Sashe 3
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ya amsa,in Kuma Bata gaidashi ba yace wato she have grown wings da Bata gaidashi, she's already use to that so Dole kullum ta gaida shi,. Kou ya amsa kou Bai amsa ba ta gaidashi. Bedroom din mum dinshi ta wuce ta tarda mum dinshi zaune a Kan kujeran dining dake cikin bedroom dinta, kou taji motsinshi Bata daga Kai ba Balle ta kalleshi as she knows he is the one as the scent of his perfume say it all,. "Iyami..."ya fada Yana karasowa kusa daita yaga kou daga Kai Bata Yi ta kalleshi ba, she looks so angry, zagayawa yayi side din da face dinta yake yaga ta daure face sosai sai cewa yayi "Subhanallah...this old man must have gotten on your nerves..." Ya fada dukda yasan he is the one, tsoki taja ta dauke kanta daga side dinshi tana kauda kanta gefe guda alaman she doesn't want to see him, sake komawa other side din yayi yace "Hala nine..." Ya fada Yana kallon yanda ta dinga kallonshi from head to toe in a very disgusting way yace "Iyami am sorry...haba mummyna... what did I do to warrant this pls..." Ya fada Yana ajiye briefcase dake hannunshi, "Why are you doing this to me...why is it that Kama son ka maidani laughing stock cikin dangin mahaifin ka.... despite kasan ni bare ce cikinsu.... you know many of these people think we don't deserve what we get but Allah have given it to us...Amma sam baka San darajan hakan ba..." Ta fada kaman zatayi kuka "Toufa...ni me nayi Kuma...what did I ever do to you people that komai sai kunga laifi na... Is it my fault that Ina bacci Mai nauyi... " Bai karasa ba tace "Dalla kayimin shuru... your problem is that you never see reasons....Ana nuna maka gabas kana nuna yamma...now tell me is this the right time to go to office?..." Ta fada Yana nuna mashi agogon lokacin goma sauran kadan, "Your father da shi ya nemi kudinshi har yau Bai taba kaiwa karfe takwas Kan gado ba sai Kai.. kasan that man doesn't talk nonsense...if care is not taken zai iya korar ka daga company din in yaso sai ka samu Daman bacci da kyau...." Bata karasa ba ya daga shoulder tare dacewa "Who cares....a barni inyi practicing field Dina....am not into company....am an engineer a barni inyi aikin da Raina keso..." Takalmin kafarta ta cire ta wulla mashi ya kauce Yana cewa "Ai gaskiya ce ...Bai yuwa ku dunkule ni inda banso...." "It's not about your field it's about your laziness...ya zaayi saurayi ya dinga bacci Kan gado har garin Allah bless a waye....baka San what Allah have given you ba shi yasa kake Wasa da daman ka... sallah asuba ma in ba tadaka akayi ba you won't do it...why are you like this...why kakeson a dingayi min Dariya..."ta fada mashi sounding very Angry at him, abinda take hangowa daban abinda shi yake hangowa daban, she hates this attitude of I don't care nashi,. In banda rashin hankali Ina zai samu aikin engineer da zai saka the whole head and not mere worker, Ina zai samu aikin engineer that will give him luxury da huge money kaman aikin da yake yanzun Amma Sam danta Bai maida hankali and I hurt her to see him play with opportunity,. He is behaving incompetent and alhaji yayi reacting it's going to be very bad don always Yana kawo Mata complain din cewa her son is not serious with his job Wai Yana yin anyhow the company money Sannan Bai damu da what goes in and out of the office ba, duk Sanda zai kai ziyara wanna site din sai yaga abinda Bai so, "Nidai yanzun Ina breakfast Dina..." Ya fada hankalin shi kwance unlike mum dinshi that look so disturb "Baayi ba..." Ta amsa mashi atakaice, briefcase dinshi ya dauka Yana cewa "Ok then...in that case am still running late don sai na je nayi breakfast cikin gari before in wuce Wanan godforsaken place din call office..." Ya fada Yana heading out of the room Yana gyara tie dinshi, "Dan ubanka don't threaten me with that... it's your life ba nawa ba....iyawere..." Ta fada mashi da karfi sanann ta dafa goshinta looking so restless, .