← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 268

Sashe 134

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Amira ta Shiga mamakin why he is coming here, Bai taba zuwa gidan ba, she wonders what is happening, she just pray it's not something bad don faiz is a man with many behavior, she remembers behavior dinshi at the restaurant last time, kou sau Daya Bata maida hankalo tayi tunanin abun ba tunda bashine gabanta ba, she didn't think twice about how he keeps touching her, like seriously she thought it's for her secretary, she thought she's dating her boss which is something bad, taso ta Bata advise sai ta Fara tunanin it's non of her business tunda ba girman ta tayi ba asalima she's even educated than Amira kawai matsayi Allah ya bawa amira, taga yanda faiz ya dage Yana kallonta Yana saksr Mata murmushi ita Kuma sakarar was smiling back Bata San it's a set-up ba, a maganar gaskiya ba yarinya bace tunda kou ta dressing dinta kasan she's from a elagant home so she won't tell her what to do, kou kadan Amira Bata bossing dinta around, she always ask her to do what's necessary, wasu aikinta ma da kanta takeyi.
She was so restless waiting to hear what he is coming to do, she just can't wait yazo taji, she hopes it's not about her job, Bata Wasa da wnanan aikin, she knows tana da kafa a company din tunda alhaji yace in da akwai wata matsala she should report to him directly that his door is always open for her Amma she just pray it's not a problem, she have never received male visitors in her whole life, her only visitor is Habib, shima ba visitor bane, he is always with her tunda gjda daya kawai suke bacci kou Kuma unguwa ke rabasu, sai Kuma ahmed, shima Basu taba tsayawa waje sukayi Hira ba, most of their discussion is on phone kou chat or video call, sai yanzun wannan da ya taho, Wannan da Bata San mission Dinshi ba, she's having a good day Amma yanzun she's somehow weak, kaman ta Kira ahmed ta fada mashi ga faiz nan zuwa sai kuam ta Fara tunanin for what reason, she shouldn't do that, she knows he is not going to come, he hardly comes, dakin mum dinta ta koma looking dull compared to dazun,
"Mummy...Wai boss Dina ya kirani...yace gashj Nan zuwa..." Ta fada calmly with damuwa all over her
"Toufa...what happened...kou kinyi wata laifi ne..." Hajiya ta tambayeta tana kallon yanda jikinta yayi sanyi
"Wallahi mummy Babu abinda nayi mashi... at least not to my knowledge...nidai nasan banyi mashi komai ba..." Ta fada kanta kasa
"Alright...then feel free...In yazo munji ai..." Mum dinta ta amsa mashi,
"Wai sister wannan Dan dizgin ne zai zo Nan?..." Inji nazifa, Dariya Amira tayi tace
"Eh Shine...he is not bad fa...kawai shi kaman hawainiya yake....Yana sauya launi at all times ..at times nice at times Kuma hard..."Amira ta fadawa nazifa that already caption him as someone with huge ego, mum dinta was just looking at her tana sauraron how she talks about her boss,
"Lallai Kam..Amma wannan da ganj zai fi jijji da kanshi...mutum kaman mace..."inji nazifa, Dariya duk sukayi, Amira fita tayi ta je wajen Mai gadi ta fada mashi zatayi bako Kuma Bai San gjdan ba zaizo wajsn hospital dake Kan second Street ya taimaka in yazo ya rakoshi gidan Nan, Nan Mai gadi yace ba damuwa, komawa ciki tayi ta zauna falo waiting for him to come, asiya da nasir Suka dawo daga Islamiya Nasir yayi hugging mum dinshi itama ta daukeshi ta rungumeshi,
"Habibi na..."ta fada tana Kallon wannan idanuwan that won't stop hunting her, murmushi ya sakar Mata Yana rungume daita,
"Yanzun ka Shiga ciki...anty tayi maka wanka kaci abinci sai in kawo chocolate..."ta fada mashi, da ganin fave dinshi Bai son barinta sai da tace
"In baka tafi ba ban baka Chocolate sannan ya shjga ciki, wannan hijab data saka lokacin da ya kirata video call shine jikinta har yanzun, Bata wani sake dressing kou wani Abun ba she's just waiting for him to come and go so that she will continue with her happiness, sallah magrub aka Kira kawai ya Shiga ciki tayi, Bata Dade da idarwa ba ya kirata a waya, tana ganin shine gabanta ya dinga faduwa
Sosai, picking tayi Kai tsaye yace
"Nazo..."ya fada Mata, faiz was mustering serious courage don yaga in har Bai tashi tsaye ba yana iya mutuwa, wannan Yarinyar tana jya Zama ajalinshi, he thinks da gatanshi da komai Amma gashi kwanciyar hankali na neman gagaranshi, he have to make a little move, nor matter how tiny the move may be,
"Uban da yace ka kawomin beautiful sexy girl office Dina..."faiz dayayi relaxing yaja jiran Mai gadi yazo daukanshi ya fada referring to Ahmed.

Amira Kam sai da ta fita tafadawa maigadi yazo Kuma ta fada mashi ya bude mashi gate ya Shigo sannan ta koma dakin mum dinta ta fada Mata yazo, ita sai hajiya Tana ganin damuwa da Kuma tsoro Kan face din amira
"Amira..."ta kirata
"Naam mummy..."
"In har kin San bakiyi komai ba ki saki ranki Mana...Naga kaman kin damu..." Inji mum dinta, murmushi Amira ta saki tace
"Ok...ni kawai am wondering why he coming ne..."
"Kika kwantar da hankalin ki Nan da minti talatin kin gane dalilin zuwanshi..." Hajiya ta fada Mata, shuru dai Amira tayi Bata ce komai ba
"Wai anty Haka Zaki je bazaki Dan saka kayan gayu ba...wannan boss dinki da ke da gayu in Kika ci kwalliya Yana iya kyasawa fa..." Nazifa ta fada tana Dariya, daure face Amira tayi don Bata son irin wannan wasan dukda tasan bataga irin kwaliyar da zatayi that will attract such guy to her ba, and if she's lucky he became attracted to her he will surely run away when he hears she have a child out of wedlock, har ga Allah Amira thinks da wuya wata mace ta burgeshi a waje as she thinks his wife is classy and elegant, right now she thinks suna chan suna Moran rayuwar aurensu, she feels rayuwar su is something of Joy, Bata San abinda zuciya keso daban ba, kallon yanda Amira ta hade face nazifa tayi tace
"Sister Naga Kaman ranki ya baci..." Bata Karasa ba sai ga sallamar Mai gadi a bakin falo da karfi, da sauri Amira ta mike tana cewa
" Ina jin ya kawo shi" ta fada tana takawa da sauri zuwa falo, Nan ta hangi Mai gadi a bakin kofar dakin yace
"Hajiya gashi yazo..." Ya fada Mata
"Ok... nagode...gani...nan zuwa..." Ta amsa mashi tana komawa ciki,
"Mummy Bari inje in dawo...yazo..." Ta fada Mata sannan ta juya Tana saka slippers dinta, tana fita ta hangi faiz cikin Motar shi da always Yana daukan Ido kaman baa Hawa.

Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344

Alhamdullilah
2/7/21, 4:57 PM - Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

25
Chapter 134 · 0% Book details