Sashe 128
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Faiz was running kaman zai bar gari, instead ya tafi gidanshi sai ya wuce family house, he can't just go home now bintu ta ganshi,what will he tell her, he knows seeing her won't erase irin kishin dake damunshi yanzun, ya biya sadakin bintu but he won't care much if yaga wani ya rungumeta kaman yanda yake ji Kan Amira, he feels ahmed is intentionally trying to get to him in ba Haka ba Bai gan dalilin rungumeta in public hakan ba, if you see yanda fresh face dinshi yayi red sai kasha mamaki, he is very upset, haushi yayi mashi over, Yana Shiga gidan ya nufi bangaren mum dinshi da Sauri, duk waynada suka zo biki daga bangaren mum dinshi sun koma gidan ya rage it's kadai as kannenshi suna school, Daman most of the time ita kadai ce gida, tana ganinshi ta gane something is really wrong with him, he looks so messed up dukda his face is full compare to the past weeks, sallama yayi Yana Zama Kan kujera Yana ji kaman yayi kuka don samun saukin abinda ke damunshi, hajiya Kam Bata amsa ma tana Kallon shi wondering what's wrong with him, daga red eyes dinshi yayi ya kalleta ya saukesu waiting for her to ask him what's up, he knows she's going to ask
"Meye damuwar ka oko yawo..." Ta tambayeshi,
"Mummy...am so tired and fed up...I can't take it anymore...am so tired...the more I try the harder it becomes..." Ya fada sounding so much in pain,
"Subhanallah Ayo... what's happening... meke faruwa...tell me pls..." Ta fada cikin damuwa itama sabida yanda yayi magana shows he is in agony
"Mummy.. it's about ahmed and Madam secretary..."
"I know it's about her..." Mum dinshi ta fada cikin ranta as she stares at him closely, .
"I can't just hold up anymore mummy..." Ya fada not knowing what to tell her exactly
"Pls tell me Mana...what are you fed up with?.." ta tambayeshi tana kallon yanda face dinshi ke sake komawa ja
"Mummy dazun muka fita dasu...Wai sai ahmed yayi hugging dinta...he did it to hurt me...and he succeed..." Faiz ya fada sounding very childish and stupid and it's her love, mum dinshi understands perfectly sai tace
"But why will that hurt you...I don't think ya kamata ya dameka..." Bata karasa ba yace
"Mummyna...don't tell me you don't understand what am going through... You're my mother... you should know my pain...I love her....Ina son Amira sosai...I said it...I love her!!!..." Ya fada da karfi kaman zai tsaga voice dinshi, idanuwanshi cike tab da kwalla, Dan dukan cheeks dinshi yayi da two hands Dinshi sai ya hadiye tears din, hajiya was just looking at him, Dan kallon ta yayi yaga tana mashi kallon tausayi, sauke Idanuwa yayi Yana cewa
"Iyami I have been trying to let it go...Amma the more I try the harder it becomes...bintu is a wonderful wife .. she's trying Amma she can't take this away....she can't see my heart belongs to someone I can't even tell... someone I can't share my feeling with...gosh am going Insane..." Ya fada Yana sniffing mucus ciki tare da kokarin maida tears dinshi again, hannu hajiya ta Mika mashi ta Mike daga idna yake zaune ta koma gabanta ya zauna tare da Dora Kai Kan kafarta sai ta Fara shafs mashi kai, she's totally confused, she have been waiting for ranar da zai daina Wannan hiding din ya Fadi abinda ke ranshi gashi he said it and she doesn't even have any words for him, Bata San abinda zata fada mashi ba at all, it's so heartbreaking seeing your son suffer for something all your investment and money can't buy,
"She have taken everything mummy...my heart...my happiness...my company...my everything mummy...she doesn't even call me as her boss to report to me...kawai she does what ever she wants.. "ya sake adding going really insane,
"Ayo..."mum dinshi ta Kiranshi calmly, idanuwa da suke cike da kwallan da ya Hana su zuba ya daga ya kalleta
"Did you know what is meant to be will be?.." ta fada mashi hannunta kanshi, idanuwa ya lumshe gami da hadiye saliva yace
"Yes iyami..." Y amsa Mata
"Then don't fight to much for it...but bazaka zauna kayi folding hannunka ba...talk to her...tell her what you have in mind..." Da sauri yace
"Iyami...have you forgotten she's Ahmed's girlfriend?... Ahmed is not just a friend...he is more than that..." Ya fada Yana tunawa da he knows his dirty side and he is helping him, dukda Ahmed is so annoying Sam Bai gan ranar da zai iya Zama rival dashi ba,
"I know...Amma let the best man wins..." Ta fada mashi fully in support of him, da sauri ya matsa daga inda yake a gaban ta Yana cewa
"Haba mummy...irin wnanan advise din Zaki bani.... instead ki rarrashine in manta da Ita.. " ya fada Kama wani Karamin yaro, Ajiyan zuciya ta saki tace
"Ayomide... forget about her. She's your bestys girlfriend...Bai kamata a duk matan duniya Nan ka rasa wacce zaka so sai yarinyar Ahmed ba...ka manta daita kawai... "yanda ya Kura Mata Ido yasa ta kasa magana,
"I can't mummyna...I can't iyami... assuming I can da tuni na hakura...pls advise me...what am I going to do...nasna da wuya in manta da yarinyar Nan...ganinta yau makes me want to go Gaga iyami...." Ya fada sounding so depressed,
"Then tell her Mana...if ahmed ya San kana son Amira wani Abu zai faru ne...is he married to her?...balle ace Yana neman matar abokin shi?.. kou Rana baa saka masu ba...so why is his own happiness so mattered than yours...am your mother and I tell you if you love her ...if truly you love her ...tell her...if that will bring the end of your relationship so be it...Amma saga yau Kar ka sake zo min Nan looking sick kana fadamin you're in love with someone you can't tell..." Ta fada cikin serious nagging that made fajz bude Baki tana kallon shi, Daman she's not a gentle person, Bata da sanyi Hali, he can't just believe she's telling him this, he sense gaskiya a maganr ta Amma Bai jin zai iya hakan, Bai ganin he will be able to do it, he won't be able to go tell her he is dying for her
"Babu inda aka ce haramun ne following your heart, kowa yasan ba mutum ke xaban who to love ne, it's all by the will of Allah...why should you punish yourself Kan abinda ba laifin ka bane...it's not as if kana da wata motive kou niyya Kan yarinyar Nan... you love her genuinely maybe More than he loves her..." Tayi adding, faiz sai binta kawai yake da Ido Yan sauraron ta, he knows she's so right, but will he muster the courage to do that, will he stand up and fight for it,
"Gosh..." Ya Fada Yana dafa goshinshi
"Iyami... it's not going to be easy...am not even use to talking to girls balle budurwar abokina..." Ya sake fada Mata
"Then pls don't talk to me about it again...ban San yaushe ka koma Haka ba..." Ta fada cike da mamaki as she knows he is very stubborn, she wonders why Ahmed ya Zama Kaman dodonshi, why he so much valued their relationship, inda ta San why then she will understand, shi kanshi yasan in ba don ahmed is a good person ba baiga abokin da bazai iya challenging ba, kan madam Secretary he can challenge anyhow, Amma Ahmed is different, the person that stood by you, the person that drag you out of sins, he knows yanda Ahmed ya jajirce Kan Shan giyarshi, he will call him telling yaji tsoron Allah zai fada mashi duk dadin dake cikin giya Bai Kai illah dake tare da ita ba, he always tells him that he can only hide it from people Amma bazai iya boyewa Allah ba, sannan Yana fada mashi da tsoron mutum da Kuma tsoron Wanda ya busa maka Rai wane yafi...kaji tsoron shi, Ahmed is he not just any friend, he is a life saver, a loyal friend, in as much as he wants to pick his phone right now and call ya fada Mata he loves her kawai ya jira duk abinda zai Faru he can't, ajiyan zuciya ya saki yace
"Iyami...I just can't...ban iyawa...ba tsoron Ahmed nakeji ba but I can't...yana sonta and she loves him too....what if na fada Mata kjma tazo ta dizgani or yasa ta bar aikin fa tunda Daman shi ya kawota... it's so difficult for me..." Ya voice dinshi na rawa,shuru mum dinshi tayi looking so confused at the Moment,he seem to have a point, yafita gaskiya Kan lamarin
"I might loose all...in zo ban sameta ba... sannan Ahmed ya tsaneni...ya dinga fadawa friends dinmu ya make a move on his girlfriend...kawai iyami zanyi hakuri...if da rabon tasan am I love with her...she will...in Kuma Babu rabo shikenan Zan dauki kaddara ta..." Ya fada cikin sanyimurya Yana mikewa, hajiya was so speechless, at this point sai ya kasataji kunyar advise data bashi,
"Bari in Shiga... bangarena in huta...I can't go to bintu like this..." Ya fadawa hajiya that is just looking at him Yana ficewa without waiting to hear if she will say anything, Daman she have nothing to say, she's just so sad right now, yes that's life, da akwia lokacin da komai naka bazaiyi maka amfani a wasu situation din ba, tasan inda da akwai inda zaa Kai kudi a sayo love she would have buy it for him, she would have do all in her powers to make sure he give a real smile unlike the fake one he have been wearing all this while. She's so disturbed and she wish da akwai ta hanyar da zata taimaka mashi, gashi he rejected her advise. Faiz na fita ya Shiga bangaren shi da komai ciki is still intact as Babu abinda ya dauka daga Nan ciki, kayan jikinshi ya rage ya Shiga kwanta Kan kujera ya dafe goshinshi tare da lumshe idanuwa, tunanin behavior dinshi na dazun yayi yaga Bai kyauta ba, Bai son Ahmed ya dauki haske at all, hakan yasa ya dauki wayar shi ya Kira ahmed, Kiran farko Ahmad Bai dauka ba and hakan ya mugun tada mashi hankali, abunka da Mara gaskiya sai ya dinga tunanin kilan she told him he touched her legs, kou Kuma he knew something is wrong, sake Kira Yayi Ahmed ya dauka da sallama, dan guntun ajiyan zuciya faiz ya saki before yace
"Am sorry about dazun....I left without saying goodbye..." Fajz ya fada sounding ok
"Really...why ka tafi Haka Nan..." Ahmed ya tambayeshi waiting to hear his excuses
"Nothing...kawai... bintu called me..." Faiz yayi mashi karya, shuru ne ya Dan biyo baya kadan before Ahmed yace
"Really?...Amma ni bangan kana waya ba...kawai I saw you leave in a haste with a kind of look on your face...is there anything you want me to know?..." Ahmed ya tambayeshi Kai tsaye Because he is not a fool, shuru faiz yayi ya Dora hannu Kan chest dinshi thinking of what Ahmed Said, shi har ga Allah Bai San yayi mashi wani irin kallo ba,
"Haba... which look are you talking about?..."fajz ya fada cikin karfin Hali
"You tell me mana..." Inji Ahmed
"Ai I don't understand what you're talking about...Sam ban gane ba...I called to tell you Sorry for not saying a proper goodbye dukda ni nazo wajenka... that's all..." Inji faiZ
"Ok...if you say so... it's nothing..." Inji ahmed, faiz Bai Kara cewa komai ba ya kashe wayar shi tare da mikewa ya. Shiga inda yake ajiye abun shanshi ya dauki daya ya kafa Kai ya kwanta Yana cewa
"Take the pain away pls...take it away...I want to forget her.." yake fada ahankali with his two eyes closed mikeaa yayi yaje ya kulle kofar Shiga falon don Bai lokacin da zai bar gidan Nan ba and Bai son disturbance at all.