← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 268

Sashe 27

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ta a fada mashi, Baki Maryam ta tabe ta Mike ta bar masu falon Tana magana kasa kasa Sam baijin abinda take cewa, binta yayi da kallo har sai da ta shige, shoulders ya daga alaman ke Kika sani, "Wai son naji kace weekend sai ahankali...hope you're alright..." Ta sake fada mashi don jin abinda zai ce "Ai mummy Ina cikin chakwakiya ne...Amma I don't want to burden you...na Dade Ina damunki..." Ya fada Mata calmly out of love "Ai babu burdens tsakanin uwa da danta...if you don't tell me who will you tell...am all ears..."ta fada tana gyara Zamanta, shuru yayi for a moment before yace "Mummy anjuma Zan zo...sai in fada maki..."ya fada Mata Yana kokarin mikewa don the attitude Maryam gave him angry him, "Aa ka zauna a kawo maku something to eat..." Hajiya ta fada mashi, "Aa mummy mun koshi...dazun bintu ta kawomin abinci..." Ya fada Mata Yana mikewa yayinda shima Ahmed ya mike, fita sukayi Ahmed yace "Wai Kuna fada da yayarka ne?.." ya tambayeshi cike da mamaki sabida yanda tayi behaving "Wallahi not that I know of...nidai nasan babu abinda ya hadani daita..." Inji faiz "Kilan she doesn't like the way you're treating her children...ka daina tsorata su...kaifa babba ne..." Inji Ahmed "Ai babu abunda nake masu...kawia hayaniya ke banso...kowa ya zauna gjdan ubansa..." Ya fada yaunds suka nufi bangaren mum dinshi deep down yana aduar Allah yasa ta sauka ta daina fushi dashi "Amma ai Kai ma soon zaka Zama uba...so I think stop frightening her children...ji yanda suka watse da shigar ka bangaren..." "Ai shine daidai... yanzun dai muje ka gaida mummyna I pray ta daina fushi Dani don Kan maganr da nake fada maka dazun wallahi har cewa tayi in har ban maida hankali Kan aikina ba babu ni babu ita.... sai Kuma ku gaisa da bintu don nasan tana Chan...dukda babu motar ta waje ..." "Kar ka damu just try all in your power to make her proud shikenan she will be happy again....So about your babe tana da motar kanta kenan..." Ahmed ya tambayeshi "Sosai...she have her own car..."inji faiz "Lallai she's a big girl Kam...I will really loves to meet her..." Ahmed ya fada, kallon shi faiz yayi yace "Don't let me suspect you ooo..."Bai karasa ba Ahmed ya Fara Dariya Yana Cewa "You love her tunda har you're jealous...njdai relax ba ta relationship nake ba yanzun...I have a very huge plan that is better than relationship..." Kallonshi faiz yayi ya tsaya before yace "What's the plan..."ya tambayeshi Kai tsaye "It's about my sister...I want to help her...I want to upgrade her life, tsayawa faiz yayi yace "Wane irin help ne zakayiwa sister dinka da zai hanaka relationship...kou dai she's your love..." Ajiyan zuciya Ahmed ya saki before yace "You won't understand... zancen love Kuma I love her..."Dariya faiz yayi yace "Shine Kuma kake maganar you're not in a relationship...ai kana taimakawa relationship dinka ne not your sister... rogue kawai..."ya fada mashi, Dariya Ahmed yayi Amma kou kadan he didn't talk about situation din Amira dashi,he was happy da faiz baiyi insisting Kan jin labarin ta ba yayi cutting stories din short, bangaren mum dinshi suka Shiga falonta ba kowa, Ahmed Zama yayi Nan falo ya nufi inda yasan zai tardata, tana zaune Kan carpet da counter hannunta, yana sallama ta daga Kai ta kalleshi gami da nuna Mata shi hanyar waje alaman get out, "Wayyo am sorry iyami... "Out..." Ya fada mashi atakaice "Abokina...yazo gaidaki..." Ya fada Mata calmly, banza tayi dashi not saying any word, "Pls mama...kizo ku gaisa dashi..."ya sake fada Mata, Daman shi he calls her with many names,ya kirata mummyna, mamana, iyami, mama,Mami,in tana cikin farin ciki a lokaci guda sai ya kirata da sunaye kala kala ita kuma ta biye mashi Tana amsa mashi, shi yasa ake fadin ka kiyayi fushi easy person, person that doesn't get Angry easily, when they get Angry Basu da kyau, , mikewa tayi ta fito falo Yana biye daita, tana zuwa Ahmed ya durkusa ya gaidata ta amsa with a smile tasa a kawo Mashi abinci yace ya koshi, ciki ta koma yayinda shi Kuma faiz ya Kira Mai aikinsu Yana tambayar ta bintu, Nan ta fada mashi Bata zo ba, daman tana zuwa gidan babu inda ta Fara wucewa sai bangaren shi. Bangaren shi Suka koma inda Ahmed yace Suje ya rakashi gidansu bintu don ya bata hakuri shi Kuma yace a baeta zata sauko don kanta don shi Bai gan laifin da yayi Mata ba da har zata dauki fushi dashi, da kyar Ahmed ya shawo kanshi Bayan sallah asr ya shirya cikin Shiga ta alfarma Suka nufi gjdansu bintu, ita Kuma Maryam dataje gaida babansu take fada Mashi ya kamata ayiwa faiz aure, kallonta alhaji yayi yace "Shi ya fada maki Yana son auren ne..." Ya tambayeta politely, "Aa daddy...kawai dai Ina ganin ya kamata ayi mashi before ayi abun kunya..." Wannan kalaman yasa alhaji ya gyara zamanshi yana cewa "Tell me what you're pointing at..." "Dady...dazun da Zan shigo Naga Yar baba salisu bijtu ta fito daga bangaren shi... wannan Sam Vai kamata ba...shine nake ganin tunda har kowa yasan suna cikin relationship me zai Hana kawai ayi masu aure..." Ta fada kanta kasa praying ya yarda ayi kou don yaranta su dinga walawa cikin Gidan. Alhaji Bai Kara Magana ba ya dauki wayarshi Yana dailing wata number.
Chapter 27 · 0% Book details