← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 255 OF 268

Sashe 255

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

couldn't reply him, wato Ana samun namiji Haka, namiji that cries on his wedding night, tamkar tana mafarki Haka take, kanshi ya Dora Kan hannunta yayi kissing hannunta ahankali, sake kallon ta yayi yaga she's just so beautiful and motionless, . "I can't believe you're mine Amira...I felt it's never going to happen...kou da aka saka biki I still fear it won't come to pass..." Faiz dake durkushe gaban gado ya fada Yana rike da hannunta, Amira sai kallon shi kawai take Bata kou blinking, "You're welcome in to my life Mrs faiz..." Ya fada ahankali Yana saka hannu cikin aljihunshi, box din jewelry din ya bude, abinda ke cikin box din dake daukan Ido Amira ta kurawa Ido, yanda duk Dan motsin da fajz yayi sai abun yayi walkiya, it's reflecting like hauka, sai wani irin haske take, daukan zoben yayi ya Fara saka Mata a wedding finger dinta Yana cewa "Take this...as a symbol of my love...." Ya fada Yana Zira Mata zoben, Amira was looking at how beautiful this ring is, she didn't know the price but she's sure it's pretty expensive, Haka Nan she's out of words, ahankali faiz ya Mike ya rike hannunta, she's so calm today, he knows she laughs alot at his annoying jokes Amma yau she's not smiling or saying anything, Yana mikewa ya Dan jata ta sauka daga Kan gado, "Let's have our party here..." Ya fada Yana hugging dinta ya zagaya hannunshi Daya da waist dinta yayinda da ya rike Mata hannu da dayan hannunshi, Amira Dora Kanta tayi Kan chest dinshi, right now she's feeling so happy, so satisfied, she never expects this, Bata taba tunanin she will end up like this ba after her messed up life, indeed Allah Yana bawa mutum second chance a rayuwa, Babu Wanda zai ce Bai samu second chance ba sai Dai in shi yayi misusing dinshi, she was lucky Bata tsaya Kan bakanta Kan bazatayi aure ba, she thought it's all over and zata tsufa gjdansu sai gashi Allah ya Bata what she expected, she never think zata samu someone like faiz, sai yanzun ta gane Bata taba soyayya ba, like Habib said what happened between them is a mistake indeed it is, ta yarda abinda ya faru tsakanin su makeken mistake ne, she thought she loves him Amma she's wrong but for this guy right here she is so much in love with, tana mugun kaunar shi that jikinshi feels so good, right now she feels so much at home, she feels so relaxed and completed, Dan daga Kai tayi daga Kan chest dinshi ta kalli faiz shima ya sauke idanuwanshi ya kalleta, kasan real lovers ne wajen Nan, da akwai wani irin chemistry tsakanin su, irin chemistry da ba koina zaka samu ba, sunfi minti talatin a Haka before ya saketa Yana cewa "Bari in kawo abinda Zaki ci...I know you must be very hungry..." Yafada da Sauri ta Kama mashi hannu tace "Ban Jin yunwa...bacci nake ji....'" ta amsa Mashi rike da hannunshi tana lumshe idanuwa, "Then change to something light..." Ya fada Mata da sauri tace "I can sleep Like this.." ta fada mashi, Dariya fajz yayi yace "I won't let you sleep in this clothes.... yanzun ki chanza zuwa kayan bacci..". Marairacewa tayi alaman Bata son hakan, yanda ta marairace yasa yace "Yanzun muje ki kwanta..." Ya Fada Yana kallon ta, he just finds this very funny, wato she wants to sleep, like she didn't know what happens every first night din mata da Miji, tana juyawa yayi hugging dinta ta baya, Amira ji tayi gaban ta na faduwa, not because she's afraid of sex but because Tana tsoron ya daina ji daita after he have seen her naked, she knows tayi duj wani gyara Daya kamata, Amma tasan da budurwa da Kuma irinta ba Daya bane, inda aure ta tabayi it's a different Case Amma ita da ba aure tayi ba duk ta waste she's so ashame to let him see her like that, she feels zai tsaneta da sauransu, hannunshi biyu Kan tummy dinta ya ingizata Kan gadon ta Danyi bending before climbing the bed, tsayawa yayi Yana kallon ta, ahankali Amira ta kwanta praying he didn't ask for anything, kawai Bai kou motsi ya tsaya Yana kallon ta, sai da ta Gama kwanciya facing the him ta kalleshi shima ya kalleta ya saki murmushi she smiled too looking so peaceful, if kaga irin kallon da yake mata you know he is thinking of something naughty, kou blinking Baiyi, in ya kalleta for a while sai ya saki Ajiyan zuciya, "Mrs faiz..." Ya kirata daga inda yake tsaye ta sake daga Idanuwa ta amsa da "Naam..." Dariya faiz ya saki ta lumshe idanuwa ya kalli sama tare da cewa "Alhamdullilahi rabbi for this blessings..." Ya fada Yana sake kallon Amira yace "Mrs faiz..." Ya sake kiranta, Baki Amira ta turo tace "Naam..." Cikin shagwaba "I love you..." Ya fada daga inda yake tsaye, "I love you too..." Ta amsa mashi, wani irin tsalle ya daka Yana cewa "Wayyo ga madam Secretary a gidana as wify... can't just believe this...baby am going Insane because of you...Allah yasa Kar in haukace before tomorrow morning...Allah yasa Kar farin ciki ya haukata ni" Ya fada cikin excitement, murmushi Amira da kanta ke kan pillow tayi tace "Pls Kar ka haukace..." Ta fada muryar ta chan ciki as she's so tired don ta mance rabon da tayi baccin kirki, she's so exhausted, faiz rasa inda zai saka Kanshi yayi, ya mance rabon shi da abinci Amma he didn't bother as he is not hungry at all, bakin gadon ya zauna Yana kallon Amira da ta hade waje guda tana bude idanuwa time to time tana lumshe su, farin ciki Bai bar faiZ yayi wani yunkurin wani Abu daita ba, he didn't even touch her, it's like having what you never expected to have, zaune yayi Kan gadon Yana kallonta, wajen karfe 1 na dare ya Mike yaje yayi alwallah ya dawo ya dinga sallah nafila Yana godewa Allah Daya mashj irin wannan niima, sai da ya idar ya dawo kusa daita ya Dora tip of his noise Yana lumshe idanuwa as her smell is something else, Amira ba wani baccin Kirki take ba as duk motsin da yake tana Jinshi, she's so glad he didn't touch her, dukda he won't mind having a taste of her he want to control it, already yasan what mace is, so there's no hurry at all, jawota yayi jikinshi ya Dora ta a jikinshi, sakin jikinta tayi kaman she's sleeping Amma Sam she's not, tamkar small baby Haka yayi cuddling dinta, taji sai ya dinga sakin ajiyan zuciya time to time.
Chapter 255 · 0% Book details