← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 268

Sashe 104

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ahankali faiz ya koma Kan sit dinshi,. He have been longing for Monday to come, now the Monday is here now what,
"Yes what?.."fada sounding so tired and restless, svu dai ya kasa Gane abinda ke damunshi kou kadan yaki yayi admitting he is into her, so deeply into her, he can't bring himself to think of himself Inlove with his friends girlfriend,. Zai Zama total disaster, zai kasan in pain because Bai gan ranar da  zai bude bakinshi ya fada Mata he is inlove with her ba, inshort Bai gan ranar da zai fadawa kanshi cewa Yana sonta ba Balle ta furtawa wani abinda ke ranshi, shidai Bai yarda Yana son ta ba, kofsr office dinshi aka bude ya daga Kai sai ga Amira dake rike da file ta shigo, da sauri ya kauda kanshi
"My worst nightmare..." Ya fada tare da sadda Kai kasa with even looking at her, sallama Amira tayi tana shigowa ya amsa Mata not looking at her at all, karasowa tayi kusa da desk dinshi ta Fara cewa.
"Ina kwana..." Ta fada mashi,
"Lafiya..." Ya fada atakaice not still looking at her
"Sir gashi...na Gama..." Ta fada tana dire Mashi file din Kan desk dinshi, sai lokacin ya tuna da ya raba file ya Bata rabi ya dauki rabi, Sam Bai tuna ba sai yanzun, ahankali ta daga kanshi not looking at her, fike din ya kalla ya kurawa file din Ido kaman bai taba ganinsu ba,
"Ok..." Yafada sounding very calm and cool, juyawa tayi not saying anything and she is happy he didn't asked her about Last Saturday, she was thinking he will talk about her display a gidansu, tana juyawa faiz ya daga Idanuwa ya kalleta, bayanta ya bi da kallo as she walks gently, it's not as if she have a huge ass that he loves watching but kawai shi kallon bayanta Yana bashi Jin Dadi, har ta Kai Bakin kofar fita yace
"Excuse me..."ya fada Mata calmly, Amira zaro idanuwa tayi tare da sakin ajiyan zuciya, it takes her about good 30 seconds to turn to him, she wish she can ask him if he's sick don yanda yake magana  sounds weird to her as duk maganar shi da karfi da iko ya sabayi unlike yau da ba hakan yake ba, Amira dake tunanin why is he calling again tsayawa tayi inda yake faiz da kanshi ke kasa but can see her ya nuna Mata kujera, she walks to the Chair he pointed to and sat on it, ya rasa why  he called her in the first place, ahankali ya daga Idanuwa ya kalleta yaga kanta kasa,
"Wai yaushe kayana zasu zo .."ya fada this time not to calm Like the first time
"Now you're talking..." Ta fada cikin ranta, before ta daga Kai tace
"Wasu suna Malaysia... Sai an kawosu zaa hada maka..." Ta fada mashi
"Ok..." Ya amsa
"Yauwa...now I remember...ki fadamin why you're laughing in kin kalleni ranar Saturday...what did my mother tell you about me..." Ya tambayeta Yana relaxing, shuru Amira tayi Bata amsa mashi ba don it's her fear he asked of it, she might not know how to reply him, Bata San yanda zata tsara labari da zai yarda ba, there's no way she's telling him what his mother told her.
"Ina jinki..." Ya fada Mata Yana kallon ta
"Ba komai..." Ta amsa mashi
"Ba wani ba komai...if you want to leave this office tell me what it was all about..." Ya fada Mata. It takes her ten good minutes wajen Nan before ta fada mashi kaninta ya Bata funny story da in ta tuna Yana sakata Dariya. He insists ta fada mashi, he enjoys her sitting right in front of him,  Bai yarda da abinda tafada ba, kawai dai he tells her to tell the truth don what she told him wasn't funny so she should say the truth, she have to swear before ya amince, kaman ya tambayeta what happened a ranar ta dinga kuka sai yaga it's non of his business, hakan yasa yace
"Yauwa ki shirya...muna da meeting dasu daddy ramsr Wednesday...so tare zamu... think of anything da Kika San zai iya kawo more cigaba a company... anything at all...so now your assignment is if kinje gida...do some research and get back to me..." Ya fada Mata, .
"ok.." ta amsa mashi tana Nan zaune a gabanshi,
"You can go..." Ya fada Mata. Nan ta Mike ta fice daga office din, Daman before now she's very inquisitive, she's use to research, it's what she loves doing and she's glad she's going to do more. The thing is she's happy he ordered her to do it. Right now Babu abinda take kauna kaman abinda will take her heart off her pain, she really wants to do something that will make her forget all she's been through, now her laptop is back don mum dinta ta maida Mata laptop dinta so she's going to use it in doing more research.
Fajz Kam was disturbed but looks ok, meeting sukayi as usual kaman yanda suka Fara Yi duk ranar Monday Bai good mintu guda Bai kalleta ba, it's Kuma Banda daukan minute Babu abinda take,he looks so restless. Yau da ahmed yazo Saida ya tambayeshi what's wrong with him sai faiz yayi mashi karyar Bai da lafiya ne
"Ina ke maka ciwo Naga kayi suku suku Haka..." Was tambayar da Ahmed yayi mashi,
"Nima dai gani Nan...kawai am feeling somehow ne. " Ya amsa mashi Yana Wasa da abincin dake gabanshi, Ahmed da yayi serving kanshi cewa yayi
"Toufa...Haka Nan kace baka San abinda ke damunka ba?..kawai dai kace you don't want to talk about it...Amma Babu Wanda zai Shiga damuwa yace Bai San abinda ke damunshi ba..."Ahmed ya dafa mashi Yana cin abinci
"Wallahi believe me ..I can't say ga abinda ke damuna...nidai kawai gani Nan..."faiz ya amsa mashi sounding very calm
"Ok...Allah ya sauwake...kilan fever ka kusa aure ne...ka kusa Shiga gidan Dadi...dole kayi fever..."Ahmed ya fada sounding naughty Yana Dariya,tsoki faiz yaja ya Mike tare da ajiye spoon din Hannunshi yaja tissue guda ya bar wajen Yana cewa
"Kai ka jiyo..."ya amsa mashi atakaice. Bayan Ahmed ya gama ya shjga bathroom yayi alwallah like yanda fajz yayj suja fito, Amira daga Idanuwa tayi daga kallon system dake gabanta, Ahmed ne gaba so ya Fara cewa
"Baby... gaskiya I will get you glasses Kar system din Nan ya jamin asara..." Ahmed ya fada Mata with a smile, murmushin Jin Dadi Amira ta saki tace
"Yayana...lafiya lau...my eyes are strong..." Ta amsa mashi, fajz dake wuce su but kunnenshi wajen sakin guntun tsoki yayi ya fice kaman walkiya.
Chapter 104 · 0% Book details