← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 132 OF 268

Sashe 132

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

"Nice Nan?.."Amira ta Kara fada cike da surprise again, ba kowa zai Gane halin da take ciki ba, she's someone that doesn't think much about life, she wasn't expecting too much, kawai all she wants is to settle down, be a good and obidient wife and a good mother, take care of her home, that's all, kou da ta samu matsala da Habib ya sakata Viki Bata taba tunanin Zama wata ba, kawai in ya dawo ya aureta her dream is fulfilled, that's all, then Ahmed Changed everything, shi yasa she can never be without him, nor matter the situation, if har ita zata bude Baki tace zatayi proposing to him she will do it, she won't be ashame of anything, she loves him for he have given her a new life, with his help and support, she will love him for eternity, she will do anything in her powers to make him happy, she have no reason to make him sad or cheat on him, right now he is the most important male in her life daga dad dinta,  tana cikin wannan tunanin aka kirata, Nan  yaron Wanda ya dauki video yace an tura Mata both videos da Kuma pictures, da sauri ta bude datanta ta duba message dinta Nan taga wannan pictures din kaman ba ita ba,
"Am I this beautiful?..."ta Tambayi kanta tana scrolling through the pictures, video din ta bude ta kalla, it's a very short video but it's so captivating, da sauri ta Mike ta fita Tana cewa
"Mummy...zo ki gani...an turo min..." Ta fda cikin serious excitement tana fita daga dakinta da gudu, kafin ta iso falo hajiya dasu nazifa sun fito falo, Nan ta Fara Nuna masu tana farin ciki, hajiya amsar wayar tayi Tana kallon pictures din,
"Masha Allah... they're so beautiful..."hajiya ta fada,nazifa can't just find a word to suit the picture sai
"Wow wow wow wow..."kawai take maimaitawa cikin farin ciki feeling happy it's her sister here, da sauri Amira ta amshi wayar ta turawa Ahmed ta WhatsApp sanna ta Fara turawa each da akwai caption din da ta Dora Kai, daya rubuta
"Allah bless this company" ta rubuta under picture din, another picture Kuma tace
"Beautiful me..." Another ta rubuta
"Don't forget to buy our oil today... it's the best red oil you can get around..." Ta Dora sai Kuma another picture ta rubuta
"Patronize us today and enjoy healthy living..." Ta sake Dora, har video din ta Dora, people where like is this really you, Masha Allah, barakallah, message nata shigo Mata ta koina, for the very first time data mance da wani Abu Wai Habib, her heart was over joyed so she forget about pain and agony da Kuma betrayal.
Chapter 132 · 0% Book details