← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 266 OF 268

Sashe 266

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Yau was very crazy for both of them don Amira Bata taba jin she needs it kaman yau ba, she was going totally Insane she moans louder than fajz dukda shima he is not silent, ba sex suke ba Amma yanda suka shige jikin juna touching duk inda aka samu is so sweet, Amira can feel her own wetness, yanda ta nuna she wants it ne yasa faiz yaji dadin maganin, he knows kilan da babu maganin the fear will still linger, they had so much fun, the oral harka is the best of it all for her, da safe kam kasa kallonshi tayi, she closed her head with blanket Daya bude sai ta maida ta rufe,
"Yau ban zuwa office...I want to be indoors with you throughout today..."ya fada Bayan ya dawo daga sallah, Amira that feels soar a bit Dariya tayi kanta cikin blanket tana cewa
"No pls...ka tafi..."
"Aa...babu inda zani... just want to feel more yummies..."ya fada Yana lashe Baki feeling her sweetness har cikin makogaronshi, everything about her is sweet, her breast is not really firm but who cares, her tightness is one thing dake drawing dinshi.
"Kou baka...tafi ba Ina bangaren sister...so better go..."ta fada mashi still hiding her head,
"Yanzun dai daga kanki ki kalleni in Baki 100k..." Ya fada Yana Dariya, makale kafada Tayi alaman aa, how dai both are happy, wabka Amira tayi ta fito daure da towel yayinda shi Kuma fajz yana Shirin office, kallonta yayi Yana kallon hot legs dinta, babu abinda ke saka namiji farin ciki kaman love of his life a cikin gidan shi, har Suka Gama shiri Suka Shiga Bangaren bintu bbata kallon shi, yesterday was dirty and it keeps lingering in her brain, suna shjga bangaren bintu tayi hugging Bintu ta baya yayinda faiZ ke tsaye Bakin kofar, bintu juyowa Tayi ta kalleta sai cewa Tayi
"Ya na ganki garau?.." ta fada tana lekan faiz dake tsaye bakin kofsr, Ido daya ya kashe Mata, Baki Amira ta tale tana cewa
"Haka Zaki ce kou?.." ta fada mata cikin shagwaba,
"Eh mana...ai yau so nayi in gasa mutum cikin ruwan zafi..." Ta fada Tana dariya, hannu fajz ya Dora a Baki ya kauda kai gefe Yana Dariya tare dacewa
"Jaira..." Ya fada under his breath yana Dariya
"Wayyo sister Daman Baki Sona...wato in mijinki yayi min rashin mutunci kinfi Jin Dadi kou.. "Amira ta fada Tana marairacewa
"Yo daga moran sadakin shi sai rashin mutunci?..." Bintu ta Fada sannan ta kalli faiz tace
"Yaya... gaskiya banson Ana min Haka....so nake in gan mutum Yana tafiya tana rike waist.. " bintu ta fada.
"Ke Zan Bata maki Rai..." Fajz ya fada Yana Dariya.

Atakaice dai life Dinsu is so full of fun, in har zaka shiga gjdan baka taba tunanin kishiyoyi ne sai dai kace kawaye, Daman su biyu ba wasu kawaye garesu ba,  gwanda bintu tana da Hindu Amma these days suna kwana biyu basuyi waya ba, ranar da Hindu ta shigo gjdan she was like no wonder kin manta dani wato wata kawar Kika samu cikin gida, dukkansu sun danne kishinsu suna zaman lafiya da junansu, shi ma faiz Yana kokari sosai wajsn adalci a tsakanin su Amma Kuma the fact is duk ranar da yake bangaren Amira Bai bacci fa sai in period take, yanzun tayi wata biyu gidan, duk sanda sukayi waya da mamanta sai ta dinga tambayar Ina Nasir, lask week ahmed that have finally let go yazo Gidan da matarshi, suna gjdan har dare before Suka tafi, kou ya labarin Habib, well ya Fara business da kudin wajen Ahmed, Yana zuwa Aba Yana dauko materials na maza kala kala Kuma ba laifi it's moving well, har yau Bai sauka daga bakin Cikin Rashin ganin danshi ba, har yau Bai shjga gidan su Amira, he is missing Amira sosai Amma yasan duk laifin shi ne, he let of  his happiness, yasan he will never find happiness again.

Shi Kam faiz asking Amira tayi if zata cigaba da aiki kou kawai zata zauna gjda ta cigaba da online business dinta tace ita zata koma office ta cigaba da aikinta,
"It's alright...then get ready ki koma office gobe..." Ya fada Mata Yana shirin fits wajen aiki.
Yau she told bintu she's resuming office gobe sai Bintu taji duk babu Dadi,
"Yanzun ni kadai Zaki dinga Bari gidan Nan?..." Ta Fada kaman zatayi kuka tana shafa cikinta da ya Fara fitowa yanzun,
"Kar ki damu karfe hudu Ina Nan gjda..." Ta amsa Mata,
"Oh ni... it's going to be lonely around here....ni yanzun gashi ban da abunyi...sai Zama da katon cikina .. " tafada sounding so weak, shuru amira tayi tana kallon ta
"Yanzun ya kike son inyi...in zauna?..".
"Aa...no pls...Kar ki zauna...I just wish I have something to make me More busy..."ta fada cikin sanyimurya, Haka Nan she wish she have something to do, Bata boye mata gaskiyar yanda take ji cikin ranta ba,
"Let's think of something... let's think of something good together..."Amira tafada Mata
"Ok..." Bintu ta amsa Mata, today was a bit dull for both of them, Abu kadan sai Bintu tace gobe by now I will be alone a gidan Nan sai ka rantse she's not alone before, she's so use to Amira around her, sannan tana tunanin end of the month kudi zasu dinga shigo Mata yayinda ita kuma Bata da kou sisi sai Wanda aka Bata.
Chapter 266 · 0% Book details