← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 268

Sashe 110

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fajz was doing nothing but looks at his father da ta dage da clapping hannu waynda saniyar hakan yasa sauran mutanen dake wajen Suka Fara taba Mata, alhaji Yana da wani Abu guda daya, he won't bring you down until you bring yourself down and if yaga kana da niyyar raising he will help you raise too, so he is clapping for her so that she do more next time, he wants to encourage this girl for yanda ta tsaya tayi magana ma deserve some recognitions, danshi bai tava bada simple advise kou taimako Kan company din ba...all meeting zasuyi fada dashi and at the end of the day he won't say anything, yasan kou basuyi fada ba he won't do it, he knows ba lallai nashi yaran matan su iya hakan ba, so Dole ya tafa Mata, not because her presentation yafi na sauran, asalima nasauran sun fi nata tafiya Kan daidai Amma Nata ya fi point. Faiz kifa dad Dinshi yayi da Ido cikin ranshi yana mai tunanin inda shi zaiyi wannan maganar he won't even acknowledge it balle ya nuna yayi daidai,Dan juyawa yayi ya kalli Amira da kanta ke kasa Amma fa smile Kan bakinta ya Fara tunanin who is this girl that wants to take everyone in his family, first she made his heart beat faster, then her touch feels like a touch by naked wire, and his mother loves her too, now his very hard to please father is clapping for her, dauke Kai yayi ya sadda shi kasa, Amira Kam kasa daga Kai tayi as she knows kilan Babu baban boss cikin masu clapping Amma sai taji Yana cewa "Bravo... small child with huge sense of humor..." Ya fada Mata, ahankali Amira ta daga Kai ta ganshi zaune with a very wonderful smile Kan face dinshi, wato Haka take with people that hardly laughs she was so excited and surprised to see him smile at her, "Sit dear..." Alhaji ya fada Mata, ahankali ta koma ta zauna feeling so happy, Dan Satan kallon faiz tayi taga face dinshi kaman Bai taba Dariya ba saboda yanda ya hade Rai, magana alhaji ya cigaba da Yi Yana Cewa "Abinda nake son ku sani if we have young intelligent people among us then zamu samu improvement... that's the main reason I gave this incompetent my company in the first place..."alhaji ya fada Yana kallon faiz,. "Now... kowanne company should employ two girls each... Young vibrant girls... those that will bring more ideas..." Alhaji ya fada mashi, kallon Amira yayi yace "See me after that meeting..." Ya fada sannan Suka cigaba daga inda aka tsaya. meeting din last for two good hours... several analysis was base on the rebranding da Kuma advertisement, sun goyi bayan ayi repacking shima inda alhaji ya fada masu kowanne ya samo shape da design din container da suke ganin ta dace da new packaging dinshi and alhaji ya Kara da bazaa Kara girma ba Amma Kuma zaa saka Bonanza buy 12 get 1 free, . Wajen karfe daya aka fita faiz ya dice kaman walkiya deep down yana tunanin shikenan zata Raina shi tunda dad dinshi ya Gama zubda shi gabanta,. Bai San Daman duk sun san bai son aiki ba so nothing is new to them but to her now she knows he needs help sosai and she will do all in he effort to help him, Saida kowa ya fita sannan itama ta fita, she wants to see alhaji like he demanded, sanda ta fito har sunyi alwallah zasu tada sallah, cikin hall din ta koma ta zauna waiting a Ida. Saida ta tabbatar sun idar da sallah ta fito ta Tambayi wani inda office din alhaji yake, tana cikin Magana da mutumin faiz da face dinshi yayi ja sabida anger ta nufota, "Let's go..."was abinda ya fada Mata atakaice "..yace...I should see him..." Ta amsa mashi, kura Mata Ido yayi da hannunshi biyu cikin aljihunshi, she raise her eyes and look at him for just two seconds sannan ta dauke kanta "Muje in rakaki..." Ya fada Mata Yana juyawa, bayanshi tabi suka nufi wani waje, the place is very huge, suna zuwa wani kofa ya nuna Mata ta bude tana Shiga yayi Saurin Shiga taga Babu kowa, kujeru kawai ta gani wajen Amma Babu kowa, maida kofar yayi ya rufe ta kalleshi ta kalli environment dinta ta sake kallonshi "Who do you work for..."ya tambayeta Kai tsaye Yana Zama Kan daya daga cikin kujerun wajsn tare da Dora kafa daya Kan daya looking at her "You..."Amira ta fada mashi Kai tsaye Tana tsaye kusa da bakin kofar feeling no single fear as ita ba Yar yarinya bace that will.namiji ya rufe kofar ta zabura kou ta tsorata, she knows Babu abinda zai iya Mata, "Ok...then who are you supposed to report to..."ya sake asking dinta, shuru tayi Bata amsa mashi ba "Magana da nake..."ya fada Mata "You..." Ta sake amsa mashi "Who told you kije kiyi research Kan yanda zaa samu cigaba a company..."ya sake asking dinta "Kai..." Ta fada mashi already tasan point dinshi and she knows the right answer to give him "So kinsan I asked you to do the research and you decided to no give me the results instead kinfi son ki fada da kanki kenan..."ya fada Mata "Sir ba Haka bane..nazo da niyyar fada maka komai....I wanted to tell what I did my research on and have a discussion about it then you were late...Kuma sai kazo Angry..." "Orioda..." Ya fada Mata before adding "You're not serious... what's your business with my mood...me hadin ki da mood Dina da bazaki Bani results din aikij da na sakaki ba..." "But what I did is for you..." Bata karasa ba yace "Pls shut up....na ban bukatar taimakon ki....Daman I see you as someone that will want my position...kije a Baki CEO...ni Kuma in Zama yaronki...are you ok with that..." Ya fada mata, kallon shi tayi feeling very bad, Bata San she will ever feel bad Kan wani Abu daban da halin da take ciki ba but the what he said really gets to her, wato he thinks she's trying to sabotage his position or something, she couldn't say anything as right now she's speechless, "Ok..." Ta fada kawai sai ta juya cikin serious anger da sauri faiz that doesn't meant anything he said but was looking for a way to have a conversation with her ya Saurin kaman hannunta yace "Ina Zaki...magana fa nake maki..." Ya fada Yana sakin hannunta, she wants to talk Amma she have nothing to tell him, wannan abun ya mugun Bata Mata Rai "Am talking to you....tell me...why don't you report to me...I should be the one to give you orders to do what I want....now... apologize..." Ya fada Yana tsaye kusa daita, shuru Amira tayi not saying anything, kawai she wants to resign Amma resign and do what?, Go back to where, stay at home?, Go back to school?, What will she do exactly if she quit the job, kou kadan Bata son abinda zai sa ta dinga Zama gida, is this really the way to success?, Dole sai ta Kara hakuri, but his alligations are so annoying "Bani hakuri..." Ya fada Mata Kai tsaye "Sorry..." Ta fada mashi "Banji ba .." ya fada Mata sounding very calm Kaman bashi bane ke Mata fada dazun "Sorry..."ta fada mashi a bit louder, "Good..."ya fada Mata,zagayawa yayi ya bude Mata kifsr Yana cewa "Let me escort you dukda nasan that man won't let me in..."ya fada Mata, Nan Suka nufi office din alhaji tare dashi, deep down tana tunanin inda sanda take amirarta ne da wasu abubuwan bazasu faru ba, she won't take somethings but now she's not that classy and elegant da zatayi fushi da kowa, suna Shiga office faiz na gaba Amira tana biye dashi, she have decided something to do that will proof him wrong,. Something that will leave his mouth open, zata nuna mashi Bata da wani niyyar sabotaging office dinshi kou Kuma wata manufa cikin ranshi. Kofsr inda alhaji yake fajz ya bude Kai tsaye alhaji dake magana da wani na ganin shi kafin yayi magana Amira ma ta shigo "Kai bani waje..."alhaji ya fadawa faiz Yana Nuna mashi hanyar waje "Daddy.... she's my secretary...shr works for me... you are not going to see her in my absence..."faiz ya fada Yana Shiga office din "What if is say she doesn't work for you anymore..." Alhaji ya fada mashi, idanuwa faiz ya zaro tare dacewa "Haba daddy...haba pls..." Ya fada Yana samun wajen ta zauna yayinda itama Amira ta zauna gefen guda don ya Gama magana da wanda Suke magana, tsoki alhaji yaja ya sallami Wanda suke Magana sannan ya kalli Amira yace "Come forward..." Ya umarceta, Amira na mikewa shima faiz ya mike, "Nace ka fita kou... wallahi ranka zai mugun baci yanzun Nan..." Alhaji ya fadawa faiz dake takowa zuwa wajen kujerun dake gaban shi, cikin shagwaba faiz yace "Daddy... she's my secretary fa...see us together or mu tafi tare..."ya fada Yana Zama, kafin alhaji yayi magana sai Amira tace "Sir..the presentation...is from...him...shi yace...inyi....tunda mun makara and you will be mad at him..." Amira ta fada mashi kmata kasa "Dear you don't have to cover for him...he is my son..." Alhaji ya fadawa Amira, idanuwa Amira ta daga tace "Wallahi sir...shi yace in fada...shi yayi research dinshi..."ta fada har da rantsuwar ta kaman da gaske, Baki faiz ya bdue Yana kallonta da yanda take magana, she so much shocked him, sai yaji Sam Babu Dadi as he knows maganar da yayi dazun yasa ta Fadi Hakan "Daddy... she's lying...she made all the research...she just wants to cover for me..ranar da kazo office tace naje ganin client ma...she covered for me... those are the reason I said she's my secretary..." Ya fadawa alhaji Yana kallonta with a smile despite Amira felt disappointed daya karyatata, she feels he should have been quiet, alhaji kallon yanda faiz ya kurawa wannan Yarinyar yayi, ahankali faiz ya Mike tare dacewa "Ina waje...in kun Gama...met me at the parking lot..."ya fada cikin sanyimurya leaving alhaji staring don shi ba yaro bane da Bai San so in ya gani ba, Saida faiz ya
Chapter 110 · 0% Book details