← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 224 OF 268

Sashe 224

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Faiz Kam sallah yayi ya kwanta bintu ta kwnata gefenshi, sai sakin ajiyan zuciya kawai yake, bintu didn't bother asking again tunda tayj tambaya har ta gaji, she knows for sure maganar Amira ne ke damunshi, kawai zata dage ranar Monday tayi something to help him over come this pain, she loves him and she knows how it is to love someone, tasan irin zafin dake tattare da kaunar Wanda Bai sonka, he tries so very hard to love her, to marry her,meye ribar ta if har ya dawwama cikin Bakin ciki, she feels kilan in har Allah yasa ya samu kaunar Amira a sanadiyar ta hakan zaj sa shima ya sota, tasan Bai sonta kaman yanda yake son Amira so she prays he loves her too, she wants to gain herself respect
"Baby..."ta kirashi cikin very calm voice,
"Naam..." Ya amsa Mata in a very low voice,
"Ina son...inje ganin Dr ranar Monday..." Ta fada kanta Kan chest Dinshi with her eyes closed, ahankali faiz dake jin Kanshi kaman an Dora mashi nauyin dutse ya daga kanshi ya kalleta tare da kunna bedside lamp, it's not even 8pm Amma sun kwanta, he wants to lay alone Amma she won't let him,
"What's wrong with you..." Ya tambayeta cikin fargaban Kar tace it's her pregnancy again, Bai son abinda zai samu wannan cikin at all,
"Ba komai...kawai Ina son zuwa check up ne...." Ta amsa mashi, komawa yayi ya kwanta tare da sakin ajiyan zuciya yace
"Ok...Zan kaiki..." Ya amsa mata
"Aikinka fa..." Ta fada mashj
"Queen babu aikin da yafi ai..."
"Nidai kaje office zanje hospital daga Nan Zan zo wajenka a office..." Ta fada mashi
"Who will drive you..." Ya fada Mata
"Zan tuka kaina... I will be alright..."ta fada mashi
"Alright...ba case..." Ya fada Mata. Nan dai ya kwanta Yana tunanin his Discovery, he is totally disturbed, abinda zai hanashi bakin cikin is his usual gashi ta hanashj Sha.

Wajen karfe 8 da rabi Ismail ya isa gidan grandparents dinshi inda yayi parking Amira ta sauka gabanta na faduwa, she's just shy telling them he screws her, tasan abjdna suke son ta maimaita masu kanen, motar dad dinta ta Fara ganewa,
"Zan jiraki cikin Mota..." Ismail ya fada Mata Yana relaxing cikin Mota, ahankali Amira ta Shiga, dare ne Amma gidan da akwai haske sosai kasancewan su yaran suna Kula da gidan dukda babu iyayen su ciki sai babban yayansu da iyalanshi, kowa sau Magana yake da shigan Amira sukayi shuru suka amsa sallamar ta, alhaji Muhammad Kam is not saying anything sai girgiza kafa kawai yake, gaidasu tayi suka amsa, already tana da courage din magana a gaban manya tunda tana haka a wajen aikinta, tana yawan yin presentation,in har zaka iya magana a gaban alhaji haruna then a gaban kowa zaka iya, he is a man da yake da wani irin kwarjini fiye da tunani, Kuma in kana magana zai kafe maka idanuwa don yaga courage Dinka, hakan yasa she's willing ta Fadi abunda ya faru, the deed have been done, tafi minti goma da Zama sannan Habib ya shigo da sallama shima, yanayin shi alone ya nuna he has been messed up, sallama yayi wayanda suka gandama amsawa suka amsa, alhaji Muhammad kafashi yayi da Idanuwa Yana Kallon shi, he is just looking at him with no single word out of his mouth, Daman ba mutum bane Mai don hayaniya dukda shi ba kanwar latsa bane, babu wasting of time babbansu ya kalli Amira yace
"Fatima...kinsan kiran da akayi maki Nan??." Ya tambayeta, ahankali Amira da kanta ke kasa ta girgiza mashi kai, Alaman aa
"Well kin Fadi wata magana dazun..most of us here bamu ji abinda Kika fada ba.. bamu San if it's true kou Kuma karya ba...muna son ki maimaita what happened tsakanin ki da Habib...Kar ki Saya komai... Tell us abinda ya faru..." Babban yayansu alhaji Mai suna alhaji abdulrahaman ya fada Mata, ahankali ta daga kanta ta kalli inda Habib da kanshi ke zaune sai ta Fara hawaye, cikin kuka ta fada masu yanda ya yaudareta, duka babu abinda suke cewa sai Inna lillahi waina ilaihi rajiun, wani daga cikin su ya Fara cewa
"Amma gaskiya Fatima ilimin addini baiyi maki amfani ba...we know Habib is a devil in human skin Amma Kama da naki kason, ...duk yanda ya nuna Yana sonki Yana son jikinki inda Baki bashi dama ba hakan bazai faru ba...inda kilan kina sharing irin abubuwan da yake fada maki da kilan an Baki shawarar Kar ki yarda...." Ya fada Mata sounding so angry at her, skuka kawai ta dingayi,
"Habib abinda ta fada da gaske ne?..." Wani ya Tambayi habib da these days babu abinda yake son yazo ya wuce kaman wannan ranar, yasna in har ya dawo da maganar son Amira da akwai matsala and irin wnanan most come in, yasan hakan zai faru, lot more zai iya faruwa,
"Eh.. " ya fada, ai Bai karasa ba baban Ahmed ya tashi ya haushi da duka, atakaice wajen su uku sukayi mashi ligis, sai kace Dan Karamin yaro, shi dai alhaji Muhammad is still speechless, Amira enjoys this, she's having fun when she heard this hot slap from nowhere, in zaa kasheta Bata San Wanda ya mareta ba
"Duk laifin ku ne... you're at fault Also...an San Mata da wayau da kaifin basira....ya zaayi ki zauna such abu ya dinga faruwa bazaki fadawa kowa ba....ya zaayi bazaki fada ba!!!" Wani Wanda suke Kira da uncle Usman ya fada Yana dukanta, kuka kawai take sosai
"Kaci ubanta....Yara su zauna suna kinsan mugun Abu cikin gida?...did you think bamu da asali da zaku lalata mana suna..." Wani ta fada cikin wayanda ke dukan Habib, sai da aka zanesu Amma fa na Habib is beyond words, sai shesheska kawai yake kanshi kasa, the good part is ansan ba laifin Amira kadai bane, right now alhaji Muhammad hates her for keeping such huge secret, yanda yake jin haushin habib Haka yake jin haushin Amira, wato su ta Rainawa hankali da take cewa raping dinta akayi, Amira sai kuka take har da majina, she cries like a baby, tasan he is not only at fault har da nata laifin Amma she takes it as love, kowa yasan we always do things to make our love ones happy, that's what she did, Bayan kowa ya zauna babu abinda ke tashi da shesheska Habib da Kuma kukan Amira,
"Wallahi zaku ci ubanku....Kuma let me tell both of you something...sai kun auri juna kunje kun zauna da juna da danku..."alhaji abdulrahaman ya fada out of serious anger, ai Nan Amira ta Shiga wani irin matsiyaci tashin hankali, duk Basu San Yana da aure ba, babu Wanda yasan he is married,
"Yana da aure!!!" Amira ta fada out of control,
"Mahaukaciya kawai.. " inji Daya daga cikin uncles dinta
"Kuma akace zaa hadani dashi...kashe kaina zanyi..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"Ki rataye kanki..." Wani ya amsa Mata, ai kowa na fadin albarkacin bakinshi, baa Dade ba akace Amira ta tashi ta Basu waje, Habib na kwance kasa sai Nishi kawai yake ,he can't move an inch, nishin shi na Neman daukewa, he just pray it's all, Tana kuka ta Mike ta fita tana zuwa ta bude motar Ismail ta shiga ta zauna Tana kuka, she just pray Wasa suke don in akace zaa hadata da Habib an Gama daita,
"Ka tashi ka bamu waje..." Wani ta fadawa Habib, ai kasa Tashi yayi, Daya daga Kai sai ya sake langabewa ya Fadi kasa, da aka gan da gaske ne aka sa Daya daga cikinsu ya kaishi hospital, Ismail tambayar abinda ya faru take kuka Haka yayi tayi Shuru ta kasa magana.
Chapter 224 · 0% Book details