Sashe 246
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fajz sauka yayi daga cikin Mota shima ya fito ya tsaya waiting yaga what Amira will do kawai sai Amira da kou kallon inda yake batayi ba sai ta wuce shi Kaman nobody is there faiz was so shocked that he have to look at himself to make sure he is not invicible, Mai gadi ya kalla yace "Ka ganni ?.." ya tambayeshi cike da mamaki, "Eh...ranka shi Dade..." Maigadi dake rike da gate ya amsa mashi, juyawa yayi ya kalli Amira da tafiya kawai take a tsanake ya bita da sauri yana cewa "So Baki ganni ba..."ya fada y Bayan ya taddota,Amira da wani irin haushin shi kawai take ji Bata kou juyo ba Balle ta kalleshi, the good thing is area din is not a residential area so Babu kowa, "Am talking to you!!.."ya daka Mata tsawa, kallon shi tayi ranta bace tace "Malam don't shout at me...pls.." ta fada yaga Idanuwan ta kaman tayi kuka "Then why kina ganina Kika taho as if Baki ganni ba.." ya fada Yana Dan sauke voice dinshi "Because na gama aikina...and it's time for me to go home..."ta amsa mashi atakaice trying to turn away from him "Yanzun shikenan ban da darajan da Zaki tsaya saboda ni...is that fair...I even called you Baki daga ba..."ya fada cikin damuwa Yana kwantar da murya don yaga cikin fushi take and he have never seen her like This "Daga baya kenan..." Ta amsa mashi tana juyawa "Amira wait...pls wani Abu ya faru?...nayi maki laifi ne... you didn't bother calling me..." "Oh I should call you so that matarka ta dinga tunanin Ina damun private time dinku.... sorry I can't do that... inshort I can't do all this...ban iyawa..." Ta fada tana taking steps, fajz tsayawa yayi trying to understand what she's saying, shidai he is confused, yazo da fushi Amma it seem nata ya fi nashi, she's totally angry and she's talking in anger "What is it you can't do...menene...me yayi zafi....in banzo office ba bazaki iya kirana kiji why banzo ba...sai ki Kama fushi dani... does that make sense to you?..." Ya fada yana biye daita "Kai Kuma bazaka iya Kira ka fadamin why you won't come ba?... anyway gida zani sai anjuma..." Ta fada tana Kara Sauri "Fine... you can go..Daman sona kike ba... you accepted me because am your only option..."ya fada out of anger Yana tsaye bai sake binta ba, Saida ya Gama magana ya dafe bakinshi tare dacewa "Ouch..." Under his breath as he thinks Bai kamata yace hakan ba, Amira ji tayi kaman an soketa da mashi har cikin lungs dinta, tsayawa tayi tana tunanin so shima zai fada Mata irin wanna maganar, wato shi kadai ne only choice dinta wato nobody, tsayawa Amira Tayi tayi taking deep breath tayi exhaling before ta juyo gareshi da idanuwanta kaman garwashi "You're not my only choice...and I will proof that to you..." Ta fada tana before ta juya ta Fara hawaye tana tafiya, "Am sorry...I don't mean what I said....pls...kiyi hakuri...am not your only option...kiyi hakuri...I will never say anything like that again..."fajz da ya Shiga matsanacin damuwa because of yanda ta amsa mashi ya fada, Yana kallon yanda take daga hannun ta zuwa face dinta yasan she's crying, ya rasa why yace hakan, it's going to be kaman yanason zaginta da past dinta alhalin shi kanshi yayiwa Kanshi alkawarin babu Wanda zai tado past dinta ya yarda dashi kou ita, "Sorry pls..." Ya fada Yana binta ,Amira didn't respond to him kawai hawaye take, she feels so insulted, wato tin baayi auren ba kenan, in anyi it will be a different story she knows da wuya a samu Wanda won't insult her or tell her anything to make her remember her past, this is the main reason she doesn't want to get married, shi yasa taso tayi Bakin cikin rabuwa da ahmed because at least kou xai fada Mata magana it will be easy Amma like fajz shi ya fada Mata kilan Nan gaba matarshi da dangin matarshi su fada Mata, she can't do this at all, she will rather stay unmarried da a dinga zaginta da past dinta, she needs no more pain in her life, inda she's weak da kilan yanzun heart attack ya kasheta, faiz da duk hankalin shi ya tashj as he sees her crying yace "Dan Allah ki yafemin...who will I be the last option of someone like you... someone as unique and special like you...nasan kou bani many more will come...many more will rush you...am sorry pls..." Ya fada Yana tafiya as itama Amira tana tafiya tana goge face dinta new tears na fita saboda bakin ciki, ya Dade Bai Shiga tashin hankali irin wannan ba seeing her cry and because of what he said, "Am sorry pls...I will never say anything like this again...kou aure mukayi na fada Maki anything that will make you remember your past ki maidomin sadakina...I beg you.." ya fada Mata "I can't just marry... you... I can't do it..." Amira ta fada mashi cikin kuka tana tafiya, fajz tsayawa yayi ya kasa moving as he heard what she said, it's so unfortunate, he wants to say another word Amma Bai San yanda zata dauketa ba kawai sai yayi Shuru Yana tunanin wannan Yarinyar Bata sonshi and he feels she's never going to love him, he feels so heart broken sosai, tamkar ya Dora hannu bisa Kai ya dinga kuka Haka yake ji, Sam Bai gan abinda zai sa ta fada mashi hakan ba, ahankali ya juya Yana tafiya ahankali Yana skipping kasa kaman Bai gani sosai, Yana komawa cikin company yasa driver y maidata gida. Shi Kuma ya wuce office dinshi. Amira na zuwa gida Bayan driver ya ajiyeta ta shjga dakin mom dinta, she looks so dull, Zama tayi Bayan ta gaida mamanta hajiya sai kallon ta take, "Mummy..." Ta Kira mamanta, "Naam..." Hajiya ta amsa Mata waiting to hear what she have to say as she knows jin sirrin kou damuwar Amira is not something that happens everyday, tasan duk cikin yaranta Babu Wanda yafi Amira zurfin ciki don what happened between her and Habib says it all, if har yarta tana under her roof suna samun affair da danuwanta kuma har yayi Mata ciki Kuma taki Fadi he is responsible it's the highest level of zurfin ciki, "Pls... would it be wrong if na zauna gida banyi aure ba?..."Bata karasa ba hajiya tace "Inna lillahi waina ilaihi rajiun..." Hajiya ta fada cikin damuwa as she thinks kilan su fajz have call off again dukda baban Amira ya riga yayi magana da family Dinshi duk sun bada acceptance dinsu, Allah kadai yasan yanda zuciyar hajiya ke bugawa "Wani Abu akayi Kuma?..." Ta tambayi Amira "Mummy...kawai Ina jin vazab iya aurenshi ba...bazan iya auren Mai Mata ba...I will just be at home har ranar mutuwata..."Amira ta fada "Bangane bazaki iya auren Mai Mata ba...baya kin bar kanki cheap for Habib wane saurayi Mai gata zaizo ya aureki... you already kill that chance to be an only wife..."Hajiya ta fada sounding so angry at her, Amira da knata ke kasa Fara kwalla tayi tace "Mummy I have been through Alot...banson in auri mutumin da yake ganin inda wasu zasu zo da kilan bazan amince mashi ba... mutumin da thinks he is the only option I have..." Amira ta fada kanta kasa tana hawaye "What are you driving at..." Hajiya ta sake asking dinta "He feels in bashi ba I won't get another man..." "Who knows if he is right..." Hajiya ta hantareta "Ai ya karya ya fada ba... it's the real fact..." Ahankali Amira ta Mike ganin she's not having her mother's cooperation tace "Shikenan...I will talk to Dad..." "Ai ba talk to Dad ba...Allah yasa uban dad zakiyi wa magana...in Kinga baayi ha tou shi ya fasa...Wai a begger nada choice Daman...yanda kike kinason kibada zabi?..ai you loose it already... Wallahi kou ata hudu ne dole kiyi... nonsense..."hajiya ta fadawa Amira dake barin dakin tana kuka. Hajiya fada ta dingayi ta inda take shjga ba ta Nan take fita ba, takaicin Amira yayi Mata yawa, kilan Bata San she's now a second hand ba da takeso tayi yanga, har dakinta tabita tana Mata fada, already Amira tasan Bata da yanci, bazata samu irin yancin da Mata suke samu ba, tasan kou Miji kou kishiya zaga zageta kou ta kuntata Mata bazata iya kawo kara ba because she won't get any support, wannan abun Yana Mata ciwo, wato ita a Haka zata Kare cikin bakin ciki,. Bata Dade da fita ba Ahmed ya shigo, he was angry to see her sad, when he asked her sai take fadamashi what happened today and what faiz said, shi kanshi sam bai gan abun fushi ba '"well kawai abinda na lura dashi is kina son faiz sosai...and you don't want to share him with her... "Ahmed ya fada mata real point of the whole thing, da sauri Amira ta girgiza mashi Kai tace "Haba aa...kawai dai I don't want to marry Mai Mata... especially him da yafi son matarshi da kowa.." ta fada mashj, Dariya Ahmed yayi tare da girgiza Kai, "Imagine fa...kedai kawai just say it...say Baki son aurenshk saboda kishin shi da kike...well pls Kar ki Bari faiz ya San da abinda ke damunki don Yana iya sakinta just to be with you... that's how much he loves you..." Ahmed ya fada sounding straight, "Haba...Yaya kaima you think he loves me more than her...so yyai confusing dinka kaima...well ba Haka bane...he loves her sosai... she's his everything...i wonder why he wants to drag me into his family while it's all perfect...and imagine what he said to me..." "Amira I know faiz Yana sonki fiye da wata ya mace....did you want me to proof that to you..." Ahmed ya tambayeta "Nidai Yaya a bar maganar...I can't marry him...ba son in samu ciwon zuciya...if Daddy ya dawo I will talk to him...mummy taki understanding Dina but I know he will..."ta fada mashj, "Baki yarda da abinda na fada maki ba kenan... then wait kiji..." Ya fada mata, wayarshi ya fiddo ya nemi number faiz, tunda Amira ta tafi faiz na office ya rasa yanda zaiyi, he feels like calling his