← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 268

Sashe 36

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

From the other side Kam Ahmed knows something is wrong with him, lokacin lunch dinshi nayi sai ya fita, yasan sunan company dinsu,yasan they have largest and the biggest palm oil production in Africa, sune ke distributing ga almost all the sellers in the world, Ana daukan mansu to all over the world as the produce neat and good oil, Ahmed tasan da akwai many branch dinsu a cikin gari and yasan the oldest company inda babansu faiz ke managing da Kanshi, fita yayi daga office dinshi ya Tambayi wani co-worker dinshi mai suna Emmanuel kou yasan second company dinsu faiz inda yace gaskiya Bai sani ba,fita yayi waje as most people na fita zuwa cin abinci yayinda wasu Kuma daga restaurant ake kawo masu abinci batare da sun fita ba, Bai je parking lot ba Balle ya dauki motarshi ya nufi gate ya fita ya samu abun Hawa ta tambayeshi kou ya San company din oil production, ban ya Fara fada mashi babban wato Wanda baban faiz yake Ahmed yace mashi ba Nan ba, "Saidai wajen danshi kou... wannan mara mutunci da Banda cin zarafin masu aiki babu abinda yake..."Mai abun hawan ya fada, Ahmed Bai San sanda yace "Kai dai ka dinga kiyaye bakinka Kar matsalar wasu ya kaika ya baro..." Ya fada mashi " ai malam gaskiya na Fadi..." "Kou ma gaskiya ka Fadi kaima yanzun dakayi wannan maganar kana da naka kason..nidai kaini company...I have just an hour..."ya fada Yana hawan public transport din, "Kasan dole a Fadi halin mutum wala sharri kou khairi...shidai Bai da mutunci...wani Dan uwanmu dake aiki a Companin ya koreshi...kaga wannan ba adalci bane..."Mai abun hawan ya fada not giving up on the discussion, "Kou ma meye Ka iya bakinka...Kai ba ma Kai akayiwa ba kake mashi irin wnanan shedar....ka manta mutum Bai Isa ya kori mutum daga wajen aiki ba sai in har abincin shi ya Kare a wajen?...ku dinga tunawa da kaddaran mutum pls...mu muna kasancewan sila ne Amma komai a hannun Allah yake...Allah dai kawai yasa mu dace..." Ahmed ya fada yayinda shi Mai abun hawan Bai daina magana ba Kan still Yana Kan gaskiyar shi,yes da akwai irin wanann mutanen, mutanen da babu yanda zakayi ka fahimtar dasu reasons Dinka,kou me zaka fada masu won't make any single change,komai suna ganin suna Kam gaskiyar su kou da kuwa sun San ba gaskiyar garesu ba, never stress yourself to make point or clarify your self when you're with such people don at Long last it will just be a total waste of time as bazasu sauka daga Kan nasu point don ba, they think they're always right, har ya Kai Ahmed company din faiz Mai abun hawan Bai daina maganar ba, shidai ta dage faiz is a monster, Ahmed Bai Kara cewa uffan ba har Suka isa wajen, Yana parking Ahmed ya kalleshi yace "Inason kayi min wani Abu...ka jirani Nan...Amma in na fiti da wani...kayi mashi kukan baka da abinda zakaci kou Kuma kace matarka Bata da lafiya....or ka Fadi wani Abu Mai ban tausayi...mu gwadashi mu gani..." Inji Ahmed, Mai a daidaitan fitowa yayi da sauri ya kalli Ahmed da ya Riga ta fita daga cikin kurkuran yace "Ai malam ya zaayi in San ba hadin baki zakuyi ba..." Ya fada don yasna kilan faiz din ne zai fito dashi "Ka San girman wallahi?..." Ahmed ya tambayeshi "Eh..."bawan Allah Nan ya amsa mashi "Tou wallahi na rantse da girman Allah bazan fada mashi komai ba...kawai Ina son kwatanta maka wani Abu ne kou Allah ya sa hakan ya Zama sanadiyar sauyawan halayyar ka..."Ahmed ya fada Yana nufan cikin gate din, mutumin kallon katon gate din yayi Yana jiran abunda zai biyo baya, shidai yasan faiz ba mutumin kirki bane, yasan babu mutumin kirkin da zai dinga raba mutane da hanyar samun abinciin su, most people in town have heard of his attitude, yanda Bai bawa kowa dama ta biyu, kowa yasan Bai San darajan mutane ba. Ahmed na Shiga ya nemi inda office din CEO yake aka nuna mashi, Nan ya nufi wajen, faiz Bai fita lunch ba don kou yaje lunch din Bai da appetite da zai ci abinci, Ahmed na nufan kofar office dinshi ya saki murmushi ganin how big it is "Wannan Dan iskan ke da wannan katon office din kaman wani Mai hankali..." Office din farko wato na secretary dinshi ya shiga yaga babu kowa, Bai tsaya Nan ba ya wuce kofsd dake wajen ya bude Nan faiz daya Dora kafa daya kan daya ya daga Kai ya kalli kofar da aka bude Yana ganin Ahmed ya saki wani irin murmushi da Kuma jin kunyarshi as he wasn't expecting zaizo tunda Bai bashi address ba "Surprised?.." Ahmed ya fada Yana shiga office din Yana kallon makeken wajsn da kuma irin abubuwan dake ciki, "Yes..." Faiz dake Dariya har Dana keta ya fada Yana mikewa tsaye sanye da long sleeve na Calvin Klein, "Lallai I don't blame you so baka son inzo.. ka kyauta ai..." Ahmed ya fada talking steps closer to faiz. "Am Sorry mancewa nayi ai...kasan abunka da CEO..."faiz ta fada Yana Dariya Amma da gani kasan he is joking "Pls sit..."faiz ya fada mashi "Aa...come and help me...Naga wani waje...he needs help pls kazo ka taimaka mashi...ban fito da enough cash ba..."Ahmed ya fada mashi, kallon tuhuma faiz yayi mashi before yace "Daga Ina zaa samu wannan mutumin tunda it's not a residential area...Kar dai ace Yan fashi ne kou kidnappers... you know one have to be very careful with people these days..." Ya fada Yana kallon Ahmed "I don't think so... wannan mutumin needs help...muje ka gani..." Ya fada mashi, babu musu faiz ya bude locker dake gaban desk dinshi ya debi Yan dubu dubu babu exact amount ya tura cikin aljihunshi ya saka hannuwanshi biyu cikin aljihunshi ya zagayo ya fito zuwa inda Ahmed ke tsaye,waje Suka nufa su biyu sai magana suke, shidai faiz have his doubt Amma Kuma he can't refuse beggers, he is very charitable don a set dinshi sanda Sukayi karatu he is the one that spent most money, shi bai tarin kudi kaman su Ahmed, hakan yasa when Ahmed heard this dude saying all sort of things game dashi yaji babu dadi, yasan faiz is can be a pain in the ass Amma Kuma he is not that bad, he is not that terrible, he have two side, if he turns the bad side kana iya cewa he is an evil person like when he turns the good side you will see him as an angel. (Haka kowa yake,babu Wanda is completely bad and babu Wanda is completely angel, we all have mad and good side, evil and bad side, don't stay and judge people by what people say or don't judge someone Kan abinda yayi maki sau daya...give them second chance, ka Basu dama...Kar kace ai wane kou wacce muguwa ce don tayi maki ba daidai ba, da akwai bad time da zaka samu mutum, he will misbehave with you and you will think it's like that, learn to say good about people or keep quiet, Kar ki kasance wacce ake ganinki da halin kirki Amma bakinki ya kaiki ya baro, Kar Kai Zama wacce duk maganar da zaa kawo maki cikin gidanki koy cikin group kiyi karaf ki amshe kaman a gabanki akayi, some of those things zasu ja Mana, da akwai wayanda in suna cikin group indai zaa kawo topic din mutane Basu taba cewa uffan, wasu will say ku daina babu kyau yayinda wasu kuma will say Allah ya kyauta, wasu Suma zasu amshe maganar kaman it's the only problem they have.) Suna nufan gate Masu gadi suka bude masu gate din, shidai faiz is afraid of who it cloud be, shidai yasna Nan ba gidajen mutane, he trusts Ahmed Wanda hakan yasa ya biyoshi waje, mutumin na ganinsu ya Fara acting like yanda Ahmed ya fada masu, kallon faiz yayi dukda Bai sanshi in person ba Sai ya Fara cewa "Dan Allah Mai gida...taimakonka nake nema...yanda Allah ya rufa maka asiri...ka rufamin..."Bai karasa ba faiz yace "Pls cut the story short Ana Rana... what did you want...me kake so..." Ya tambayeshi Kai tsaye "Alhaji matata ke Bata da lafiya..." Still Bai karasa ba yace "Naji...tana Ina..."ya sake fada atakaice Yana dafa goshinshi as the sun is directly on theirs faces, "Gida...ban da halin da Zan kaita hospital..."Yana magana fajz that look kaman an somashi cikin hot water as kou kadan Bai kaunar zafi ya saka hannu cikin aljihunshi ya fiddo kudin da ya debo ya mikawa mutumin, da sauri ya kalli Ahmed daya kafe shi da Ido ya rasa inda zai saka Kanshi yaji Dadi saboda kunya, ga mutumin da ta dinga zagi for almost minti ashirin Kan hanyar su ta zuwa nan,ya dage da zaginshu gashi Nan ya Mika mashi kudi Kan maganr da Bai San karya ne kou gaskiya ba, faiz kallon Ahmed yayi ya kalli mutumin yace "Take Mana..."faiz ya fada cikin haushi as the sun is burning him, "Da fatan ka Gane abinda nake kokarin kwatanta maka...shi rayuwa baka dagrea ka dinga zagin mutumin da baka sani ba kawai don wani ta fada maka wani Abu game dashi..ka Bari sai ya nuna maka halin shi na gaskiya..." Ahmed ya fadawa mashi, kallon tuhuma faiz yayi mashi before yace "What are you talking about..." Ya tambayeshi, "Aa ba komai.." Ahmed ya amsa mashi atakaice before ya kalli mutumin da ta koma kaman ruwa ta cinyeshi yace "Kana iya tafiya..." Ya fada mashi, da sauri mutumin ya hau a daidaitan shi ta bar wajen da sauri yayinda shi Kuma faiz ya cigaba da tambayar Ahmed what this is about, "It's nothing...kawai I wanted to show him something and you didn't disappoint me..." Ahmed ya fada mashi, shi dai faiz is confused, Saida Ahmed ya fada mashi komai ya ga dinga zage zage Yana cewa "Amma wallahi ka Gama Dani...who told you I wanted to proof myself to anyone...fuck him fuck you...wallahi ka Gama Raina min hankali...all you should have tell me is that this man have been insulting you ni Kuma in bashi more reason to talk don da sai na sa a karya mashi bones
Chapter 36 · 0% Book details