← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 235 OF 268

Sashe 235

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Tsakanin shi da Amira Kuma love din is not that much as she feels so shy, in ya zo office zai shiga office dinta ya rike Mata hannu su fita breakfast tare, then zasu fita suyi lunch tare, kusan aikin shi ya dawo office dinta, one thing he doesn't like about her is that she's always about work, Bata yarda suyi Hira, kou in ya fara dirty talk sai ta daure face,he just wondered how Habib did it, how he gets into her body and take huge advantage of her. All he is waiting for is dad dinshi yayi Mashi maganar Kan ranar da zaije gidansu Amira Amma tun lokacin da yaje office dinshi Bai sake ganinshi ba, he didn't talk about it again, sh Kuma Bai son yayi abinda zaa dinga ganin Bai da kunya, shi yasa Bai sake cewa komai ba,yau yazo da breakfast office, he went straight to her office, Amira dake duba wasu file daga kanta tayi ta kalleshi ta saki murmushi tare da sadda Kai kasa,
"Baby..." Ya kirata Yana karasowa cikin office dinta, she have never answered his baby call, she's just shy of this guy, Bata San ya rayuwa zai kasance with him ba,
"Ina kwana..." Ta gaidashi closing the file dake gaban ta
"Alhamdullilahi...come and serve me..."ya fada Yana Ajiye Mata basket din abincin a gaban ta, babu musu ta Mike ta zagaya da basket din sai binta kawai yake da kallo, sai da ta bashi baya ya tashi yayi hugging dinta Gam tareda lumshe idanuwa,
"Pls...stop..." Ta fada jikinta na rawa as she feels him all over her,
"Just a minute..." Ya fada hugging her tighter,she easily go insane for his touch, his hands are like naked wire, duk sanda zai tabata sai taji Sauyin yanayi, sai da yayiwa bayanta kiss ya dawk yazauna, kallon yanda mood dinta ya sauya yayi ya saki Dariya Yana cewa
"Wasu Sai suce Basu son this and that alhalin they love it..." Ya fada cikin Jan fada, Bata wani kalleshi ba, itadai hankalin ta ya tafi ga abunda take serving, Dan Satan kallon faiz tayi tace
"Did you know matarka is a very good cook?..." Ta fada mashi
"Yes she is..." Ya amsa Mata
"Allah ya Bata...ni Kam I don't think I can cook much...na mance rabon da nayi abinci..." Ta fada Tana Zama facing him
"Office woman...Ina Zaki samu time din girki... while you're here working..." Ya amsa mata Yana cin abinci, Dan kallon shi tayi ta Dan sadda Kai kasa tace
"Maybe I should go and learn how to cook..."Bata karasa ba yace
"Aa... you don't have to go and learn girki ..duk abinda Kika dafamin I will eat...kou meye is ok by me..." Ya fada Mata, ahankali ta girgiza mashi Kai tana cewa
"Amma ai da kunya kayi Baki ka Basu abincin da Bai da Dadi..." Ta fada
"I don't care...Baki zuwa koina koyan abinci... cooking is not everything...am happy...am fulfilled...am ok...nifa shi yasa nake son if possible kowa da gidanshi... banson anything that will make you feel less or make her feel unhappy..." Ya fada Mata Yana kallon how calm she is
"Nidai duk yanda akayi Daya ne...kawia I want to learn more about cooking..." Ta fada Cikin sanyimurya
"If you want to do it because of me ni na yafe...Kar ki damu am ok..." Ya amaa mata, she feels someday he will complain tunda for the past 4 to 5 years Bata Dora girki ba, she only do sharp sharp food Wanda zata ci when she's hungry irinsu indomie da lots of vegetables. Bata San faiz is someone that a yanda yake in har zai sameta ta zauna a gabanshi suna Kallon juna it's ok for him ba, ita kanta Bata San irin son da faiz keyi Mata ba, inda ta Sani she won't complain at all,
"Yauwa...Wai about kayan lefe... Zaki Saya da kanki kou a Saya Maki..." Ya tambayeta yana cin abinci if you see his behavior sai kayi tunanin kilan sunyi aure don he acts Normal around her
"Duk yanda kayi is alright by me..." Ta amsa mashi calmly
"Good...kinsan I already bought somethings...kari ne kawai zaayi...Zan tura maki wasu kudi sai ki zaba anything you want from your collections..." Ta fada Mata
"Wayanda ka Saya a Chan ma ai sunyi...Ina Zan Kai Kaya...I have some I bought da har yanzun ban saka su ba..."
"Nidai in bakison mu Bata ki bar complaining if I want to give you something...kawai just say thank you . "
"Ok.. thank you..." Ta fada sounding so calm praying all this Kar ya Zama mafarki that she will wake up from someday don ita har yanzun Bata Ganin it's going to be possible, in ba Gidan ta Shiga ba she won't believe she's getting married to this Mr handsome, sai da ya Gama ciye ciyeshi ya zuba Mata Ido waiting to see if she will eat Amma Bata ci ba, he asked her to eat and she replied with na koshi kawai, he didn't force her ya fice daga office din Yana fita Amira ta dauki spoon ta Debi abincin Dan kadan ta Kai Bakin ta sai ta lumshe idanuwa tare da sakin ajiyan zuciya tana cewa
"Ita dai wanna baiwar Allah ta samu komai...ga kyau...ga Hali...ga iya girki....gata uwargida...Wai Allah... just hope kowa da gidanshi..." Ta fada feeling a bit jealous of bintu.
Chapter 235 · 0% Book details