Sashe 8
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Faiz Kam Yana office Sai tata rashin mutunci kawai yake ba don komai ba sai don malam bamaiyi ya fada mashi he should learn to give people second chance when they do something that hurts him,
"Ya kamata ka sani it's better mutum ya fadi alkhairinka da a Fadi sharrinka..." Malam bamaiyi Bai karasa ba faiz ya daga kafa Yana rike da wata pen da yake juyawa ahankali, cikin isa da iko yace
"Suje suyi...ai baka San abinda dad ya fadamin ba...so do your work before you join them...kowa yayi aikinshi...yours is to account for the company's account...ni kuka is to boss all of those working under this company...so kowa yayi aikinshi... don't carry my own on your head pls..." Ya fada ahankali Yana juyawa Kan kujeran da yake zaune with a very angry look on his face,
"Naji Allah ya huci zuciyar ka...kawai..." Hannu faiz ya daga mashi before yace
"Wai pls enough...I respect you because I know ka Kai 10 years Nan office din....kawai Haka Nan ka baro naka office din kazo Nan....did you know if Amana aka bani office din and you're here Saying anything you want...nidai pls free me....did you know yanzun anything can happen da ka bar duty Post dinka kazo nawa?...did you know Ana Iya Shiga computer dinka ayi..."Bai karasa magana ba aka bude kofa, bintu ce sai Hindu biye daita, Kai faiz ya daga ta Watsa Mata wani irin kallo Yana cewa
"Why baki jin magana...." Shi sai malam bamaiyi mikewa yayi ya fita ,bintu turo Baki tayi tana kallon lips dinshi dake motsawa, she's no more a baby and yanda take imagining dinsu tare in a very naughty way shows she knows what she wants, komai nashi Yana burgeta, duk abinda yayi sai ta dinga binshi da kallo,
"Ina wuni..."Hindu ta gaidashi banza yayi daita ya cigaba dacewa
"I have been telling you that in Kika zo make sure secretary ya shaida min before you come in... this is an office not home..."ya fada kaman serious worker, if he is talking you will think he is a workerholic main while ba Haka bane Sam, Baki bintu ta dinga turowa tana kallon yanda yake magana,
"An wuni lafiya..."ya fada Yana kallon Hindu kaman sai yanzun ta gaidashi,
"Always ask secretary before you come in..." Ya sake adding Yana kallon bintu dake turo Baki kaman zatayi kuka with a smile a Kan face dinshi
"Ai...babu kowa wajen..." Ta amsa mashi, sai lokacin ya tuna da cewa shi fa Bai da secretary yanzun sai ya samu wani kuma
"Oh na manta I fired him today...take a sit baby.."ya fada Mata yana mikewa, zagayawa yayi zuwa kusa daita ya Kama Mata Baki Yana cewa
"Stop that you're not a child..." Ya fada Yana jawo Mata seat baya, shoulder dinta biyu ya dan dafa ya zaunar daita Kan kujera, bintu is a very Healthy lady because yanda faiz yazo kusa daita Haka Yana tada Mata wani Abu cikin jikinta, kou waya suke she easily feels she wants him, shi Kam hardly ya fada Mata dirty stuff kou act like he wants something from her, Bata San Daman some of mashayi suna da wannan halin ba, wasu suna hada Shan gjya da Neman Mata Amma most lokacin da ya kamata ya zauna Yana tunanin Mata shi Kuma lokacin yake Sha ya bugu ta dinga bacci, she feels inda itace ke namiji cikin wnanan relationship din da tuni sunyi aure or do some silly stuff, some times tana zuwa gidansu weekend Amma daga bakin karfe takwas in ya Shiga ciki Kuma sai gobe, Bai cewa tunda tana gidan ya zauna daita su Sha hira kou if it's late ya Danyi Mata kiss kou touch some places a jikinta and made her feel like a lady, she's so much on love with this guy that kou zai ce ta tube mashi zindir she will do it, she knows tana da saurin shaawa as kou romantic movie take kallo she feels it, family Dr dinsu said it's because she's matured enough.
Gabanta ya zauna Kan desk dinshi looking straight into her eyes yace
"Your majesty....me Zan sa a kawo maku..." Ya fada with a killer smile
"Ba komai...Bayan ka Gama min fada kou..." Ta fada cikin shagwaba,
"Am sorry na Dena..." ya fada ya kallo Hindu that is left out of the discussion yace
"Orewa pls tell her sorry..."ya fada kaman bashi bane wanna harsh dude din,
"Yace kiyi hakuri..." Hindu ta fadawa Bintu,
"Yanzun dai tell me me zaa kawo maku..."ta sake fada Mata,
"Mu bamu Shan komai...kawai I have been calling baka dauka wayanta...kou nayi laifi ne..." Ta fada tana kallon shi, da sauri faiz yabdan taba jikinshi sai ta tuna yau Bai fito da waya ba
"Oh am sorry queen...ban fito da wayata ba...ni dadina dake Baki taba understanding mutum, you should know that even if we're fighting ban kin daukan wayarki... it's childishness ai...." Ya fada Mata. Suna tare dashi har lokacin lunch, they talked alot before daga Nan ya fita dasu zuwa close but restaurant ya Saya massu abinci inda Hindu bata ci Amma bintu da duk yau Bata ci abunci ba ta zaune ta ci ta koshi sanann ya koma office shi Kuma ya koma gida.