Sashe 95
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tun da asuba faiz ya tashi yayi wanka ya tafi masjid, bayan ta dawo ya zauna bangaren dad dinshi suka gaisa, Nan dad dinshi yake fada mashi ya shirya zaayi meeting na CEO gabaki daya na branches din company Kuma he should come with his PA, alhaji na cewa yazo da pa Dinshi sai yaja Dan guntun tsoki tare dacewa
"That useless one..." Faiz ya fada referring to his assistant,Dariya alhaji yayi yace
"Is he useless?..kou Kaine baka bashi abun Yi ba..."
"Ai daddy he totally worthless.. kudi kawai yakeci... Bai da wata single drop of use...he is the next person am going to fire..."faiz ya fada mashi
"Aa ban son iskanci...meye na firing dinshi....I see you take so much joy in hurting others..." Alhaji ya fada mashi
"Ai daddy wallahi it's better ace ban da assistant da in zauna dashi....he never suggest anything...he is always quite...duk abinda zaka ce yayi shh zaiyi...in Kuma zaka shekara baka Yi asking Dinshi yayi wani Abu he won't do any....at times I forget Ina da pa..." Fiaz ya fada mashi, alhaji kallon yanda yake magana yayi, indeed he is sounding like a real CEO,
"Anyway ka zo dashi...we want the way forward...yanda zamuyi company dinmu ya Kara habbaka..."alhaji ya fada mashi,
"Ok..." Ya amsa mashi kawai Amma deep down babu inda zaije dashi, he will rather go alone da yaje dashi
"Yaushe zamuyi meeting din..."
"Thursday..." Alhaji ya amsa Mashi. Fita yayi ya shjga bangaren mum dinshi ya gaidata, Zama yayi Kan daya daga cikin kujerun bedroom dinta, he is so quiet not saying anything,
"Kasan I was thinking..." Mum dinshi ta fada, ahankali ya kalleta with a very dull look yace
'"menene...ya fada kaman Bai son magana
"Ina ganin Zan fadawa your secretary ta kawo Mana ankon biki...I want about 3 different types...da akwai nawa da sisters Dina...da akwai na yab gida...sai Kuma na family dinku...wato bangaren dad dinka ..so I will tell her ta kawo Mana..." Nan take face dinshi yayi brightening ya saki murmushi Wanda Vai San sanda ya kufce mashi yace
"Wow...iyami... you want to make her grow kou... gaskiya kin kyauta..Nima I will try in dinga sayan kayan bintu daga wajenta...saidai kudin a account din Ahmed Zaki dinga turawa.. " ya fada Yana dariyar da Bai Kai ciki ba, itama Dan Dariya tayi
"Gaskiya that girl is rare...wato a account din saurayinta ake tura kudin business dinta...well bamu San Kan abun ba..." Ta fada Tana kallon yanda ya daure face kaman bashi bane ya saki murmushi yanzun Nan
"Gaskiya she's a good girl..." Mum dinshi tayi adding
"Hmmm...aikam..."ya amsa Mata atakaice,.
"Gaskiya suna da understanding din junansu... it's really nice..." Ta fada cikin sanyimurya Tana kallon yanda ya lumshe idanuwa
"Yes...mummy we should stop talking about them ..last time Ahmed Yana Mani masgna indirectly kaman I fucking care about his babe...Wai if misali Ina son wata I might ruin her happiness da old boyfriend dinta ..and he use madam Secretary as an example...Wai all the girls are taken. Don Haka in fuskanci bintu kawai...can you imagine that?..." Faiz ya fada sounding very angry, hajiya kallon yanda yake magana da fushi tayi tace
" Ayo why are you angry... it's not as if you care about his babe..."
"Yes I don't..."ya amsa Mata atakaice
*Then Kar ka damu da what ever Ahmed said...am sure he is not saying it to annoy...kawai Yana vada example ne... " Ta fada mashi
"Amma why zai dinga wannan example din pls....nifa if this will bring anger and lack of rest of mind wallahi sai inyi firing dinta..."bai karasa ba mum dinshi tace
"Kul...don't you dare...Kar ka kuskura...in Babu Rami me ya kawo maganar Ravi...if you don't care about her ya zaayi small talk about her zaj dameka... wallahi ka shiga hankalinka...." Ta daka mashi tsawa
"Yo mummy Haka Nan sai a dinga zargina..."
"Orioda....tell me meakayi na zargi....shey u said you have nothing for her...then why you dey vex..." Ta fada tana kallon yayi gum kaman ya hadiye frog, lokaci guda ya Mike ya Kama hanyar waje mum Dinshi tana kiranshi Bai kou juya ba ya zo fita yaci Karo da kaninshi dake shigowa
"Yaya... good morning..." Ya fada mashi Amma kou kallon Bai isheshi ba Balle ya amsa mashi, ficewa yayi looking so angry and inda zaa tsaidashi a tambayeshi why he is angry he won't have anything to say at all. Shidai gashi Nan,vau taba Wasa da baccin safiyar shi ba Amma yau Kam baiyi ba, Yana ta rolling Kan gado, kallon files dayazo dasu gjda yayi ya Mike ya Fara budewa sai abun yayi mashi banbarakwai, ya rasa what ti check, he couldn't do anything. Karfe goma ya kunna wayarshi ya Kira bintu asking in a very calm why how are her night,
"Alhamdullilah my king...ya akayi najika kaman baka da lafiya..." Ta tambayeshi Jin yanda yake magana kaman an dasa mashi wani abun a makoshi
"Ba komai...am alright..." Ya amsa Mata
"Have you finish the cooking?..."ya tambayeta
"Yes baby har nayi wanka...Dana gama dressing Zan zo..."ta amsa mashi.
"That's my baby... yanzun dai dress to kill me...dress elegant as usual...I love you...sai kinzo..." Yana kaiwa Nan Bai jira response dinta ba ya kashe wayar tare da furzar da iska sannan ya Mike ya shjga bathroom yayi wanka, Yana fitowa ya samu 3 quarter black Mai kyau da combat ya saka sannan ya samu t-shirt pure white wanda bai da komai jiki ta sai Dan salki da yake, perfume ya fesa ya dauki wayarshi ya fita falon shi ya tsaya, tunani yayi zasu shigo Nan,he knows Ahmed zai shigo but will she enter here, kawai sai yayi adjusting throw pillows dinshi yayi dusting wajen,fita yayi ta zagaya inda suke relaxing Wanda yake da kujeru da Kuma table, wajsn tayi kura sosai as most of the time ba Zama suke ba sai, komawa yayi compound kaman zai Shiga bangaren mum dinshi sai ta tuna da yanda sukayi parting dazun sai ya nufi bangaren hajiya Fatima, Yana Shiga ya tarda Mai aikinta Yana ta faman Kai kawo
"Ke..kizo..." Ya fada Mata Yana ficewa, da sauri yarinyar ta bishi, hanyar wajen yayi Yana zuwa ya nuna Mata yace
"Ina son ingan kin gyara wajsen Nan...ya dinga daukan Ido kaman gold ..hope kin gane.. " ya fada Mata
"Eh ..." Ta amsa mashi, barin wajsn yayi yaje ya zauna compound, kou minti biyar baayi ba ya koma ciki ya kwnata.