Sashe 127
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A Chan restaurant Kam ahmed Bai damu da mutanen dake wajsn ba, now one thing is very clear to him, it's either suna relationship da fajz kou kuma they're about to start it don yaga irin kallon da faiz yayi mashi, he saw pure anger and jealousy, at the moment sai yaji fargaba,
"Bazaki fada min ba kenan...so this is the way you want to pay me back..."Ahmed ya fada yana sakinta, Amira data Zama confused kallonshi tayi tace
"Yaya...what are you talking about..."ta fada voice dinta na rawa,
"You know..I saw two of you shares messages...what is it about..." Ahmed ya tambayeta jikinshi na rawa sosai sabida kishi
"Haba Yaya... it's nothing serious fa...ga wayan ka gani da kanka...he mistakenly touch my leg...I thought it's intentional...Ashe ba ni yaso tabawa ba..."Bata karasa ba yace
"In ba ke ba who..." Ya tambayeta Kai tsaye, it's a good thing Babu mutane kusa da inda suke da kilan an ji abinda suka cewa, her secretary have left, she's in the car waiting for her, Daman Tana ganin Ahmed ya rungumeta tayi Saurin barin wajen,
"It's Maryam sulaiman...my secretary...I think they're having a relationship..." Ta fada mashi kanta kasa, Ahmed amshe wayar hannunta yayi ya na dubawa , har lokacin Amira Bata fita daga wajen message ba, he didn't see anything suspecting it's just silly talks, ajiyan zuciya ya saki ya Mika Mata wayar Yana Cewa
"Am sorry I ... think otherwise..." Ya fada cikin sanyimurya,
"Yayana..I can't cheat on you...duk wnada zai ganni ya damu Dani is because Basu San who I am ba...Basu San I have a child at home ba...but you knew and still love you...no body can come in between us because at the end of the day it's going to be two of us... you're the only man in my life and will be for ever saidai if kayi rejecting dina..." Ta fada tana Saurin goge tears dake neman zubo Mata
"If you leave me then...I will embrace my destiny...I will embrace a life of loneliness without a partner... because nasan duk Wanda ya ganni Haka might want me...but bazasu taba aurena knowing am a mother ba ...don Haka pls stop suspecting me..." Ta fada tana goge face dinta don Kar ta Ida breaking Down, sake hugging dinta Ahmed yayi feeling bad right now,he feels he shouldn't suspect her, Amma his jealousy is something else, he can't control it, bayanta ya dinga shafawa Yana cewa
"Am sorry I over acted... it's your love...am not the only one that have eyes...wasu will see your beauty kouda kuwa you have ten children out of wedlock....bani kadai ne Zan iya aurenki with condition dinki ba...am scared Kar a daukemin ke even though nasan ba lallai a yarda in aureki ba..." Ya fada without knowing when he really said it, his emotions gets the biggest part of him,. Amira daga Kai tayi ahankali cike da tears for she heard him clearly, she wonders why he is telling her now
"Tell me...I want to know...Kar Kayi min karya...zaa yards...ka...aureni?..." Ta tambayeshi cikin kuka Sosai.
Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344
Alhamdullilah
2/3/21, 8:31 AM - Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
22
Shuru Ahmed yayi thinking it's enough of lies Amma Kuma ya zaayi ya fada Mata gaskiyar he won't marry her because ranar da taje gidansu Saida mum dinshi tasa shi rantsuwa da Allah Kan bazai taba fadawa dad dinshi anything game daita Kuma he won't marry her kou da kuwa ta mutu, it is very difficult for him Amma Kuma he doesn't want to break her,
"Haba...Haka Nan sai a Hana...kawai ban fadawa kowa bane...I have not heard any discussion da kowa game da maganar mu..."ya fada Mata sounding strong and firm,
"Pls Kar ka yaudareni yayana...kou ka fadamin bazaka aureni ba hakan won't take away the love and respect I have for you...kawai banason ka sakamin Rai Kuma daga baya komai ya watse..." Ta fada tana goge duk tears dayayi dropping ba don komai ba sai don Kar mutane su gane she's crying, jikin ahmed ta mutu Sosai but there's no way he is telling her
"Baby kin manta da aure nufin ubangiji ne?..I just pray marrying you is in my destiny...I can't just watch another man take you away..." Ya fada Mata Yana Kama Mata hannu
"They won't be another man... believe me..." Ta fada mashi knowing too well Babu namiji Dan gidan kwarai da zai zo da sunan zai auri irinta da take da nata tabon,
"It will never be well with you...Habib..." Was abinda Amira ta fada Yana goge face dinta
"Pls forget about Habib...he is not worth it..." Ahankali Amira ta girgiza Kai tace
"Yaya...I can never forget him... never..." Ta amsa mashi,
"Naji... Yanzun dai let's go... lunch break will be over soon..." Ya fada Mata Yana rike da hannunta, sai Kuma yayi adding
"Oh... you're now the boss.. " ya fada Mata, murmushi ta saki yayinda shj Kuma Ahmed yana Dariya shi dai Ahmed Bai daina tunanin irin kallon da faiz ya Yi mashi dazun ba, to make it worst Yana fita sai yaga Babu faiz, wato the waving din dazun means bye, he is still surprised, what is really happening, Amira Shiga motar office tayi yayinda shi Kuma ya shjga nashi motar kowa ya bar wajen.