Sashe 183
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
a very tender girl, a girl that doesn't argue or disobey, Amma yau gata tana mashi yanda ta gan dama, kou kadan Bai ganin laifin ta, Bai je kusa daita ba yayi kneeling a gabanta, "Wallahi I didn't arrange the trip...daddy ne yace muje muyi research Kan cigaban company..."bintu katseshi tayi da "Sai Kuma me...did you think I care about your explanation...I don't care...if you like kayi arranging trip din it's non of my business...kawai takaici na is staying with Dan iska irinka..." "We didn't nothing..." Faiz ya katse still Bai Karasa ba ya saki Dariya kaman insane person tace "Ga bintu sakara... despite all the happiness...the joy you display in your diary... you did nothing...Amma gaskiya kaji kunya....wato irinku mazan da kuke da halal but prefer Haram..." Ta fada cikin Tashin hankali Sosai "Wallahi ni nafison kishiyar cikin gida data waje... I hate Dan iska..." Ta fada Tana fashewa da kuka tare da dafa mararta, "I hate that after all the way I preserve myself I ended up with someone like you...ga Shan giya da Zina...tirrr..." Ta sake watsa mashi another words that hurt More than boiling lava, kawai sai kallonta yake "Kiyi hakuri...nama rabu daita...and pls...ki bar tunanin we have any itimacy... wallahi we didn't..." "Tell that to the birds...kilan I look stupid to you...naji ana cewa Mata suna samun nacin Miji when they newly get married Amma sai anwa yazo da matsala because Yana da wata waje...wata that he loves and adores...har tunani nake kilan something is wrong with me Ashe it's not me...Amma Allah yaisa tsakanina da Kai faiz..." Ta fada Tana kuka Amma Babu single hawaye "Bintu say what ever you want...duk zargin da kikayi min yayi daidai Dani...Kuma I will Never hold anything against you... kou zagina kikayi na yafe maki... am sorry...ki yafemin...pls...in Babu ke rayuwata won't be normal..."Bai karasa ba tace "Ayirr..ai da bangan sirrinka ba I would have been happy today...Amma tunda na Riga na San kou Kai waye... there's nothing you're going to say that will Matter again.." ta amsa mashi tana sauke another bag dinta "But kinsan ance Kar kiyi aiki kou... wallahi bintu if anything happens to my baby bazan yarda ba..." Ya fada still on his knees as he watches her do what ever she wants "Ai babu abinda zakayi...kawai marry her...sai tazo ta Haifa maka Yara...Amma ni Kam bintu... badani ba..." Ta fada mashi ignoring the pain in her lower abdomen as she do things, "Dan Allah am sorry...bawai naki zuwa dake bane don in samu Amira...kawai it's because of your pregnancy...banson kiyi tafiya Mai nisa Kar baby ya samu matsala...pls gani durkushe a gabanki Ina Baki hakuri...am sorry...I value you...Ina sonki...inda ban son ki I won't bother if you see what I wrote...maganar gaskiya Ina son Amira Kuma Allah ne ya jarabceni da hakan...ban fada son Amira da Karin kaina ba...I tried har abun yafi karfina...kema Kuma I love you..." Ya fada Yana Kan knees dinshi looking so tired, ga long flight wanda kou bacci bai samu yiyi ba kawia sabida tunanin Abu biyu, rabuwa da Amira da Kuma tunanin bintu, gashi sabida ita kou hutawa baiyi a Abuja ba ya hau Mota kawai don yazo gareta, bintu was crying kawia hearing him saying jarabtarshi akayi da sonta, for your husband to tell you this in your front yana nufin it's so fucking real, abun ya mugun tada Mata hankali, seeing it in written is different from hearing him say it, the backup lies na itama Yana sonta makes this whole thing more annoying, "Yanzun baby..."Bai karasa ba tace "Am not your baby...kawai ka bani takardata...cikin sirri...Amma if not I will tell everyone whta happened...Zan fadawa daddy tare daita kuka tafi Malaysia... sannan I will show them your write up...how you count days to travel with her just to be with her..." Dafe goshinshi yayi as yasan in har ta fadawa alhaji hakan ya Shiga uku, "See...badai so kike in sauwake maki ba...I will...I will do that...but I beg you...let my baby stay...he or she should pay for my mistake...Kuma na ratse da Allah...banyi komai da Amira ba...not because I don't want to but because she won't let me...so pls...ni ba mazinaci bane...". "Story for the gods..." Ta fada Tana gada kunneta yayinda take rike da mararta, she's in so much pain "Believe pls.."ya fada Mata "Kawai ka bani takardata I no want story..." Ta amsa mashi atakaice, "Fine...if that is what will make you happy Zan Baki..Amma pls ki Bari in sayo maganin...sai in Baki...pls..." Ya fada Maya yana mikewa don Yana kallon yanda take dafe da mararta, he see the pain in her "Ban bukata...kawai my takardan...and don't worry I won't make it look as if it's your fault...kawai bani..." Ta fada mashi, ahankali faiz ya mike ya bar dakin, he is totally confused, it's way out of his hands, inhar sauwake Mata will let her let his baby be then zai sauwake Mata, Yana fita bintu taja tsoki tare da bin bayanshi da harara, yawan son da take mashi ya koma matsanacin kiyayya,she hates him with passion, Yana fita taja bedside locker dinta ta zuwa gaban wardrobe dinshi ba don komai ba sai don ta dauki biggest bag dinta, she's so ready to go, the more she stress herself the more the pain in her abdomen, gani take kou haihuwa Bai Kai zafin abinda take ji ba, tana Mike hannu ta jawo bag din taji wani irin Abu ya yanke kasan mararta, Bata San sanda ta saki bag din da yayi halfway ba, tana sakinshi yayi kanta, wani irin fada Mata yayi tayi baya ta Fadi Kan gado ta saki wani irin ihu before everything went blurry, faiz dake Kan hanyar shi na dawo dakin heard some noise, don muryar ta shake yake so bai ji ihunta da Kyau ba, Yana bude kofsr ya gan bintu baje Kan gado ga bag gefenta kafarta lankwashe, cikin Tashin hankali ya shjga dakin da gudu