Sashe 62
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wajen karfe Sha daya Amira na zaune tayj tagumi tana son duba wayarta Amma she couldn't don Kar ya kamata like last time, Bai da exact time na zuwa so she better be in good shape,. Wani irin kamshin turare ne ya bugi hancinta tayi Saurin gyara Zamanta as she thinks he is the one coming saidai yau she feels ya sauya kalan perfume dinshi don nashi ma scent from afar, kou second biyar batayi da gyarab Zamanta ba sai ga wani babban mutum with very high class a cikin office dinta, Bata San kou waye ba, she haven't met him before but sure he looks familiar, kou mahaukaci yasan babban mutum, da Sauri ta Mike tsaye tare da gaidashi, kallonta yayi ba second guda before ya amsa Mata atakaice, su ukune Suka zo wajen, Amma babban mutumin is the first to enter followed by two set of people,
"Where is your boss .."taji ya fada in a very husky voice, kanta kasa tace
"He is not around...sir..." Ta fada sounding very calm as she knows that talking calmly to client is also good.
"Bai zo ba kou?.." mutumin ta sake asking dinta sounding bit off, kaman tace eh Amma yanda mutumin Nan yayi magana ya nuna something huge is on the, Kuma saying her boss Bai zo office ba while is after 11 sounds unprofessional to her,
"Yazo...but ya fita..." Ta fada mashi with confidence but not looking at him
"Ina ya tafi?.."ya sake asking dinta,
"Yaje ganin wani client ne..."
"Ina...and who .. You're his secretary and you're suppose to know who he is meeting..." Ya fada Mata sounding very professional, shuru Amira tayi don Kar karyarta ya fito zahiri da yawa, ganin Bata ce komai ba Yasa yace
"Then you don't know you job..." Ya fada Mata atakaice sanna ta juya, da sauri Amira tace
"Sir...wa Zan fada mashi yazo...neman shi?.." ta fada cikin sanyimurya murya
"In yazo fada mashi mahaifin shi yazo..." Ya fada atakaice Yana ficewa daga office din, idanuwa Amira ta zaro thinking da ta San shine da Batayi mashi karya ba, he have a very strong masculinity, dukda ya fita kamshin shi still linger around,
"Wai Allah...he took it from him..." Ta fada tana komawa ta zauna,
"Wato Haka suke...all standing up right...Babu sauki cikin lamarinsu..."ta fada deep down tana tunanin the father seem harder than the son, he looks very agile, baka cewa ya haifi faiz dukda he is not his first child but third one, ganj take yau laifinta zaiyi yawa, ga file data ajiye mashi sai Kuma ga karyar datayi wa dad dinshi, she prays all these doesn't backfire today. She loves this job not because of money but because it gives her the opportunity to go out of her prison. Relaxing tayi thinking about something else, shigowa Mr bamaiyi yayi yace
"Kin Gane Wanda yazo yanzun?.." ya tambayeta,
"Aa...Saida ya fadamin..."ta fada tana mikewa tsaye
"Yes...what did he ask you..." Ya tambayeta, one thing data gane game da wannan mutumin is that he is nosy,
."ba komai..." Ta amsa mashi
"Ok...I thought ya tambayeki if danshi yazo..." Ya fada mata ba don komai ba sai don yaji abinda zata ce Amma sai tayi Shuru kawai sai yaji kunya ya fice without saying anything tabi bayanshi da harara. Faiz Bai zo office ba sai da rana around 12:30,Yana shigowa ta Mike tsaye ta gaidashi, amsawa yayi without looking inda take har ya Kai bakin kofar office dinshi tace
"Sir...kayi bako...your father came..." Ta fada mashi calmly, Allah yaso shi ba kallonta yake ba da tuni zata gan fargaba da tsoron daya bayyana Kan face dinshi, tsaye yayi chak not saying anything ita Kuma Amira tana tsaye tana karewa bayanshi kallo, he is very tall and have well arranged hair line, fadin irin duhun gashin shi is a total waste of time because it's as dark as black itself. Kunnenshi fari tas, he have a very broad back with a masculine shoulder. Kanshi kawai ke motsi, if you see yanda ta zaro idanuwa sabida tsoro you will laugh, sai kace ba stubborn faiz bane, gaba da gabanshi aljani yataka wuta, ajiyan zuciya ya saki yace
"Me yace?.." ya tambayeta Kai tsaye
"Baice komai ba...kawai yace kana Ina..." Ta amsa mashi tana tsaye a gaban desk dinta
"It's the only reason he always visit...to stalk me .." ya fada under his breath. Gyara tsayuwa yayi yace
"And what did you say?.." ya fada waiting to hear I said baka karaso ba sai yaji tace
"Na fada mashi you went to see a client.." ta fada mashi kanta kasa thinking he will turn back and spark her for saying that so before he turned sai ta sadda kanta kasa, wani irin ajiyan zuciya faiz ya saki before yace
"Ok..." Ya fada Yana Murda handle din office Dinshi sai Kuma ya Kara dacewa
"Thanks..."ya fada Mata Yana shigewa,itama ajiyan zuciya ta saki tare da komawa ta zauna,
"One down...one to go..."ta fada waiting to hear what he will say about what she have written. Faiz na Shiga office dinshi file din ya fara dauke mashi hankali because it's right in front of his seat, kou kadan Bai da niyyar taba komai sai an kawo Mashi abinci yaci because he is so famish Amma Kuma it's staring right at him, ahankali ya Dan dago kanshi daga Kan kujera dayayi relaxing ya jawo file din, Yana budewa yaga heading din with titled
"Working schedule...for...the ..boss..." Ya karanta dayan Bayan dayan, kou kadan Bai kawo it's Amira ta rubuta ba sai ya dauki wayar dake gabanshi ya Kira office dinta Tana picking yace.
"See me..." Ya fada atakaice.
Alhamdullilah
1/6/21, 8:42 AM - Ummi Tandama: 27â¤ðŸ§¡ðŸ’œðŸ’›ðŸ’?
Damata ta biyu
🧡💜💛💙â¤ðŸ’?
Zuwairat ummumaryam
2ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Sisters wayanda Basu taba siyan Kayanmu ba Kuna missing, we have the best kayan Mata at a very affordable price, for wayanda Bamu da contact din juna Kuna iya duba new Instagram account dinmu Mai suna spicy.sexlif Wanda mun bude ne kawai for kayan mu da Kuma reviews din costumers dinmu,
Wannan novel din na kudine and har yanzun you're still on free pages, kina iya tura kudinki at 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot dinki ta 08106102727 via WhatsApp. Pls support our writing by buying our novels.