← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 159 OF 268

Sashe 159

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Faiz Yana zuwa gida ya shiga ciki sai ya tarda Bintu tana bacci,. Dakin ya shiga yayj Mata kiss sai ta Danyi motsi kadan, murmushi ya saki ya Mike, Yana fita bintu ta bude Ido ta bi bayanshi da kallo tana murmushi, tub sanda yasna she's pregnant he have changed alot, he gives her total attention, in Yana office he calls don yaji if she's ok or not, if ya taba jikinta yaji fever sai yace su tafi hospital, sai tayi da kyar yake barinta, he force her to take lots of fruit Wai ance fruits suna saka yaro kyau his behavior yana saka bintu Dariya, he is totally going Insane because of her pregnancy she's so wrong to think bazai so cikinta ba, tana kallon shi ya fice daga dakin. Ahankali ta Mike zaune, faiz na fita ya shjga inda yake ajiye diary dinshi wato the one Amira gave them as gift, Yana Shiga ya zauna bakin gadon ya jawo diary din ya bude ya dauki pen din ciki, the last thing he wrote in the diary was about cikin bintu and how excited he is, Yana budewa ya Fara da .
"Dear diary.. finally am going to be in same country with my love...am going to prove my love to her...iyami thinks I will do something bad Amma Sam bazanyi hakan ba...Kar ta cire min balls... Can't just wait to be alone with her....I will show her the real definition of love and affection..." Ta dinga rubutwa... wannan na kadan daga cikin what he normally writes, innda zaka duba cikin diary din Babu abinda yake rubutawa sai yanda yake son Amira, he wrote things he can't tell her, Dan duhu ya gani sai ya daga kai, bintu ya gani tsaye bakin kofar, murmushi ya saki Yana bude locker ya maida diary din ciki tare da Mika Mata hannu.

Alhamdullilah
2/19/21, 8:44 PM - Ummi Tandama: Assalamualaikum sisters,. Kunsan Ramadan is coming what are your plans to ease people's suffering, kowa yasan halin da talaka ke shiga in Ana cikin azumi balle yanzun da rayuwa yayj tsanani, ga almajirai da in sun Kai azumi suna Neman abinda zasu ci, muna son mu ciyar da almajirai kou talatin ne kullum har azumi ya wuce in muna da Rai, ga masu son taimakawa zasu iya tura duk abinda Allah ya hore maku KU saka a wannan account number 0004148869
Jaiz
Yunusa Adamu
In kina saka Kuma kina son sanin abinda aka tara kiyi min magana da screenshot dinki insha Allah zamu bude group da zamuyi magana Kan abinda muka Tara before Ramadan da Kuma abinda zamu Saya, zaku gan duk abubuwan da zamuyi insha Allah. No amount is too little in helping others, duk abinda zamu ci a cikinmu na toilet ne Amma duk Wanda muka bawa mutane Yana jiranmu a Chan. Allah ya biyaku amin.

Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you're welcome to buy from us.

35
Chapter 159 · 0% Book details