Sashe 91
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Yau Kam baiyi meeting ba and he is ok about it. He is feeling kind of lazy and he doesn't want to do anything, wayarshi ya dauka ya kunna data Nan messages dinta suka Fara zubowa kaman ruwan sama, at first he wondered who the mad person is as he wasn't expecting her message sai later in the day, Yana budewa yaga it's from her,
"Lallai business lady..." Ya fada with a smile, Nan yaga abinda ta rubuta mashi, kaman yace Mata she should choose Amma sai yaga it's in written and it's an evidence so sai yayi Shuru ya duba, turawa mum dinshi yayi ya fada Mata ta tayashi selecting kayan sai ya kirata don ya fada Mata ta duba yanzun Amma sai yaji her line is busy,. He felt she's talking to Ahmed. He prays Ahmed Kar ya tambayeshi Kan why she's asking to see Amira, ba lallai ya San abinda zai fada Mata ba, his heart is wondering as he have nothing much to do at the office, Nan ya Kira bintu suka Fara Hira.
Karfe daya da Yan Kai Ahmed ya kawowa Amira lunch dinta, faiz ya Gama cin nashi da bintu ta aiko mashi,Yana ganin Ahmed ya saki murmushi Yana cewa
"Yau da rabonka kenan..."ya fada mashi Yana zaune inda ya ci nasgj abinci
"Rabon me kenan..." Ahmed ya fada Yana karasowa inda yake
"Abincin Bintu Mana...gashi Nan...I know you love her cooking so zo ka zauna kaci..." Faiz ya fada mashi
"Kaman kasan banci komai ba..let me dig in..." Ahmad ya fada Yana bude kayan da aka kawo, it smelled so good that Bai Bata lokaci ba ya Fara cin Yana santi, shidai har ga Allah in ya auri Mata sai ya Kai bintu takoya Mata girki,
"Wallahi friend kayi saa...matar ka ta iya sarrafa abinci kala kala..." Yafada Yana Kai yamball Bakinshi tare da lumshe Idanuwa,
"Hmmm kou?" Faiz dake tunanin kilan mum dinshi Bai Kira Ahmed ba because Bai gan wani Sauyi game dashi ba and he was expecting zaiga Yana fushi kou Yana asking why she wants to see her
"Eh mana...ai ance the way to her man's heart is through his stomach..." Inji Ahmed dake jin dadin abinci far more than the way shi faiz ke ji, Shuru faiz yayi Yana kallon yanda Ahmed kecin abincin kaman he have been starving for long,
"Wallahi she's the best cook... you're really lucky..." Ahmed yayi adding
"Kaine ke ganin hakan...Amma did you know I feel if Ina da wacce nake haukan so kou Bata iya girki ba Zan iya cin abincin ta a hakan without complaining...did you know kou me zatayi Bai wani mugun burgeni?..." Faiz ya fada,Nan Ahmed dake rushing abincin yayi slowing down a bit ya Sha ruwa yace
"Wato dai kana Kan bakanka kou..."inji Ahmed
"Yes...saidai kilan in future... maybe I will fall madly for her...or maybe for someone else..." Ya fada mashi cikin sanyimurya
"Hmmm babban magana .. well Allah ya zaba Mana abunda ya fi alkhairi...but for me Bintu is a huge catch...gata da kyau...ga elegant...gata beautiful... sannan gata beautiful cook ..kasan matan yanzun fa Basu iya girki ba...sai kwalliya .." Ahmed Vai Karasa ba faiz yace"
"Nidai in har I love her I don't care kou Bata iya boiling ruwa ba..." Faiz ya fada, Dariya Ahmed yayi yace
"You're right.. love conquers all ..if you love someone you won't ever see their flaws kou da kuwa it's written all of them..." Ya fada Cikin sanyimurya thinking about irin so dayake wa Amira despite the mistake she made,
"Hmmm now you're talking...." Faiz yafada Yana kallon yanda Ahmed yayi sanyi
"Allah ya zaba Mana abunda yafi alkhairi..." Ahmed ya fada Yana cigaba da cin abincin shi
"Ai yanzun sai dai kace Allah ya zaba mamu... because already ka samu..." Inji faiz cikin sanyimurya
"Haka ne...now I remember mummy ta kirani...she said in kawo Mata Amira that she wants to meet her tunda munki kaita ta ganta a hospital .. that she wants to talk to her..." Ahmed ya fada kaman he is remembering that,
"Oh...so she called... tuntuni ta amshi number ka ai.. Wai she wants you to bring her..." Faiz yafads sounding relieved,
"Kasan me...I will advise you...try to love bintu.. she's an angel..."
"But you know we can't force our heart to do so...su suke choosing wacce suke so.... we're just human...but most of the time our heart control us .." ya fada Cikin sanyimurya, Kura mashi Ido Ahmed yayi for a moment before yace
"Well most of the girls nowadays are hocked up with someone else so in har ba so kake ka lalata soyayya wasu ba stick to bintu... for example kaman ni da Amira...sai a samu wani yace nashi matar batayi mashi ba sai Amira...ai kaga ya lalata min nawa..."ya fada Yana Kai yamball Bakinshi looking at yanda faiz ya kura mashi Ido Yana kallon shi.
Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344
Alhamdullilah
1/19/21, 4:04 PM - Ummi Tandama: Dawn of a new beginning
8
Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.