← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 268

Sashe 89

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

wata maroon lace tayi Wanda taga an saka 75k tacs "Wanna Yana da kyau...it will suit her. " Tafada deep down tana tunanin kyauta zaiyiwa matarshi kou aure xai Kara, "Ok drop it a side..." Yafada Mata atakaice, Saida ta dauki Kaya na uku tace "Wai it's beautiful Amma it's too expensive..mai kayan Nan tana da tsada sosai..." Ta fada not looking at him, she have to tell him don ka kalli mutum ka zuba ido a cuceshi is not something good, he is not a good person but she couldn't do it, kou da ya Saya she will feel ok telling him wannan is to expensive and da akwai cutar wa ciki, "Really..." Ya fada sounding interested in what she said "Yes...I sell such items..." Ta fada mashi kanta kasa tana duba another one before ya amsa sai tayi Saurin cewa "Wnanan ma Yana da kyau..." Ta fada mashi referring to madam gezner dake hannunta, "Wow...so you're into business too?.."faiz ya fada kaman bashi ba with a smile Kan face dinshi "Yes..." Ta amsa mashi not looking at him,. "Wow... yanzun irin wanchan lace din nawa wajen ji..." Ya tambayeta Yana nuna Dan 75k din "63k..." Ta amsa mashi, idanuwa ya zaro yace "Anya.. kou dai they're not the same..." Ya fada Mata, she wants to argue Amma there's no point in doing that tunda Bata da kayan da zata nuna mashi sai tace "Ok..." Ta fada mashi atakaice cutting it short Kuma ba Haka yaso ba sai yace "Kou...I can see yours..." Ya fada Mata, "Suna cikin ways...I can show you.. " ta fada mashi, "Oh.. it's base on order?.." ya tambayeta, "Yes..." Ta amsa mashi "Ok...how many days kuke delivery..." Ya tambayeta sounding business like. "Cikin kwana uku..." Ta amsa mashi "That's wonderful...ban San Madan secretary is a business woman ba... or should I say business lady..." Ya fada with laughter Amma a bit, gani yayi face dinta daure tamau, lokaci guda shima ya daure face dinshi seeing yanda tasha mur. "Let me see them... kou Basu Kan wayar ki..."ya fada Mata atakaice "Suna Kai..."ta fada tana mikewa, face dinshi kaman bashi bane yayi Dariya yanzun Nan, ya daure sosai fiye daita,. Shi dariyar shi is not something that comes by and him smiling with his friends girlfriend alhalin tana bashi attitude is not acceptable to him, Amira mikewa tayi ta fita don dauko wayarta, Saida ta fita yace "I don't blame you... it's because you almost commit suicide and I pity you.. that's all..." Ya fada Yana kallon kofar before yayi adding "If you're not nice to them sai suyi kokarin kashe kansu a Dora maka laifi..." Yayi Saurin yin shuru yayinda Amira ta Shigo da wayarta a hannunta, tana shigowa tana shjga gallery din wayarta dake shake da lot's of goodies daga pretty collection, sai ta ta bude ta Shiga ta Mika mashi wayar tana cewa "Gashi Nan..."ta fada mashi, palm dinshi ya bude Mata ta Dora wayar, da dayan hannunshi ya dauki wayar ya Fara duba uwayen pictures din dake cikin wayar seeing very beautiful Kaya wayanda suka fi wayanda aka kawo Mashi, Bai San Kan kayan Mata ba Amma he knows beautiful stuffs,kayan su mugun yi mashi kyau "Kuma I will get them exactly like this?.." ya tambayeta Yana kallon kayan. "yes..." Ta amsa mashi "Hope ba editing kyawun su akayi ba..Kar sai an kawo in gansu daban.. online stuff are annoying..." Ya fada Mata, she knows her stuff are good don duk waynda suke saye always gives good compliment Babu wacce ta taba cewa she didn't get what she buys so she gave him assurance din cewa suna da kyau Yana cewa "aa... they're exactly how they are..." Ta fada mashi cikin assurance, "Then let me buy from you..." Ya fada face Dinshi Babu murmushi at all as he sees itama her face is not that soft. "Yanzun ya zaayi...ki zabamin... best of your laces guda biyar....shadda biyar...abaya masu kyau guda goma...sai ki nemo min shoes and matching bags guda biyar each set, her leg size is 39,.." ya fada scrolling down rike da wayar ta,wasu irin manyan set of bag ya gani in different varieties and color, daga wayar yayi ya nuna Mata set din yace "Nawa wannan..."ya fada Yana nuna Mata , Amira kallon bags din tayi tace "173k..." Ta fada mashi tana Kara 3k Kan ainahin price din "It's cheap...Anya Yana da kyau?.." ya fada Yana zooming picture din. "Yes..." Ta fada cike da mamakin halin shi as she wonders why mutum zai tashi lokaci guda zaiyi irin wannan siyayyar lokaci guda, now she knows if someone is bad he can't be totally bad and only good, tasan da wuya a samu Wanda zai kashewa mace kudi Haka lokaci guda, kou kadan bata da idea lefe ake hadawa ba. "A bani set daya then..." Ya fada Mata still holding her phone Yana dubawa, "Nima ki hadamin shadda Kaya uku...Kinga shadda kala takwas kenan..." Ya fada Mata, "Sir shadda da akwai normal gezner Wanda each yard ke 7k da akwai VIP Wanda each yard ke 8k.. wanne daga ciki kakeso..." "1k bazai hanani Zama vip ba...so a bani VIP din..." Ya fada Mata Yana mika Mata wayar,hannu tasa ta amsa daga hannunshi sannan yace "Yanzun if possible ki nunamin wayanda kika zabamin..." "Ok...ta Ina Zan tura maka..."ta fada Mata,idanuwa yayi rolling thinking she will just say I will send them via WhatsApp sai Kuma tayu mashi wannan maganar, shuru yayi Bai amsa Mata ba, "Sir...Ina Zan tura..." Ta sake asking sounding very calm don tasan kalla ta samu riba ba kadan ba dukda ba wani kudj ta zuba Mai yawa ba, "Baki WhatsApp Hala?.." ya fada Mata "Ok..inqyi...saidai Banda number ka..."ta fada mashi "Ga complimentary card dina chan ki dauki daya...da akwai number na a jiki..." Ya fada Mata instead of just calling the number for her, wajen table din ta je ta dauki card din ta dauki number ta saka a wayarta before tayi saving da boss don har yau ita Bata San sunanshi faiz ba, she may have heard someone call it once or twice Amma Sam Bata maida hankali ba, Saida ta Gama tace "Sir Amma it's pay before delivery..." Ta fada praying kar ya fasa, "Ba matsala... make your calculations and send me your account number...Zan saka maki..." Ya fada nata, "Ok.. about wnanan kayan fa...baka sayan kou daya...she may feel bad..."ta fada kanta kasa "She should slit her wrist if she wants..."ya fada referring, Dan kallon shi tayi thinking why he will say that of all the words, "What.. " ya fada shima Yana kallonta yaga yanda ta zuba mashi idanuwa "Oh sorry I said slit her wrist...she should hug transformer duk hanyar suicide ne....or mutum ya rataye kanshi...kou ya tsaya a gaban trailer..."ya fada Yana kallon yanda ta zuba mashi idanuwa looking a bit upset, Dan Dariya yayi ya sauke idanuwa before yace "Yanzun dai a dauki daya daya each cikin kayan Nan don Kar taga baa kyauta Mata ba tunda sunyi kudin mota zuwa wajen Nan..." Ya fada Mata Yana mikewa, Amira dake mamakin why he is talking to her like this. She knows what happened to her is nothing to joke about, Bata sake cewa komai ba ta zabar mashi 1 design each from cikin kayan da aka kawo before ta nufi kofar zata fita, "Excuse me.." ya fada juyowa tayi gareshi before yace "It will be good if you didn't tell anyone about our discussion..." Ya fada kaman Mara gaskiya "What discussion..." Amira ta fada sounding a bit confused don ita Bata gan abun fadawa kowa Nan ba, "Nothing... you can go..." Yafada Mata , juyawa tayi ta bude kofa ta fita, dukan goshinshi yayi yace "Agbaya..."ya zagi kanshi.
Chapter 89 · 0% Book details