Sashe 241
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Amira dake zaune want to laugh as she was thinking if it's bad, da Sauri ta Kai spoon din bakinta don Bata San how it's taste ba kawai dai it's scent herbal, the taste is not bad at all, she watch him run into the bathroom kawai sai taji Yana kakarin amai, she wants to laugh Amma tasan she have an explanation to make so she's not going to laugh at all, Jin he is serious yasa ta Mike Tana
"Wayyo sorry..."ta fada Tana Shiga bathroom din ta tsaya bayanshi taga he is seriously vomiting, ahankali ta Dora hannunta bayanshi tana shafawa ahankali tana cewa
"Sorry... it's not bad fa...kawai kunune with..." Sai tayi Shuru data rasa abinda zata fada mashi, faiz Kam Jin abun yake har cikin kanshi, he is not a fan of herbs at all, Bai kaunar magani, he prefers injection da magani sau dubu, he won't mind taking hundred injection da ya Sha magani, so jin taste of raw magani a bakinshi yasa duk abun ya dameshi, Yana Gama aman ya kunna tab Yana wanke bakinshi Amira ta koma ta dauko mashi tissue ta Mika mashi bayan ya Mike tsaye, amsa yayi Yana Nishi Yana goge bakinshi, babu abinda yake sai nuna Mata real ajebo character dinshi, dafa shoulder dinta yayi suka koma cikin office dinta, she wants to laugh but she won't dare,
"Pls take...this creepy taste...away from... my mouth..." Ya fada Yana kallon ta da idanuwanshi da suka sauya color,
."how..." Ta tambayeshi tana kallon yanda ya saki jiki kaman an mahsi duka indeed he is very lazy
"Kiss me..." Ya sake fada Mata,
"Bari dai in debo maka ruwa ..." Ta fada Tana kokarin juyawa da sauri ya Kama Mata hannu ta jawota ta zauna Kan legs dinshi
"The ba ruwa nake so ba... saliva dinki will heal me...sai.kiyi min bayanin what that is..." Ya fada looking into her eyes, she couldn't resist him and she kissed him again, Bai saki bakinta ba sai da yaji normal, janye bakinshi yayi t ayi kokarin mikewa ya rike waist dinta yace
"Tell me meye wancan drink din..." Ya tambayeta Yana kallon how very thick her natural lashes are,
"Oh wancan.. it's just kunu..."
"Wane irin kunu ne wancan.. it's taste so awful...it taste weird believe me..." Ya fda Mata, Dariya tayi tace
"So you want to tell me you have never drink spicy kunu before?...herbs nasu Kara lafiya..." Bata karasa ba yace
"Chabdin...wane irin health...ai Bai da Dadi at all..." Ya fada Mata hannunshi zagaye da waist dinta suna having normal conversation, Dariya Amira tayi tace
"Kuma ni it's my favorite...har girki nake dashi..." Yanda yayi da face yasa ta saki Dariya, he is like trying to vomit again
"Your favorite...pls ki daina..." Ya fada sounding so serious
"Ga gaske nake...dashi nake dafa abinci...don't worry zaka Saba dashi..." Ta fada trying to stand up yayi Saurin sake rike waste dinta yana cewa
"Na hakura da girkinki then...bintu ta dingayi min abinci Daman gida Daya zaku zauna..." Ya fada mata Yana kallon spotless face dinta, marairacewa Amira tayi kawai sai tace
"Daman you love her more... shikenan Babu komai..." Ta fada Tana kokarin sake Mikewa da Sauri ya sake janta this time sai ta zauna in-between his legs, da Sauri ta matsa fa dawo Kan kafarshi,
"Ka Bari wani na iya shigowa..."ta sounding uncomfortable
"Duk Wanda ya shigo yanzun is fired..." Ya amsa Mata before ya Kara cewa
"Repeat what you said dazun..."ya fada holding her waist tighter making her totally uncomfortable
"Nidai bance Komai ba..." Ta fada tana kokarin Mikewa daga jikinshi
"Aa sai kin maimaita...tell me I want to hear you say it..." Ya dada Mata
"Naji kace you will be eating her food alone...shi yasa nace you love her more.." kallonta ya dingayi feeling so happy she's jealous over him,
"Nidai bance ba...kawai Baga you will give me poison ne...and did you know in har aka daura Mana aure kika hanani hakkina sai na koma wajenta?... you will never see me again.. kou in muka zo office I will boss you around tunda you won't let me boss you in bedroom..."Amira kallon yanda take magana tayi,she just know he won't let her be,
"So duk alkawarin da kayi ba na gaske bane... you promised Kuma yanzun dayake baka Sona you don't want to fulfilled your promise..." Ta fada kaman zatayi mashi kuka
"Ai shikenan.. Amma ki saka a ranki cews duk ranar da na nema Kika hanani nasan zamana dake Kuma kin dauki hakkina.. " ya fada Yana sauya face dinshi
"You're very funny... you talk as if baka da virgin... intact...mace my beautiful body in and out a gida...nifa am not up to your expectations..."
"I don't care..." Ya fada sounding a bit angry,
"Bansan Ina da Wannan ba na like maki dukda kin wulakanta ni kinyi yanda Kika gandama Dani Amma still nayi sticking around you..." Yanda yayi magana yasa Amira ta Mike daga kafarshi don taga ranshi ya bace
"Pls in Baki son ki Bata Mani Rai don't ever say I have this and that...kou Mata dubu gareni nace Ina sonki is that bad..." ya fada sounding so angry and so serious, ita dai Amira ta rasa Gane irin wannan mutum that can be nice and also bad at the same time,
"Am sorry..." Amira ta fada calmly ganin ranshi ya mugun baci, Baki ta murguda Mata before saying
"Not accepted..." Ya fada cikin shagwaba,
"Kayi hakuri...don't be mad at me...I feel completed and happy these days...tunda Habib yayi dumping dina...I was thinking kilan shikenan I won't be with anyone...sai ga ahmed and he left too...sai Kuma ga ka...so sai na daina bakin ciki because I feel am going to have a home...nima zanyi aure...my mother feels Zan tsufa a gabanta..." Fajz dake kallon yanda take Magana Mikewa yayi tare da hugging dinta,
"Am sorry... you don't have to say all this...I can never be mad at you...ban iya fushi dake sabida tun ranar da na ganki na Fara sonki...ranar farko Dana taba hannunki I feel tamkar na taba naked wire...naji abinda ban taba ji ba....I won't tell you I love you more but ki sani I love you sosai fiye da yanda bazab iya fada maki ba..." Ya fada Mata, Ajiyan zuciya Amira ta saki, fushin da yake daita sauka yayi lokaci guda saboda yanda tayi magana, he is so happy wani Bai zo ya rabashi daita ba, he is happy to have her as his own, Amira Kam tana lafe a jikinshi for a while before tace
"Yau meeting fa..." Bata karasa ba yace
"That can wait..." Ya amsa Mata, yau dai Babu abinda sukayi a office Sai Hira, tunda ya shigo office dinta Bai fita ba sai lokacin sallah, dayayi ya dawo yace su fita lunch, she told him to go out itama tayi sallah sannan Suka fita, kallo Daya zakayi masu kasan masoya ne, kou a wajen cin abinci sai ya Kai abinci bakinta gashi Bata iya cewa bazata amsa ba, he have this foreign character, Bai da kunyar mutane kou ya Yi tunanin Ana kallonshi, duk abinda yazo mashi yakeyi.
Bayan wata guda
Habib ya Shiga damuwa sosai ba don komai ba sai don already he knows Bai samun Daman ganin Amira da Kuma danshi, tunda ya rubutawa matar letter ta waya ya fada Mata he have family a Nan kano Kuma sunce Kar ya sake dawowa lagos if she's ready to marry him tazo kano,yasan she's never accepting his offer, so Haka abun ya Kare, he is so lonely, Yana gjdan uncle abdulrahaman Amma duk Yan gidan babu Mai tanka mashi, it's like parents dinsu Mata su ja mashi kunne, kou kadan Bai da labarin Amira is getting married shi dai kawai ya rasa inda zai saka Kanshi, sannan Yana tunanin business da zaiyi da kudinshi don wannan zaman bazai tabayi ba, right now Bai son yayi aiki a karkashin kowa, alhaji ya fada mashi he will get him a job very soon amma.ba wannan bane matsalar shi, shi dai kawai he wants to get close to Amira Amma if da akwai wacce yake tsoro right now is her, he still remembers the terror he sees in her eyes, yasan in suka hadu she might still do more harm to him, gashi an fada mashj Kar ya sake ya je kofsr gidan alhaji Muhammad don in yaje duk abinda akayi mashi laifin shi ne, duk family Babu Mai Dan raga mashi sai wasu cousins dinshi uku maza sai Kuma ahmed da Kuma elder sister dinshi, he just wish zai iya turning hands of time da he would have had legal relationship da Amira da ya ajiye iskanci gefe. He regrets what he did to her. At least ya sameta suyi magana ta fahimta abun ya gagara, number ahmed yayi dailing ya kirashi Yana picking ya tambayeshi inda yake Ahmed ya fada mashj Yana office, he asked for the office address ya bashi ya bar gidan don zuwa wajen shi, he knows Ahmed da Amira are very close maybe zai iya taimaka mashi wajen getting in touch da Amira,