Sashe 72
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Amira Kuma tana waje ta kasa kou ci abincin ta as tsoro ya ratsa zuciyar ta as she's thinking her boss is going to be mad at her sosai dukda Bata San abinda ke ciki ba Amma the look Ahmed ya shjga dashi is the look of someone who is surprised and shocked, she wonders what it could be sannan taga ya Dade ciki, another thing is that batayi sallah ba and she just can't wait ya fito in fada zaiyi Mata yayi Mata a wuce wajen ta samu sukuni don tasan he will definitely say something about it, he clearly told her not to open it and now ba only opening akayi ba sai da aka Kai mashi ita bude, all she's Waiting for is ya fito yayi sparking dukda he is kind of soft today compare to other days. While she sits there Waiting ya fito yayi nagging a wuce wajen su Kuma suna ciki Ahmed yaci ya koshi sannan sukayi alwallah, suka fito, suna fitowa Amira tayi Saurin mikewa tsaye, kallonta Ahmed yayi Yana kallon package din abinci daya kawo Mata da Bata ci ba har yanzun, faiz dake faman gyara hannun rigar shi ya fito ya wuce kaman ba kowa wajen, yayinda Ahmed ya damu Yana tambayar Amira why har yanzun Bata ci abincin ta ba,she didn't say anything har Saida ta tabbatar faiz ya wuce tace
"Yaya he was mad kou?..." Ta tambayeshi looking so disturbed, yanda take nuna tana tsoron faiz is so annoying,
"Wai ke Ina maki maganar why Baki ci abinci ba ke Kuma kina wata maganar daban... You're not serious..."Ahmed ya fada Yana ficewa.
Suna fita tayi Saurin mikewa ta nufi office din faiz don tayi sallah sai taga table cike da food warmers, ahankali ta leka cikin bag din da faiZ ya Bata dazun, she saw expensive bottles Amma Bata dauka ba Balle taga an saka alcoholic drinks a jikin shi,. Da sauri ta Shiga bathroom tayi alwallah ta fito tayi sallah sannan ta dawo.
Ahmed da faiz suna tare har karfe biyar na yamma sannan sukayi sallama bayan Ahmed ya dauki alcohol din duka, rokanshi faiz ya dingayi Kam Kar ya dauka, he knows if he takes them all away he will surely go back and get more, Nan Ahmed ya samu robar ruwa ya zuba mashi kadan,
"Pls add more mana...i beg of you..."ya fada mashi kaman wani maraya,
"Aa...and ka rantse da Allah bazaka Saya ba..." Ahmed ya fada mashi sounding totally uncharge
"Wallahi bazan Saya yau ba...na ranste da Allah...Amma wannan yayi min kadan...add a little...." Faiz ya fada mashi Yana Dan kallon Wanda Ahmed ya zuba mashi roban swan,
"You have to manage this...kadai San you're trying to stop...kawai kasha wanna yaji taste din a bakinka.... shikenan..."Â inji Ahmed dake magana kaman he is the master here. Shuru faiz yayi for a moment before yace
"Ok...shikenen....let me manage..." daita ya fada calmly, sakawa yayi cikin briefcase dinshi yayinda Ahmed ya rufe sauran ya dauka, suna daf fita daga dakin faiz yace
"Pls...kar ka fadawa kowa...Kar ka tonamin asiri..." Ya fada mashi cikin sanyimurya,
"Ina na tona maka Nima Allah ya tonamin nawa ..." Ahmed ya amsa mashi. Nan Suka fita Amira da ta gaji and wants to go home najin an bude ta kalli wajen taga Ahmed, mikewa tayi, Nan dai sukayi bankwana da juna kowa ya tafi gida. rashin baccin jiya have makes him so weak hakan yasa Yana zuwa gida ya shjga bangaren mum dinshi suka gaisa she answered him with a smile and ask abinda ke damunshi saboda how dull he looks.
Bayan wata guda. Q bangaren gidansu Bintu suna ta shirye shiryen biki, an sayi most of abubuwan da bintu zata bukata a gidan mijinta, dukan kayanta Babu na banza as her parents are people of class, tsakanin ta da faiz Babu laifi unless in rashin mutuncin shi ya kado. Sai faman gyara kawai with the best kayan harka in town, komai nata cikin tsari as she knows Wanda zata aura is a man of high taste. Murna wajenta haa Magana don dukda she's very busy Kan ashobi da sauran abubuwa she still learn more cooking, ta koyi different varieties of food as she's ready to be a full house wife,tanason tayi mashi breakfast, lunch, and dinner with lots of snack da zai dinga kaiwa office, she's so ready to make him fall deeper inlove with her don tasan tafi sonshi for now and she's so ready to turn that around.
Abangaren faiz Kuma ba laifi he is trying to quit his drinking Habit Amma Ina it's totally impossible for him saidai kawai ya rage Sha na hauka kaman yanda yakeyi, every night zaisha Amma sba sosai ba, sannan Yana kokarin skipping some days without it at all. Duk ranar da Bai Sha ba yakan shi kanshi in a bad mood Amma hakan yake hakuri, ya Fara kokarin zuwa office da wuri but coming early dinshi is by 10am, dad dinshi have seen the some good Change in him especially when it comes to yanda yake Dan lekawa gidan gona da Kuma meeting da yake hadawa which he is having fun with don ya lura Babu abinda yafi interaction da staffs Dinka Dadi, Nan you get to learn lots of other things about your company and su ma, duk it's because of Amira Wanda hakan yasa ya rage Mara fada when she does something wrong, he would have been friend with her inda Ahmed is not over poccessive Amma Yana nuna he is totally in control of her, some times in bintu Bata kawo mashi abinci ba kou yayi fushi yace Bai cin abincin ta zai fita restaurant he would have loved to go with her not because he cares about her but because he wants to show be is not that a bad boss, Amma yasan if Ahmed gets to know about it would be bad, he is more than a friend to him, yaga kou first salary dinta account Dinshi aka tura, it seem love dinsu is very strong to him, yasan Ahmed is in real love and he prays he gets same some day don yasan for now Bai dashi. He only has someone who is madly in love with him.
Yau Wednesday and as usual Ahmed ya ajiye nasir a school yayinda Suka kaman hanyar company da Ahmed, yanzun many people dake ganinsu tare will think they're in serious love yayinda Sam ba Haka bane, har yau Bai fada Mata he still loves her ba ita Kuma Bata nuna da akwai love ba dai dai the Love you have for a wonderful brother like Ahmed, wayarshi ne yayi ringing ya duba yaga baj San number ba ya ajiya har ta Gama Ringing, the second time da wayar yayi Ringing sai Amira tace
"Yaya ka dauka Mana...it might be important..." Ta fada mashi, Nan ya daga wayar ya jona head phone a kunnenshi, muryar Habib yaji from the other side Yana mashi hello, duba wayar Ahmed yayi yace
"Shege yaushe kazo Nigeria Naga you're using Nigeria line..." Was abinda Ahmed ya fada
"Last week na sauka..."Bai Karasa ba Ahmed yace
"Lallai ka cika Dan iska...wato kana kasar Nan tun last week and nobody knows...don Ismail Bai fadamin kazo ba ...tell kana Ina yanzun..."Ahmed ya tambayeshi
"Ina Lagos gidan wani abokina...Amma nayi booking flights Ina Nan shigowa gari yau..."habib ya amsa mashi,
"Lallai...Allah ya kawo ka lafiya..."ya amsa mashi
"Ina tuki in na Shiga office zamuyi magana..."Ahmed ya fada mashi Yana kashe wayar tare da adding
Shege Habib..."ya fada Yana Dariya, Amira dake zaune ji tayi kaman an soketa da something worst than arrow
Alhamdullilah
1/11/21, 8:27 PM - Ummi Tandama: 31💜💙💚💛â?
Damata ta biyu
🧡💜💙💚💛â?
Zuwairat ummumaryam
3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£