← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 149 OF 268

Sashe 149

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

A Bangaren Habib anyi aurenshi da wnanan yarinyar, Amma it's like Allah is punishing him over what he did to Amira and other girls, right now he can't do as she wants, matarshi tafishi bukata sosai, even when he is tired she will demand him to do, batasan ya Shiga mugun damuwa ba as a result of billboard din Amira da ya gani, it took him weeks to recover from the shock of seeing her looking so elegant, inshort Bai yarda itace ba sai da ya Kira some people da Basu San abinda ya faru tsakanin su ba suka tabbatar mhsj it's Amira, he was like how did she get there, who gave her the ladder to climb, wato abun ya zame mashi abun mamaki, kawai he is regretting tun baa je koina ba, he found out she's Among the assistant of that great company, Yana kwance Yana sake sake matarshi ta shigo da wasu arnayen kayan bacci hannunta rike da cup na wine tana sipping, Sam Bai San ta shigo ba, he is so lost in thought, kawai he is still thinking ya akayi ta samu wannan aikin Bayan yasan Bata Ida karatun ta ba,
"My knight..." Matarshi ta kirashi, ahankali ya Dan juya Idanuwa ya kalleta, glass dake hannunta ya kalla yace
"Haven't I warned you ki bar Shan alcoholic drinks..." Ya fada Yana kallon ta, Yana fada ta dan Kara Sipping drink din before tace
"What's wrong with it...kou kaga nasha Ina maye ne... it's just sipping for fun..." Ta fada mashi Tana ajiya Tumblr a Kan bedside locker,
'"you're a woman... you will be a mother some day... wnanan abun Bai dace dake ba..." Bai karasa ba tace
"Abeg omo hausa free me...." Tafada mashi atakaice, Bai sake cewa komai ba ya dinga binta da kallo, she have never obeyed him in anyway, she will ask before she does something Amma wannan asking dinta is like sanarwa, don his decision doesn't matter, Yana kallon inda ta nufa yayi Rolling idanuwa, he knows abinda zatayi,
"Baby...ki har wanna abun tonight ..too much of everything is bad..." Habib ya fada, banza tayi dashi ta dauko sarchet din maganin shi na karfin maza wati Wanda in Yasha sai ya Kai hour Yana riding dinta like a horse, sai da ta dauko tace
"You said what?.." ta fada kaman daman bataji abunda yace da farko ba, daure face yayi yace
"I said no sex tonight..." Ya fada Mata atakaice, da sauri ta marairace tana cewa
"Why knight..." Ta fada thinking of how sweet this guy is on bed, it's part of the reason she stick to him, Ana cewa Mata kawai ake sanin dadinsu ita she knows this guy is like honey,. Kaman yanda na miji Bai gajiya da sexing mace Mai dadi Haka she can't get enough of him, he is like cotton wool, ga kyau ga Dadi,
"Am tired..." Ya amsa Mata atakaice, da sauri ta dawo bakin gadon ta zauna
"Pls no....I want you always... remember it's the only thing you do for me...am a healthy woman...I can't spend the whole night on same bed with you and Haka Nan baayi komai ba...ban iyawa kou kadan..." Ta fada mashi Tana rike da toe dinshi, kallonta yayi ya kauda kanshi gefe tare da juya Mata baya, don ya lura so take ta kashe shi, .
"my knight in Golden aumore kaji Dani...kasan I love being with you...in baka bani ba Ina Zan samu... just 1 month after our wedding ka Fara guduna..." Ta fada kaman zatayi kuka
"Pls stop it...Ina ake rayuwar kullum ana sex...we should be skipping days...and bana son wannan drugs da kike sakani Sha... do you want to ruin me?..."ya fada Mata
"But you don't Last..." Ta fada mashi
"I beg you in the name of God ki kyaleni...am not in the mood...in Kuma bude maki zanyi kiyi da kanki let me know." Ya fada Mata atakaice, right now he is not happy and life dinshi is turning into a living hell.
"Ok bani...let me have it..." Ta fada mashi tana matsawa Kan gadon, juyowa yayi ya Dora pillow bisa kanshi, Yana ji Yana kallon ta fiddo abun, it's so funny right now, Bai ma da friends to share this life experience with, Bai sani ba kou shi kadai ke fuskantar wannan matsalar,. Before now he thinks he can't handle Mata kou su nawa ne Amma he is wrong, gashi shi Ana handling dinshi, it's like a dream, Yana ji ta fiddo ta Fara bashi blow job, when he wanted to do it she forced him into taking the drugs.

A bangaren cigaban company Kam baa cewa komai, sun samu cinikin da Basu samu in decades ba, Wanda yawan sayan products dinsu da ake yasa har Suke neman Zama low, kayansu na neman karewa, Wanda hakan yasa alhaji ya bawa kowa time yaje yayi tunanin how to get more productions, how to produce more, it's the target, Amira have been searching and thinking of ways da zata iya samun something good to present, a cikin binciken da take ta gano Malaysian palm kannel, then she learnt about using ethenol to produce fuel, she just can't wait to talk to him about this saidai she's going to talk to faiz first, one thing she loves about the Malaysian palm kannel is that Ana iya nomashi sau biyu a shekara and it's yield more, Ana kashe lot's of kudi Amma kuma zaa samu more. Kallon iwatch sake hannunta tayi taga it's so late,
"Zamu hadu gobe..." Ta fada tana rufe system dinta.
Chapter 149 · 0% Book details