Sashe 211
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Faiz dake jin faduwar gaban sake fuskantar another competition kallon Ahmed yayi yaga yanda Ahmed yayi da face in an instant, Nan ya gane da akwai wata a kasa, shi Habib dake tare da Daya daga cikin cousins dinsu Bai hangi Ahmed ba, he is dressed in his best attires, he looks more handsome than ever dukda he is sad to the core as marriage life is one of the hideous thing that have happened to him, ya Dan rame Amma ba Sosai ba, skin dinshi sai daukan Ido yake tamkar jikin mashi, matar shi is someone that will buy all man's skin care set, Daya fara amfani da wannan zata ce yayi duhu sai ta sake mashi another, he is like her pet, she's like the head of the marriage tunda komai a hannunta yake duk abinda take so shi zatayi, babu abinda zatayi da bazata fada Mashi ba Amma it's just mere information, ba Wai neman izini take ba, right now he is broken inside, sanda aka ya samu labarin auren nazifa he felt it's time for him to come back home, just to talk to Amira, he wants her kou da kuwa he will leave matarshi and everything he have a chan, yasan kou da kuwa Bai auri Amira ba bazai iya Zama da matarshi ta dindin ba, lifestyle dinta ya bsmbamta da nashi, she's totally different from him, yasan he is being punished, he is being tortured, yasan in bai nemi yafiyar ta ba he will never have peace at all, he is her first love, the fact that she didn't expose him ya nuna she still cares, he was waiting yaji alhaji Muhammad yasa an kamashi Amma nothing like that, asalima alhaji ya kirashi yake fada mashj zaayi bikin nazifa, he only told him not because Yana son yazo sai don he should know as a family da Kuma a matsayin shi na Dan da shi ya Raina tun Yana yaro, har yau Babu Wanda ya San yayi aure a Chan Lagos, alhaji Muhammad always call to check on him, shi baban Amira is someone that cares about children, dukda habib Bai kirashi shi Yana kiranshi always don jin ya aiki, he cares about him, tunda ya Kira Amira tayi blocking layinshi. Sanye yake cikin Jean da Riga Wanda yayi matching da facing cap dake kanshi, face dinshi sanye da glasses that shows he is classy, yasan irin gwagwarmayar da Yasha kafin matarshi ta barshi yazo, she's like
" you want to go and see small hausa girl..."take fada Mashi sanda yace zai zo gida for wedding, dayace
"Am just going for a wedding... she's family
.."Nan Kuma ta ce
"You said baka da family baka da kowa..."Nan Kuma ya tuna irin karyar Daya shriya Mata,
"Am sorry not really my family...kanwar abokina..." Yayi Mata Karya. Now he is here and he is glad he is, babu abinda yakeso kaman yaga Amira.
Ahmed sai Kallon Habib yake Yana tunanin irin guts dinshi, wato he knows nobody knows what he did so he is free, saga Ahmed sai Amira kawai suka sani he knows, don Babu Wanda ya sake mashi maganar, duk sanda ya Kira danginsu suna magana lafiya Lau babu Mai tado maganar Amira balle su nuna sun San wani abu. Fajz dake tsaye zufs ya Fara ji ba don komai ba yasan this guy meant alot to amira, yanda take Maganar shi alone ya nuna if he comes back she can go to him, yasan when you love someone zaka dinga Jin haushin shi when he makes you mad exactly yanda yake tsakanin shi da bintu before she forgives him, so he knows nor matter what happens yasan she May forgive him and hakan ba karamin tada mashi hankali yake ba right now, waynda Suka taho faiz ya kalla ya kalli ahmed yaga Wanda ya kurawa Ido sai ya gane he is the Habib, kallonshi faiz yayi yayinda shi Kuma Habib da Bai San suna Nan ba ya cire hulan kanshi, he sees a total handsome guy, swag dinshi is elaborating, yaga saurayi Mai kyau,
'"another threat...' ya fada cikin ranshi kaman zaiyi kuka,
"Why now pls...am just trying to get her attention..."faiz ya sake fada cikin ranshi, feeling so hot, the other guy ne ya Fara ganin ahmed dake kallon su,
"Ya next ango..."cousin din ahmed ya fada Wanda ya maida hankalin Habib ga ahmed, Yana ganin Ahmed wani abu ya yanke cikinshi ba don komai ba sai don ya yasan this one knows what happened, daure face yayi irin Dan duniyar Nan, faiz yaga yanda shima ya hade Rai Daya gan Ahmed,
"Enemies...now I see..." Faiz ya fada Yana saka hannuwanshi cikin aljihunshi, Wanda Bai San abinda ke faruwa ba ya wace Baki ya nufo Ahmed ya Mika Mashi hannu suka gaisa, Habib dake bayanshi hannu ya mikewa Ahmed, Ahmed daya hade gabas da yamma kallon hannun yayi ya daga Idanuwa ya kalleshi yace
"What...are you doing here..." Ya tambayeshi kaman he is talking to a huge enemy, Dariya cousin dinsu Mai suna khalifa yayi yace
"Are you serious right now?...kana tambayar what he is doing here? .." ya fada Yana Dariya sosai as he thinks Ahmed is just joking don yasan on a normal basis Bai kamata ya Fadi abinda ya fada ba tunda shi Bai San abinda ke faruwa ba
"Help me ask him..." Habib ya fada cikin voice da ya daukewa Amira hankali in the first place, Yana da dadin murya kaman mawaki, he is a player so he have many voice, now he is using the calm one, Ahmed kallon yanda Habib ya saki ranshi ya barshi cikin damuwa yayi
"Wai da akwai matsala ne?...Naga kana kumburi Haka?..." Khalifa ya Tambayi Ahmed, now something is clear to faiz dake tsaye Yana kallonsu he knows ba kowa yasan abinda ke tsakanin Ahmed da Habib and maybe da Amira ba,
"Pls khalifa go... excuse us... I want to talk to wannan..." Ya fada Yana kallon Habib
"You're so funny.... wannan kaman wani bawa?...bansan abinda ke tsakanin ku ba...let me excuse you.." Khalifa ya fada Yana barin Habib da ahmed, shi faiz dake kallon Habib without blinking Bai jira aka ce yayi excusing dinsu ba ya bar wajen, cikin Motar shi ya koma Yana tunanin what's happening, shi dai Yana tsoron another wahala, yanzun Yana son ya Zama shi kadsi har Allah ya bashi saa kanta, if har Habib that is her first love ya dawo then da akwai matsala, he wondered where he have been,