Sashe 231
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Faiz Bai wani wasting time ba ya bar company, instead ya tafi wajen dad Dinshi sai ya tafi gida. He wants to speak to his mom first, Yana son ya samu support dinta, in ta goyi bayanshi komai zai zo da sauki, abu biyu kawai yake so, wato ta yarda, dad dinshi ya yarda that's all, duk ubanda ya sake yayi mahsi maganar ta sai yayi masu rashin mutunci, he won't let any of his family members say shits about her, he will be her all, Yana zuwa ya tarda mum dinshi a kitchen da masu aiki suna hada lunch, gaidata yayi ya rike Mata hannu yace
"Iyami...I want to talk to you..." Ya fada Mata rike da hannunta, Kallon shi tayi taga idanuwanshi are so red, kallon masu aikin tayi tare da masu alaman su fita babu wasting time suka fita, kujera ya jawo ya zauna ya Kama hannunta biyu yace
"Iyami...I need your support...I want you to stand by me...pls...Ina son auren Amira..." Ya fada Yana kallon idanuwan ta don ganin reactions dinta, Kura mashi Ido tayi ta kasa cewa komai, jin tayi Shuru yasa ya cigaba davewa
"Iyami....nayi kokarin barinta like you said Amma na kasa...u talked to her today and it's not her fault... she was decieved by a wicked cousin...abinda ya sameta na iya samun kowa...help me give a her a second chance to happiness...pls..." Ya fada Yana murza hannunta gentle,
"Hmmm" hajiya ta fada itama tana Zama,
"Kasan I won't say no... such things happen everyday...it can be my daughter too...babu Wanda yafi karfin kaddara...Amma your family is the problem...dad dinka zai yarda..."
"Help me...if you support me he won't say no...Dan Allah kiyi min Rai...ku taimaka min...in har dad ya yarda I don't care about abinda sauran zasu ce...ina sonta...sosai..." Ya fada kaman zaiyi kuka
"Komai rubuce yake...bazan kyamaci Yar wasu because of abinda ya sameta ba,..I prayed for Allah ya kawo maka life changer and I think she's the one...zanyiwa dad dinka magana..." Faiz Dora Kanshi yayi Kan hannunta taji tears dinshi ya diga a hannunta hannu Daya tasa ta goge mashi
"Am happy I have you as a mother... nagode sosai... yanzun Bari in je wajen dad din...duk aynda makayi dashi zan fada maki..."
"Ka tsaya kaci abinci... you look pale..."
"Mummy ban iya cin komai...let me talk to Dad first..."ya fada Yana mikewa
"Drive carefully..." Ya dada mashi,
"Ok...I will ...thank you iyami..." Ya fada yaa ficewa daga wajenta, he feels happy but ba sosai ba, kawai his main problem is his dad, shine da tsaurin rasyi, he just prayed he just say Yes then all he will say is alhamdullilah.
A office Kam faiz Bai Dade da fita ba Ahmed yazo wajen amiraz Yana son ganin how she's feeling, Yana zuwa ta bashi labarin what happened today, and she told him faiz yaje yayi magana da baban shi,
"Insha Allah zasu yarda...Kinga sai ayi bikin mu Rana guda..." Kya fada with a smile,
"Hmmm am still scared..." Amira ta fada mashi
"Don't be... everything will be alright..."
"Kasan har yanzun am still shocked matarshi begged me to marry him...kawia Ina ganin kisisina ne irin na Mata... it's not real.. "
"It's real...ba don komai ba sai don ta cire selfishness...tasan he loves you maybe more than he loves her....if batayi hakan ba har ya aureki darajan ta zai ragu...amma with what she did he will forever respect her..." Ahmed Bai Karasa ba Amira tace
"I will respect her too...she deserves all the respect that comes her way...she will be respected by me ba kadan ba...kasan before I was afraid of her...Amma now I know better..." Ta fada sounding so at ease kadan. Dariya ahmed yayi, Hira suka Danyi yace ta tashi suje suci abinci tace she can't eat now and he forced her, dole suka fita tare zuwa restaurant.
Faiz yafi minti ashirin zaune a cikin Mota Yana aduar nasara wajen dad Dinshi kafin ya fita daga cikin Mota, Yana fita ya nufi office din dad dinshi, he was lucky ba kowa wajenshi, Yana shiga alhaji dake dube dube cikin file ya daga kanshi ya kalli faiz, kura mashj Ido yayi as he walks towards him sannan ya dauke Kai yace
"What's wrong with you..." Ya tambayeshi atakaice Bai kara kallon shi ba, Zama fajz yayi ya gaidashi cikin sanyimurya, alhaji Bai amsa ba sai yace
"I said what's wrong with you.. " ya sake asking Kai tsaye, Ajiyan zuciya faiz ya saki before ya Fara cewa
"Daddy...Ina son Amira ...da aure...Kuma...na fada Mata ..ta amince..." Ya fada kaman Yana koyan magana, alhaji daga Kai yayi ya Dan ja glasses dinshi kasa kadan ya kalleshi before yace
"Ok..." A takaice, shuru faiz yayi for a moment before ya Yi adding
"Saidai daddy...da akwai Dan matsala...as she have a bitter past..." Ya fada kanshi kasa Yana Wasa da yatsunshi, alhaji was just looking at him waiting to hear him say it,
"She's... she's.. " sai yayi Shuru kaman Yana stammering,
"If baka shriya magana ba... Get out of my office am busy.. " alhaji ya fada mashi
"No dad...na Shirya... she's a single... mother...." Ya fada Yana daga Kanshi ya kalli alhaji dake Kallon shi,
"When I found out about it...I tried to leave her...Amma na kasa...pls Ina son aurenta..." Ya sake fada Yana kallon eye balls din dad dinshi dake Kallon shi without blinking,
"Ok..." Alhaji ya amsa mashi atakaice, faiz zaro idanuwa yayi yace
"Daddy...bangane ok ba..."
"How many meaning does ok have?..." Ya tambayeshi, fajz da hawaye ya zuba cheek dinshi yayi Saurin gogewa yace
"One..."
"Then...ok..." Alhaji ya amsa mashi Kai tsaye
"Daddy..." Faiz Vai karasa ba alhaji yace.
."I knew all along.... you don't think I will give someone my company without digging their backgrounds..." Ya fada mashj atakaice Yana cigaba da kallon file dake hannunshi.
Alhamdullilah
3/19/21, 8:29 AM - Ummi Tandama: 98â¤ðŸ§¡ðŸ’šðŸ’œðŸ¤?
Dawn of a new beginning
â¤ðŸ¤ŽðŸ’œðŸ’šðŸ§¡â¤
9ï¸âƒ£8ï¸âƒ£