← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 258 OF 268

Sashe 258

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Alhamdullilahi
3/29/21, 2:34 PM - Ummi Tandama: 109❤🧡💚💜�

1️⃣0️⃣9️⃣

Crazy dance ya dingayi Yana wulla kafa Nan da Chan, hannunshi biyu sama, he is totally going Insane saboda farin ciki, he dance and don't care about dariya da suke mashi, sai kidi yake da bakinshi yana up and down, har jumping yake, ita dai Amira sai Satan kallon shi take Tana tunanin this guy Yana da fuska biyu,he have a very funny part and a very annoying part, bintu sai Dariya take tana clapping hannunta, sai da yayi mai isarshi yayi baya baya ya zauna Kan kujera.

Daga zuwa gaisawa da bintu Amira bata koma bangaren ta ba har fajz ya Shiga sauya Kaya zuwa wasu shaddq da Bai taba sakawa ba, Zama yayi yana kallon su, ba Hira suke ba Amma in daya tayi magana sai Yar uwarta ta amsa Mata, Kiran sallah zuhr yasa Amira ta Mike ta koma part dinta, around 2 part dinta ya cika da mutane wai zasuyi walima, they came with lots of food, mutane Basu watse ba sai wajsn karfe shida, wanke Bayan Wanda tayi da Rana, sai da ta Fara saka garwashi tayi hayakin turaren tsugunnawa a bathroom dinta, sannan ta fito daure da towel tana Aduar Kar fajz ya shigo don tun da Rana Basu sake ganin junansu ba, saids ta mulka jikinta da Mai sannan ta dauko another beautiful gown ta saka, falonta ta dawo ta zauna, she feels so lonely a cikin katuwar gidan.

Fajz Kam bayan ya dawo daga sallah zuhr ya kwanta a bedroom din bintu ya samu bacci kadan, Bayan ya tashi bintu ta shigo dakin, she wants to go out ya kirata, dawowa tayi ta zauna bakin gadon ya Fara nuna Mata godiya kan abinda tayi dazun yanda ta dafa abinci, kwance yayi ita Kuma zaune Yana Hira daita, he sounds so happy, so calm, da akwai irin yanda mutum ke magana da zaka San Yana Cikin kwanciya hankali, he asked her yanda tayi bacci jiya ita da duk ranar da ya raba daki da ita sai tace Bata iya bacci,
"Ai yanzun ya Zama Dole...ya zanyi..." Ta fada mashj sounding calm, murmushi ya dinga saki Yana kallon ta, they spent lot of time suna hira, he made it clear to her again that if she needs anything she should ask him that the fact that Amira tana aiki shouldn't disturb her,. She told him she will still prepare dinner, godiya ya dingayi mata,
"Nidai da ka daina wannan godiya...ni da matar yayana Kuma?.." Bata karasa ba yace
"Kuma abokiyar zamanki...ba kowa zaiyi Hakan ba..." Ya fada Mata
"I feel itama zatayi min hakan...so kawai Kar ka damu... actually am happy...am not so sad.... because ban dauki Abun da zafi ba... sanna kana nuna min kauna as your first wife...what else can I ask for.. " ta fada mashj Mikewa zaune faiz yayi ya matsa kusa daita sabida condition dinta Bai kanta anyhow, kiss yayi Mata sosai before yace
"Amma ban son kina stressing kanki...Kinga condition dinki ba kaman before bane..." Baj Karasa ba tace
"To me it's nothing.. remember I love cooking...so it's my pleasure to cook for Amarya and ango..." Ta fada mashi, rasa yanda zai gode Mata yayj, kawai ya lura inda matan gjda zasu kwantar da hankalin su in akace zaayi masu kishiya yafiye masu don ba karamin respect zasu samu ba, he just respect her kaman hauka, at some point sai ya dinga tunanin kilan ta daina sonshi ne don yasan ta da kishi Sosai,
"Allah dai tasa ga kulle zuciyar ki kikayi kqina ba..." Fajz ya fada Yana rike da hannunta bayan ya koma ya kwanta,
"Ban Gane ba..." Ta amsa mashi
"I mean kawai kice let me lock him out of my heart so that duk abinda zaiyi won't bother me anymore..." Dariya bintu ta saki tace
"Sam ba Haka bane... you can never be locked out of my heart... you have a special place a zuciyata..." Ta fada with a smile, ahankali faiz ya Dora hannu a chest dinshi ya saki Ajiyan zuciya before ya lumshe idanuwa yace
"Am so blessed...I pray Kar muga bakin ciki a rayuwar mu..."ya fada Mata, Amin kawai ta amsa mashi
"Yanzun dai zo ki bani round Daya kawai..." Ya fada Yana gyara kwanciyar shi to yanda zai iya cire wandonshi, idanuwa Bintu ta zaro tayi kokarin mikewa yayi Saurin riketa,
"Habawa Amma Wasa kake kou.." ta fada tana kallon yanda ya rike hannunta Yana kokarin cire wando,
"Daman muna irin wannan wasab Ashe...ai ban sani ba..." Ya fada Yana Mata naughty look, kaman yanda sukayi magana da Amira Kan he should not touch he feels Bai kamata daga zuwanta gidan ya fara damunta kaman it's all he ever wanted a Jikinta, he will ask for it Amma zai Bata space a little bit not much space that is if he can, don hiya Allah kadai yasan how he slept, he knows it will surely happen so he doesn't want to rush her, zai Bata space da take so don yasan in har ya fara bazai daga Mata kafa ba, and one good thing is that bintu is hot in bed, she always make him moan.
"Nasan baka irin wannan wasan Amma ai..."
"No Amma...pls give it to me .." ya fada cikin shagwaba har ya fiddo abun,
"Gaskiya am not in the mood...kaje wajen amarya..." Ya fada cikin ranta kwal,
"Ni kike cewa you're not in the mood?...ai my mood is your mood...Dan Allah zo kiji..." Ya fada playing with himself, bintu dai kin yarda tayi tace ya tafi wajen Amarya, Dariya kawai yayi Yana cewa
"Kinci darajan babyna...if not da sai na kwata da karfi..." Ya fada Mata Yana sakinta, ita da she wonders why zai nema wajenta bayab ga sabuwa dal an kawo Mashi. Suna tare har akayi sallah magrub
Chapter 258 · 0% Book details