Sashe 74
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Amira tana office dinta kanta kasa ta dafe goshinta, shes feeling sick and Bata daina sakin ajiyan zuciya time to time ba, duk kokarin ta na daina kuka yaci tura har Vail dinta ya jike saboda yanda take goge face dinta da hancinta dashi, Bayan kaman minti arbain sai ga Ahmed ya taho cikin matsanacin damuwa Yana ganinta yaga Idanuwanta sun kumbura,
"What's wrong...me ya sameki Kike ta kuka..."was abinda ya fada Mata Kai tsaye Yana shigowa, he saw how swollen her eyes are
"Tell me.." ya daka tsawa, da sauri Amira tace
"Ba...komai..."ta fada kanta kasa tana sabon hawaye,
"Wani irin ba komai... it's because of habib kku....so you're still madly in love with him kou ba Haka ba.." Ahmed ya fada cikin matsanacin damuwa and he was talking so loud that faiz dake zaune office dinshi yaji shi, da sauri ya bude kofar daidai sanda Ahmed ke cewa
"You're such an ingrate.... wallahi Amira kin cuceni.... you can't even hide it a bit... for my sake....kou kadan ne..." Ya fada cikin serious anger and jealousy, faiz bai San Kan maganar ba Amma Kuma yaga fushi tattare da shi, he wondered why she's crying and he is still nagging at her, Bai taba ganin Ahmed na magana Haka ba, Bai San shima Yana da temper ba, Yana kallon yanda Ahmed ya rike waist dinshi da hannu daya ya Kuma dafa goshinshi da second hand dinshi ya tsaya a gaban ta looking very angry and disturbed
"Yaya...ba Haka..bane...bazaka... Gane ba..."
"Ki ganar Dani!!. "Ya daka mata tsawa har Amira da ja baya sabida tsoro,. Cikin fushi ya Fara cewa
"Is...he...the...fa..." Ya fara fada Mata sai Kuma ya dakatar da maganar Yana cewa
"Tashi in maidaki gida..." Ya fada, shi dai faiz ya Zama Dan kallo, Amira was still crying tana zaune inda take tana goge rolling tears dinta
Dalla malama tashi stop wasting my time..." Ya sake daka Mata serious tsawa daya sa faiz cewa
"Kana haika ne... have you gone mad or something...ya zaayi kana ganin she's having a bad day Kuma kazo kana Mata ihu... what has come over you..." Faiz ya fada cikin high tune sosai that looks he is angry, Ahmed daga Idanuwa yayi fajz yayi mamakin yanda Idanuwanshi Suka sauya,."
"Stay out of this... it's none of your business..." Ahmed ya fada idanuwanshi kaman zaiyi kuka sabida bakin ciki, he have stood by her, she should have showed him the contesy of hiding her feeling for Habib even if it's a bit Amma ta nuna mashi he is totally useless
"Haka kace...then ku bar min office Dina...ban son ihu... just take her and get out..." Faiz ya fada Yana nuna mashi hanyar waje, afusace Ahmed ya fita daga office din yayi da Amira da idanuwanta suka kumbura tabi bayanshi suna fita faiz ya maida kofar office dinshi ya rufe da karfi looking so sad, kalaman Ahmed still stick to his brain, it seem there's a third party, yanda Yani Yana Kiran is he, yasan da akwai wani, but who, daman yasan there's something about her, yasan if there's nothing Bai yuwa takiyin karatun ta tazo ta dinga aiki karkashin shi, he is totally confused and anger da Ahmed ya nuna yanzun shown something is really eating him up. Amira shiga motar Ahmed tayi ta kalli Ahmed daya hada Kai da tsaring tace
"Yaya..." Bata karasa ba yace
"I beg you in the name of Allah...Kar ki sake kiyi min magana.... barni inji da abinda ke damuna..." Ya fada Mata cikin serious anger,"
"Wallahi it's not what you think...kawai..bazaka Gane ba..."ta fada mashi kanta kasa
"Ai ni ba mahaukaci bane...ki ganar Dani If you think there's something I need to know.." ya fada Mata Yana kallonta da idanuwanshi da suka sauya color Sosai. Shuru dai tayi not saying anything, she won't say anything da zai Bata relationship dinta da habib, not now,she can't, jin tayi shuru yasa yaja tsoki ya fada motar, if you see yanda Ahmed ke tukin motar sai kayi mamaki, he is driving kaman someone is chasing him, dukda amira tana cikin damuwa sai da taji tsoron Kar yaja suyi accident don he was running very fast. Tafiyar kusan minti arbain cikin minti ashirin da yan Kai sukayi ta, Bai tsaya koina ba sai kofar wata super market, he bought lots of drink and snacks sai biscuits kala kala for her ba don komai ba sai don he knows ba lallai ta samu abjfna zata ci a gida yanzun ba,. Sai daga Nan ya ajiyeta a kofsr gjdansu ya koma office. Amira ji tayi she wants to see Nasir, she knows walks daga gidan su zuwa school dinsu Nasir a kasa, she wants to see yanda yake karatu, tana zuwa ta fada masu she's elder sister, Basu barta ta shjga ba Haka ta juyo, she still walks back him wnada both tafiya zuwa da dawowa takes more than an hour Amma she's not in a hurry because kou taje gjda Babu abinda zatayi Sai kwanciya ta Ida kukan dake cikinta, tana zuwa suka gaisa da maigadi, taba Shiga falonsu taga mum dinta zaune sai Kuma nazifa da asiya tare da Habib.
Alhamdullilah
1/11/21, 8:27 PM - Ummi Tandama: 32â¤ðŸ§¡ðŸ’›ðŸ’šðŸ’?
Damata ta biyu
💛â¤ðŸ§¡ðŸ’›ðŸ’šðŸ’?
Zuwairat ummumaryam