← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 240 OF 268

Sashe 240

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Amira Kam Bayan tafiyar faiz ta koma falo ta zauna, sai ta dinga tunanin kilan he is afraid of his wife Amma Kuma Bata yarda ta bawa zuciyar ta so much to think of, all she knows is she's getting married, falo ta koma ya zauna taga mum dinta Bata sake dawowa ba Nan ta tafi wajsn Mai gadi ta amso sakon, tana amsa ta shige dakinta, to surprise kayan sunyi yawa sosai, she wasn't expecting Kaya da yawa Haka, duk Bata San yanda zatayi dasu ba, she called for explanation akayi Mata dalla dalla yanda zaayi amfani dashi, na gyaran nono is her favorite thing, ance zata dinga damawa tana Sha da Madara sau biyu a Rana, she bought six bucket don she knows what she she's looking for, cikin ranta Kam tana tunanin she's not taking sau biyu kadai she will be taking da da yawa tunda maganin gargajiya baiyiwa mutum yawa, sannan da akwai magunguna Mata kala kala da tsimi kala garlon uku, Dariya tayi thinking of her self da wannan kayan, da akwai nama zabo sai Kuma ciccibi, Bata Tunanin zata iya cin dukkansu lokaci guda, she called again to ask if zata iya amfani dashi kadan kadan aka amsa Mata da eh, da akwai maganin sanyi Wanda aka ce da shi zata zata using, sai sabulun Kama ruwa sai turaren tsugunnawa, da akwai gari kusa kala goma da aka hada Mata, she's not the kayan Mata type don Bata son magani Amma yanzun Bata da choice, ya Zama Dole ta dage, she never dreamed of marrying a man with wife sannan she  never dreamed of marrying a man Bayan ta haihu, zata iya bada duk abinda ta mallaka ta gyara knata don daga martabarta, taga gumba kala kala,  sunyi maganar honey syrup Kuma zata Saya if a kusa auren tunda shi sai in kana da aure zakayi using, sannan da akwai kayan matsi kala Kala Wanda shima sai in bikin ya kusa zata sayesu, she's in for the game, da akwai Wanda aka Bata zata dinga tafasa chokali guda Tana sit bath dashi, she feels kilan xats sayi small cylinder ta ajiye cikin bathroom dinta ta dinga amfani dashi don Kar mum dinta ta gane, she will be shy if har aka gano ta fara gyaran kanta da kanta without waiting ayi Mata, naman ta ajiye a cikin fridge din dakinta ta saka sauran kayan a wardrobe dinta.
Wace gsri da asuba kafin kowa ya tashi ta Daman kunun nononta ta zuba cikin flask sannan ta tafasa Maganin da zata zauna ciki ta shjga dashi ciki tayi yanda aka umarceta sannan ta dawo ta dauko gawayin da mum dinta taje saka turaren wuta ta dauki ashana ta kunna before ta shjga dakinta, yanda akace tayi tayi feeling so good, she feels so great, da akwai maganin da ake matsi daga ciki Yana cikin kayan da zata Fara Sha da wuri, madaran peak ta saka Tasha kadan Sannan ta sha Maganin sanyinta,,
"Allah bless the day I met you...anty zuwairat..." Tafada feeling great, flask dinta ta ajiye cikin wani bag ta saka Madara da Kuma cup fa chokali, she's going to forget about eating much and concentrate on gyara kanta tukun, she's going to take all she needs to be ok, she's not doing it for the purpose ta kwashe shi daga hannun Matar shi aa, kawai she's doing it don ta samu darajan ta, bayah ta Gama shiryawa ta fita ta gajda mum dinta sannan ta wuce office. Fajz baj shigo office da wuri ba sai wajen Nine, Haka Nan saj Amira ta Fara tunanin kilan suna chan suna Having fun, suddenly jealousy is crawling into her system, in taji heart dinta ya Fara Wannan tunanin sai tace
"Nifa daga min kafa akayi...babu yanda zaayi in nemi in fi Mai abu kishin abunta..." Data Fadi hakan sai taji sauki, and the good part is tana da aiki, tasan inda Bata da aiki da kilan zuciyar ta ya Zama devil's advocate, yau dai she's thinking about him sosai, ya shige Mata cikin Rai, now she knows she's getting married to him and no more blocking of feelings, ahankali ta Dane hannunta a chest dinta Tana murmushi tare da biting button lips Dinta, suna da meeting da staff yau so tunda Bai zo ba she will do it alone kafin lokaci ya kure, har zata Mike sai Kuma tayi tunanin why not ta Fara Shan maganinta, Nan ta fiddo cup ta zuba daidai tare da zuba milk, tana juyawa aka bude office dinta, this guy is very strong that she doesn't need to look up duk sanda ya shigo before she knows he is the one, kawai his presence always says it all, murmushi ta saki Bata kalleshi ba shima faiz dake shigowa looking so happy yace
"Baby Mai rowa..." Ya fada Yana zagayawa inda take zaune, gaban ta ya zauna ya sakata tsakiya
"Good morning..." Ta fada sounding so calm and feeling some how he met her drinking this for the first time,
"Not acceptable...now stand up and give me a kiss pls...at least you know we're becoming one very soon..." Ya fada Yana lumshe idanuwa, Amira ajiye cup din hannunta tayi gefenshi, ta Dan Dora hannunta biyu Kan laps dinshi ta Mike ta tsaya in-between his legs ta Kai bakinta Kan nashi, faiz was just going Insane, the thing is duk yanda zai kwana Yana making love da bintu da yaga Amira sai urge dinshi ya motsa, now he knows why wasu mazan suke sticking to mace guda, he knows inda Amira ya aura he may never look outside again because she takes out the best in him, hannunshi ya zagaya da waist dinta tare da capturing bakinta kaman it's what he is waiting for, bakinsu together alone is giving him something he never had, the pleasure he never feels, her mouth is very warm, it's like sai da ta Dan gasa bakinta ta Dora Kan nashi, da akwai wani irin gum da wani force of attraction,
"Oh..." Ya fada Yana moaning, ita dai Amira won't mind if this last for a life time, she feels so good and secured right now, she feels so happy and fulfilled, wato in aka ce true loves kiss is magical it's not a joke it's so real, she's not going to hide her feeling anymore, sai da ya dinga kissing dinta from side to side Kissing every corner of her mouth to his satisfaction ya zare bakinshi tare da hugging dinta very tight a inda yake zaune a Kan desk dinta, legs dinta dake kasa feels so fragile, tamkar ba nata ba Haka take ji,
"I love you sosai Amira.... you're my everything..." Ya fada Mata, Amira Bata San sanda tace
"Third...to everything...or even Fifth..."ta amsa mashi jikinta na rawa saboda yanda take ji,
"Oh... it's your opinion...nidai I know you're my everything..." Ya fada Mata Yana Kai bakin shi wajen wuyanta, da sauri ta zame daga gareshi saboda feeling din that is getting worse,
"Nidai baby... yanzun let's make a deal..." Fajz ya fada sounding so naughty, idanuwanta daya Dan sauya kala ta daga ta kalleshi before tace
"What deal.." ta fada sounding so calm
"Let's just do each other once... after marriage...then shikenan...sai in kyaleki..."da sauri tace
"No...ai ba Haka mukayi da Kai ba...kayi alkawarin no blah blah blah..." Ta fada sounding funny, Daria ya Yi yace
"What's the blah blah blah..."
"Oh..." Ta amsa mashi tana daukan cup dinta, da sauri ya amshe cup din Yana cewa
"Marowaciya... you won't give me body and Kuma zakiyimin rowar wannan abun..." Ya fada Yana Kai spoon bakin shi, Yana dandana yayi Saurin ajiyewa Yana cewa
"Subhanallah...what is this..." Ya fada heading to her bathroom da gudu.

Alhamdullilahi
3/23/21, 8:14 AM - Ummi Tandama: 102🧡💚💜🤎❤�

102
Chapter 240 · 0% Book details