Sashe 254
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fajz Kam Bai taba kaguwar ya hadu da kowa kaman yanda yaso haduwa da Amira ba, shi yasa Christians suke hada amarya da ango haduwa da an kusa bikinsu, Yana saka wani irin shaukin juna, he didn't see her for weeks, sai Kuma gashk yau da zai ganta she's his wife, he didn't want anyone to follow him, da wani abokin shi yace "Wai Kai kou auren fari bakayi irin Wanan rawar jiki ba... hope it's normal..." Ya Tambayi fajz lokacin da yace babu Wanda zai rakashi dakin matarshi ya San hanyar zuwa "Ai sai ka kaini hospital..." Faiz da yayi relaxing cikin Mota ya fada with his eyes closed "Ai Ina ganin you need a doctor...guys did you all see yanda yake murmushi from time to time..." Inji another guy, shidai faiz Shuru yayi Bai ce komai ba Yana jinsu sama sama ne kawai, right now seeing her naked is not his problem but seeing her in his home, kawai the thought of duk sanda ya shjga gidan Zai dinga ganin Amira is giving him so much joy, he can't still believe he will wake up cikin dare ya gan Amira kwance besides him, sai Kuma ya tuna su biyu ne, he thinks of her wearing sexy kayan bacci, or ya ganta tana yawo gabanshi babu dankwali as in feeling at home, shi kadai yasan irin farin cikin Daya samu a Malaysia tare daita, ba a gado Daya Suka dinga kwana ba Amma knowing she's in the bedroom ya bashi over joy, yanzun Kuma he is going to be on same bed with her, sanna what ever he does with her is legal, not Haram, he feels so over joy Bai San sanda ya furta alhamdullilah ba, he feels he can never ask for more, gani yake ba zai taba son wata ya mace kaman Amira ba, ahankali ya shafa aljihunshi to feel the box of jewelry Daya saya mata, the customize ring that have both their names on the inside, he bought it at 2.7m, the gem is real beauty, yanda Akayi shi is exactly how he wants it to be, right now Bai da 500k a account dinshi Amma Sam Bai da matsala, he have spent a lot, shi kadai yasan zinari nawa ya saka Mata a cikin lefe, kawai he is happy and can give out more, he wants to travel da su biyu, kou Basu fita waje ba su bar kano su Shiga Abuja, da akwai manyan hotels da in ka Shiga you will think you're in abroad a Abuja, shi dai he wants to be with Amira, just Amira Amma Kuma he won't keep bintu aside, she's added bonus, he remembers bintu is a very sweet Lady, Sam Bai tunanin Amira will beat her in sweetness Amma kou da kuwa she's like shaft he is ok, shi dai he wants her as his wife and Allah have fulfilled this dream, sallamar duk friends dinshi yayi around karfe 9 yazo kofsr gidan shi bayab he have bought all kayan dadi he came across, gidan babu kowa sai Mai gadi, Ajiyan zuciya ya saki Yana parking, he feels so at peace at last, parking yayi ya fito da ledar manya guda biyu, ledar guda hudu ne, Yana fitowa ya nufi Bangaren bintu, bintu Kam tasha kuka bayan duk mutanen sun tafi, she sees Amira as a gigantic threat, tasan a wajen shekara age Dinsu na iya Zama Daya, Amma ita she feels she's classic than her, ita Kuma Amira thinks bintu is more classic than her, kowacce na tunanin she can't compete with the other, sai da ta Gama kukanta tayi wanka ta saka kayan bacci ta kwanta, she's not expecting to see faiz yau, kawai she feels sai gobe, goben ma da Rana, ganj take yanzun Kuma sai sanda Allah yasa ya tuna da ita a zuciyar shi, tana kwance tana tunanin if ya dawo ya Shiga bangaren ta suna chan having fun he didn't have with her on their first night taji an bude kofar dakinta, da sauri ta daga kanta tana kallon faiz dake rike da Leda, ahankali ta Mike zaune tana kallon shi as he on wutan dakin, sanye yake cikin White shadda Daya sha dinkin zamani, "Baby...har kin kwnata ..abun Babu Kara kenan" ya fada Yana karasowa bakin gadon da take kwance Bayan ya ajiye abinda ya Shigo dasu, "Hmmm..."bintu dake gyara Zamanta ta fada kanta kasa "Sai ki kwnata kou Dan shawara yanda zanyi bazaki bani ba... sannan bazaki rakani ba..."ya fada Yana Zama bakin gadon, dukda she's down sai da ta Dan saki murmushi before tace "Shawarar me Zan bawa babban mutum irinka..." "Aa babu wannan zancen...kawai advise me my wify..." Ya fada Yana kallon how swollen her eyes are , "Ni Banda shawarar da Zan baka...Allah ya bamu zaman lafiya...yasa kayi adalci..." Ta fada kanta kasa "Amin... yanzun taso ki saka hijab ki rakani... sannan ki fada min ya ake abub don ni har yanzun ban San hanya ba..." Bintu Bata San sanda ta Dora hannu Kan bakinta tana Dariya ba, shima Dariya yayi Yana cewa "Eh mana...ai kema cinya kike bani in dinga ihu..." Cikin Dariya tace "Wannan fa..." Ta fada Yana shafa cikinta "Nima I don't know oooo I think it's miracle..." Ya amsa mata, bintu Dariya ta dingayi, "Lallai miracle manya...nidai yanzun ka tafi don't keep her waiting pls..." Ta fada mashj tana kokarin komawa ta kwanta, "Ba sauri nake ba...'"ya fada Mata "Naji...but go..." "Well ki tashi ki saka hijab Zan kawo maki ita..." Ya fada Yana mikewa, "Wayyo she's tired... dazun ma an kawota Nan fa....Kar ka matsa Mata...ka Bari gobe mun hadu...I want to sleep..."ta fada as if she can sleep today, ba don yaso ba ya Mike, kiss yayi Mata a goshi yace "Good night baby..." Ya fada Mata Yana shafa cikinta, murmushi ta saki without saying anything, blanket ya gyara Mata sosai ya je inda haske witan dakin yake ya kashe leaving na bedside lamp kawai, sai da ya bude kofar dakin Bintu ta daga kanta tace "Baby..." Ta kirashi calmly, juyowa faiz yayi ya kalleta yace "Yes love..." Ya fada Yana kallonta "Take it easy on her oooo..." Ta Fada knowing ba Kirii gareshi ba, faiz Dora Kai yayi jikin kofar da yake rike da handle dinshi ya Fara Dariya, lip dinshi na kasa yayi biting yace "Bintu Baki da kirki..." Ya fada Yana Dariya "Eh mana...halinka na sani ai...don't go and hang her leg sama..." Bai sai sanda ya dawo dakin ya rike Mata hannu biyu Yana Dariya Yana cewe "Let me hang yours.. " ya fada cikin Dariya sosai, ihu Bintu ta farayi tana cewa "Ka tuna ciki gareni...nidai ka tafi...kawai tausayi take bani ne...da safe ka fadamin in hado Mata ruwan zafi..." Ta fada cikin dairya praising her self for she's doing great than she expects, faiz kwantawa yayi kanta avoiding her tummy Yana Dariya Sosai, har tsikewa yake saboda Dariya, she's so funny, he loves it, "Ni da Babu ruwana...kike min irin wnanan shedan..." Ya Fada cikin dariya "Ai kace in baka advise...gashi ba baka yanzun..." Ta fada itama Tana Dariya, he didn't intend to spend much time a dakin sai gashi ya kashe over 30 minutes, Yana Dariya ya fita ta link dake tsakanin two parts din wato general dinning area, Yana zuwa ya tarda kofar dining din da zai shiga bangaren Amira rufe, he have to turn back ya fita waje ya nufi part din Amira Bayan ya dauko abubuwan daya sayo daga cikin Mota. Yana shjga bangaren ta ya saki wani irin ajiyan zuciya tare da lumshe idanuwa, his heart beat so faster than ever, tunda Akayi jeren Bai Shiga part din ba sai yau, he loves everything here, the decors are one of a kind, sun hadu beyond words, ahankali ya ajiye Abinda ya taho dashi ya nufi inda bedrooms suke, Yana shjga ya saki Ajiyan zuciya again tare da Dora hannu Kan chest Dinshi. Shi kadai yasan how he is feeling yanzun, da akwai bedroom din da kofar is not fully closed so he feels tana Nan ciki, Amira Kam tayi kuka har ta Yi shuru, tana Nan zaune a yanda take har Tana jin bacci saboda gajiya Amma Sam Sha can't, ta dungule waje guda a tsakiyar gadon, sai tunanin how rayuwar sure it's going to be kawai take, ta Kan daga kanta time to time ta kalli dakin, sai tayi tunanin she's dreaming and soon she will wake up, she feels it's not real, she feels it's to huge to be real, gadon da take zaune Kai Yana da umbrella da Kuma net round it, it's so elagant and extra beautiful, kofsr taji an bude ahankali ta daga kanta, faiz dake Shigowa maida kofar yayi ya rufe ya tsaya Yana kallonta, he can't see her well because of the net Amma knowing she's right there yasa ya jingina da bango ya saka hannushi biyu cikin aljihunshi yayi relaxing jikin bango yayinda ya maida leg dinshi Daya jikin bango Daya Kuma na kasa, idanuwa shi biyu lumshe, Amira was just looking at him, she misses him too, she can't just believe mijinta ne chan tsaye, Bayan kaman minti biyar faiz ya taka zuwa bakin gadon ya Dan yaye net din Suka hada Ido da Amira kawai sai ya Dora hannunshi biyu Kan Baki to control himself from bursting out, he have watched different video da grooms ke hawaye at the sight of their wives sai ya dinga ganin hakan as sakarci Amma now he knows better, when the heart is over joy dole idanuwa suyi hawaye, kanshi ya Dora Kan gadon Bayan ya durkusa a bakin gadon sai ya Fara kuka, ita Kam Amira Bata taba yarda da what her ears her hearing ba sai da ta tabbatar he is crying because of shesheska da yake, rarrafawa tayi kusa dashi ta Kama mashi hannu, at the moment duk Basu iya ayyana abinda ke ransu in farin ciki yayi yawa Haka abun yake, ahankali faiz ya daga Kai ya kalli Amira with his wet face, "Is... this real?..." ya tambayeta to know if it's really coming to an end after all this suffering, Amira was just staring at him, she