← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 268

Sashe 133

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

FaiZ na duba load of status dinta as he is always Among those that view her status, Bai chatting da kowa, kou an tura mashi message Bai ciki dubawa ba, if you need reply he will call you kuyi magana Amma baj da lokacin chatting da kowa, before sai yayi days Bai kunna data ba Amma yanzun ya Zama mayen kunna data ba don komai ba sai don yaga what she's up to, one thing is she hardly write on her status sai pictures din kayanta, if she writes kuma it's only big alhamdullilah, the first picture he saw make him say
"Kutumar uba..." Ya fada very loud da yasa Bintu dake zaune kusa dashi ta kalleshi tare da asking
"Baby what's the problem?..." Ta fada Tana matsawa kusa dashi ba don Komai ba sai don taga what made him release such heavy insult faiz tuni ya tafi wata duniyar as he stares at the pictures, it seem the last of more beautiful than the first, idanuwanshi duk waje Yana kallon pictures din, he was so take away, the video ne ya Fara playing as she talks and smile at the same time
"Kutumar uba..." Faiz ya sake Fadi yayinda bintu ta karaso ta Dora kanta Kan shoulder dinshi ta Fara jin abinda Amira ke cewa
"Baby...is this not your secretary?..." Bintu ta fada cike da mamaki as kou kadan bata ganeta ba,
"She...is..."faiz ya fada Yana sake maido video baya Yana kallonta, sauke Idanuwa yayi ya kalli bintu that is with him yace
"Wato sun Gama rainani...don ban zuwa office...sai su dinga abu bada izinina ba... wannan ai iskanci da raini arziki me... nonsense...ya zaayi ni da company na saidai Inga...Ana abu...baa sanae Dani...why stupidity..." Ya fada sounding so crazy  Yana mikewa daga inda yake as kou kadan abi son abinda zai taba shi Kuma yana Mai jin wani irin haushi da kuma kishi ba don komai ba sai don she's the one that did the advert, he wondered why she will do this, why she will share her beautiful face to the world to see, why she will ahmed let her do this, shi dai yasan right now he feels like shouting, bintu thinks the anger is because he didn't know, wato because they didn't inform him zaayi, Bata San there's more to it ba, Bata San the anger is is different ba, she's so adamant, Bata San yanda yake magana is out of kishi ba
"Why zasuyi min Haka... are they trying to sabotage my company...this is uncalled for...this is stupid...kawai don nayi aure Ina gida sai ayi kokarin turani out of my company...why nonsense..."ya fada cikin serious anger, bintu sai kallon yanda yake Kai kawo Yana maida video baya Yana  magana take, she hears the same sounds ma video like 10 times now sai fada yake
"Baby...pls.take it easy...nasan.daddy ya bada permission...I know..."Bata karasa ba yace
"Will you just shut up!!!.." ya daka Mata tsawa da karfi Yana adding
"What did you know about company and business... you are full house wife and don't interfere in company affairs..." Ya fada sounding so insane,taga yanda Idanuwanshi yayi ja sosai and she knows it's a serious matter, ita a nata tunanin it's about sabotaging his company not about sabotaging his heart, batasan right now wannan fadar da yake na kishi da Kuma sabotaging heart dinshi da akayi bane, yanda yayi Mata ihi was way out of control Wanda hakan yasa ta Mike ta bar mashi falon yayinda faiz ya shjga Halon matsanacin damuwa sosai zuciyar shi sai bugawa yake da karfi, he is feeling total jealousy, total pain, hannunshi sai rawa kawai yake, replying dinta yayi da just
"Send..." Ya tura Mata under the video yayinda ya bi dukkan pictures din yayi screenshot dinsu, Amira was online so da maganar shi da Kuma turawan ta Bai Kai minti guda ba ta tura mashi Kai tsaye, faiz was so confused, hannunshi na rawa ya Danna video call, Amira was surprised to see him call her on video, she's not decently dressed so she have to look for hijab, fajz rike kugu yayi ya fita compound with lots of heart beat, he didn't expect her to pick sai gashi tayi picking sai kiciniyar gyara hijab din kanta kawai take, sai kallonta yake, saids ta gama daidaita hijab din tayi sallama tana kallon faiz dake kallonta kaman madubi, out of control ya kashe call din don Bai ma San abinda zai fada Mata ba, he can't just control this, kallon iwatch sake hannun shi yayi yaga it's past 6,. Fita yayi daga WhatsApp ya Kira number ta, Amira data rasa what's going on picking tayi da sallama
"Kina Ina..." Was what he asked her Kai tsaye, shuru Amira tayi for a moment sensing how he is talking before she said.
"Gida..." Ta amsa mashi waiting taji what else be will say,
"Daga hospital zuwa gidan ku...how many minutes..." Was what he asked her Yana dafe da goshinshi sounding so confused,
"Wanne hospital..."Amira ta fada cikin confusion,
"Inda akayi admitting dinki" ya fada jingine da bango with his two eyes closed tightly listening to how she talks
"Oh...babu nisa... it's few minutes...daga wajen zuwa gidan mu.. " ta fada wondering why he is asking, right now faiz Bai damu if zasuyi clashing da ahmed ba, shi dai kawai he wants to see her, he wants to ask her why she will show her beautiful face to the world, he wants to give her double of what his dad pay her don Kar a watsa wannan video da Kuma pictures, he won't bare seeing her on television station spreading her beautiful smile and face for free, many will come to her if they see her, his problem won't be only Ahmed but lot's of people, Bai damu the company should crash ba Amma Bai gan reason that will let him go viral ba,
"Ki Aiko kou Kuma kizo wajen hospital in the next 30 minutes..." Was abinda ya Fada Mata, Amira Shuru tayi wondering why this now,
"Sir...Zan Aiko...Mai gadin mu...in kazo..." Ta fada mashi, Bai sake cewa komai ba ya kashe wayarshi, tura wayar yayi a  aljihunshi ya saki Ajiyan zuciya so loud, tunawa yayi da Bai kyauta da yanda yayiwa bintu ihu dazun ba, he knows she will be broken and sad, he wouldn't want her to be sad yasan it's not a crime to love someone who doesn't love you, just like the way he is feeling for Amira and Bata San Yana rayuwa ba, he won't want to wulakanta shi because he loves her just the way bazai wulakanta bintu don Yana son amira ba, kawai he wish she will understand how he is feeling, Bai son tana zuwa kusa dashi sosai but she won't mind sitting on his lap from morning to night like a baby doll, dare ma she wants to see her body in his but not sexually, ita dai she loves him, ciki ya koma ya nufi bedroom dinta ya ganta kwance
"Baby...kina hutawa kenan..." Ya fada Mata da sauri ta Mike zaune with a smile tace
"Yes..."
"Sorry about yanda nayi maki ihu dazun..." Ya fada Yana Kama Mata hannu tare da mikar daita tsaye,
"Haba baby it's nothing fa...kawai it's my fault...like you said I know nothing about company or business.  Am a full house wife... your wife...so Bai kamata in saka baki ba..." Ta fada calmly,shuru faiz yayi Yana murmushi Yana kallon ta, he knows she's a wonderful soul, yasan in har zai auri Amira then bazai iya adalci a tsakanin su ba as he knows he loves her like crazy it's Kuma bintu ba hakan bane a zuciyar shi, hancinta ya Dan rike yace
"You're one in a zillion... yanzun dai zanje ganin Abba in dawo...hope Babu abinda Kike bukata..." ya fada Mata calmly
"Baby...zanje..." Yanda faiz ya sauya face yasa tayi Saurin yin shuru tace
"Ba komai..sai ka dawo..." Ta fada mashi, kiss yayi Mata a kumatu yace
"Alright..Bari inje in dawo.."ya fada kaman bashi yayi Mata wani irin kallo ba, car keys Dinshi ya dauka ya fita daga gidan ya nufi gidansu Amira.  
Chapter 133 · 0% Book details