← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 187 OF 268

Sashe 187

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Aslm

Zeehalcy hijabs tazo muku da hijabs new design akan firashi mae sauki, Irin su👇🏻

1️⃣ MAE ALKKIYABA
2️⃣ JILBAB (EGYPTIAN KHIMAR)
3️⃣ QUEEN HIJAB4️⃣MAE ALKKIYABA WITH GOWN
5️⃣ NORMAL HIJAB
6️⃣MAE ALKKIYABA WITH POCKET
7️⃣VAIL HIJAB
8️⃣ VAIL HIJAB WITH POCKET
9️⃣ HIJAB WITH MAKS
And many more beautiful hijabs, and Muna contribution don samun sauki malakar kiyawawan hijabs a cikin firashi mae sauki👌🏻

Don samu wanan garabassa na hijabs contribution ko sayen hijab Mae kiyau da sauki sae ku tuntubi wanan wanan number👇🏻

G.S.M/WHATSAPP 09039075137

CUSTOMER'S WELFARE IS OUR CONCERNED!!🙏🏻

Alhamdullilah
3/1/21, 5:08 PM - Ummi Tandama: 48

Yanda Ahmed ya katse wayar ya mugun Bata tsoro don any single argument from her zai tona Mata  asiri,what will be her reason da zata ce bazataje ganinta ba,  she knows Ahmed is very very inquisitive, Yana iya gano Abu in an instant, he is the first to know Nasir Yana da idanuwan Habib, then ranar da ita da fajz suke exchanging text lokaci guda ya gane, hakan yasa take tsoron abinda zai sa ya gano anything stupid, bazata San yanda zatayi da kanta ba as she's afraid of him more than she's afraid of her parents, he is someone who make her who she is today and she will rather die than make him sad, kawai wani irin faduwar gaba ta tsinci kanta ciki yayinda ta tuna halin da bintu take ciki Kuma knowing it happened because of her,  ahankali ta daga hannunta Dora Kan chest dinta sai taji Yana fatt fatt sabida fargaba, she's so scared suje bintu ta tozarta ta,  sannan tana tsoron Ahmed ya gano tare da faiz kadai suka bar kasar Nan, knowing she's not a virgin will make it look kaman ta Dora daga inda ta tsaya and the love he has for her may Go away,
"Yar iska kina da kunya kuwa...lallai kije cin duniya da mijina Kuna kizo hospital ganina?.." Amira taji voice din bintu na fada Mata, da sauri ta zaro idanuwa tare da bude Baki as her heart beat faster, she knows she will surely say something worst than that, har wani irin firgita kawai take, fajz ya Bata miss calls uku yau Bata dauka ba but hannunta na rawa ta dauki wayarta ta Kira number shi.
Chapter 187 · 0% Book details