haka yakeji,Banda rashin bacci it's like kana neman abinda in baka samu bazaka rayu ba, sai ya kasance in the whole world Babu abinda yake son yayi tasting kaman alcohol, juye juye ya farayi harzuwa karfe 12 yaga Babu alaman bacci at all,wayarshi yadauka ya Kira bintu sai yaji her phone is switched off. He really regret abinda ya fada Mata dazun Kan Kar ta Kira shi, rasa inda zai saka Kanshi yayi ya Mike ya koma falo ya kunna kayan kallon daya mance rabon da ya kunna, searching channel din kallo ya dingayi yaga Babu abinda ya dauki hankalin shi, he is not a fan of watching movies, he is not a fan of anything but alcohol, wannan Daren ya zame mashi the longest night of his entire life, it was the first night da ya gan dare as yaga Rana. Kou kadan Bai jin baccin. It come to the extent he stood and start praying begging Allah to help him out of this. Kallon agogo ya dingayi waiting for lokacin sallah asuba, Ana Kiran assalatu ya Mika ya Shiga wanka yayi alwallah ya fito ya saka jallabiya ya tafi masjid. Suna dawowa ya Fara Shirin office. By 6:30 ya Gama shiri but Babu abinda ke damunshi like headache, he is feeling yanda kanshi ke bugawa da karfi. Yana fita ya nufi bangaren mum dinshi yaga Bata Nan, bangaren dad dinshi ya Shiga ya tardata tare da Hajiya Fatima, the way she looks at him shows she's so happy, amsa gaisuwar shi tayi cikin farin ciki "Are you off to the office kou da akwai inda zaka?.." alhaji ya tambayeshi cikin mamaki, "Eh...inason..duba gidan gona ne....yau."ya fada kaman it was his idea in the first place, the look of proudness Kan face din dad dinshi make him want to continue doing this everyday Amma it's totally impossible to him as shi kadai yasan what he is feeling right now, as he stands there he decided something, what he decided was Babu abinda zai sa ya Kai danshi karatu wata kasar, Babu abinda zai sa ya Kai danshi kasar turawa that Basu San wrong From right karatu, right now he believes inda Yana gaban iyayenshi kilan bazai Shiga irin wannan matsalar da ya Shiga ba. Him alone knows what hell he is going through right now. Barin su yayi bayan yayi masu sallama hajiya Fatima saj kirari take mashi tana dariya. Hajiya kadijatu Kuma koma bangaren ta tayi tasa masu aiki su hada mashi good meal. His favorite don she wants to give him lunch today.
Chapter 67 · 0% Book details