← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 268

Sashe 68

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Bangaren Amira ma Bata samun baccin kirki ba don she's so much afraid of how today is going to be, gashi she have nobody to talk to about it. She's just imagining herself in a very big farm land da Babu mace kou guda sai ita, walking in-between palm trees, she's lucky bacci ya dauketa around 2 before you know it her alarm ranged and she's ready to go the kitchen don hadawa Nasir abincin shi. As usual sanda suka Saba barin Gidan Ahmed yazo ya dauketa, Saida suka Ajiye nasir a school suka wuce wajen aikinta. Kallon Ahmed tayi tace
"Yaya...yau zamuje gidan gona..."ta fadamashi calmly not because she wants to tell him but because Bata son ya Fara tunanin kilan she's hiding something From him, yanda tayi maganar shows she's ok and ready for it but deep down she's so petrified. Bemused look ya watsa mata before yace
"Gidan gona Kuma. .me zakiyi chan..'"
"Ba komai...kawai Zan raka boss Dina ne..."ta fada feeling ok.

Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,hawi,sandal flex,kuskus,kajiji, bakar humra na zuwa wurin maigida,farin humra,brown humra,humra ne hadaddu zasu kama kayanki a bedsheets dinki,zasuyi kwanaki a jikinki da kaya,kaduna nake da zama ina aikawa ko ina insha Allah,ga man kitso hadadde daga maiduguri,yana hana karyewan gashi kai yayi ta kamshi ,tsawo da laushi,akwai special pepper n cin tuwo da kuma na garlic,duk yanda ya siya zai dawo insha Allah a tuntubeni ta number waya 080836987344

Alhamdullilah
1/9/21, 8:56 AM - Ummi Tandama: 29💜🧡❤💚�
Damata ta biyu
💙💚❤🧡💜�

Zuwairat ummumaryam

2️⃣9️⃣
Chapter 68 · 0% Book details