← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 268

Sashe 26

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Faiz na Shiga bathroom ya fito da towel a shoulder dinshi Yana goge face dinshi ya nufi parlor "Ashe dai da gaske Kika kin tafi..." Yafada looking around yaga Bata Nan, kolawa ciki yayi ya dauki basket din abinci data kawo ya fito dashi falo ya zauna Kan dining ya jerasu Yana santi "Shegiya da akwai iya girki..." Ya fada Yana Dariya, kofar falon shi aka Dan taba ya daga kai ya kalli wajen sai aka bude, he was thinking bintu ce because the other reason why he loves her is that Bata dadewa tana fushi dashi, even if she's mad she will still show him she cares, at Times she will say sorry kou da kuwa she's not at fault, Bata da Wannan dagin Kai na yanmatan zamani amma Bai San shine kawai Bata iyayiwa rashin mutunci Amma sam Bata daukan nonsense, Yana kallon kofar yaga Ahmed ya Shigo, da sauri ta saki cinyar kazan days Fara dauka ya Mike Yana cewa "Oga at the top so it's you..." Ya fada mashi Yana Dariya yayinda ya nufeshi "Yes it's me..." Ahmed ya amsa mashi yayinda sukayi hugging juna na Yan seconds samnan suka saki, . "Ai har nayi fushi da Kai nace so I came to tell you welcome back and you baka iya zuwa gidan mu..." Inji faiz "Ai am sorry....na Zama so occupied ne... abubuwan it's not easy at all..."da sauri faiz yace "Ya batun aikin...ka samu?.." ya fada kaman ya manta sai yanzun yake tunawa "Ai na jira ka kirani ka tambayeni how it went naji Shuru..." Inji Ahmed, "Wallahi ina cikin wata chakwakiya shi yasa.... anyway zo zauna muci abinci..." Ya fada Yana juyawa da sauri zuwa Kan dining din, Ahmed Dariya yayi yace "Daga zuwa sai cin abinci kaman I came for food?.." Dariya shima faiz yayi yace "Ai you met me eating...babe Dina ta kawo min abunci...Kuma munyi fada har ta tafi...but am sure tana bangaren mummy..." Dariya Ahmed ya dingayi sosai Yana cewa "Daman she's even patient to date someone like you...kaida sai ja fita ka bar brain dinka a gida..." Yafada heading to the dining da faiz ke zaune Dariya ya dingayi Yana rike ciki Yana cewa "Amma wallahi kq fama Dani...in bintu taji wanna shikenan ta samu abun Fadi... wallahi you're so funny...kasa inata Dariya bayab Ina cikin damuwa sosai..."ya fada mashi Yana Danyi shuru as he remembers the situation he is in right now, "What is the problem?.."Ahmed ya tambayeshi Yana Zama Kam dining din Yana lumshe Ido saboda yanda Kamshin abincin ke Shiga hancinshi "Let's eat first..." Ya fada mashi, Zama sukayi sukaci wnanan abincin Ahmed yace "Gaskiya..ka rike wannan yarinyar...not all girls knows how to make such delicacy...." Ya fada Yana Kai spoon of fried plantain cikin Bakin shi, Dariya faiz yayi yace "Well I love her... she's the only one in my life right now...nifa Mata Basu dameni ba...itama If she does anyhow zata see anyhow..." Ya fada calmly as he thinks if he is really inlove with her or not, shidai in zaayi wata Basu yi waya ba Bai damuwa, in Kuma zata kirashi zai dauka ya fada Mata he loves her, saidsi Bai son tana matsa mashi, shidai Bai San if that's really how love is ba but shidai gashi Nan " Wai what's your definition of love..."faiz ya Tambayi Ahmed, kallonshi Ahmed yayi for a moment yace "Wai duk rashin jin ka kana tambayata what's true love..." "Yes...ai there's nothing wrong with asking...I want to know ne...maganar gaskiya I don't think am madly in love with her..I can stay a month without calling her...at times I get frustrated in ta dameni da yawan calls,...some time she have to force me to go and see her...a hakan do you think I am madly in love with her?.." faiz ya Tambayi Ahmed, shuru Ahmed yayi Yana kallon faiz ya rasa amsar da zai bashi, "Nasan I can marry her and live peacefully with her ...but I don't think am so crazy a about her.." yayu adding "Gaskiya Nima that's what am thinking... you know when you're crazy about someone... you won't get frustrated with their calls, you can't stay a week without seeing them saidai in ya Zama Dole... you heart always beat for them..."Ahmed Vai Karasa ba faiz yace "Anyway the good thing is she's so crazy about me...hakan ma yayi... she's my only babe...Kuma intended to marry her..." "Hakan Yana da kyau...ai kou don good meals you have to...wai me ya hadaku fada dazun tou..." Inji Ahmed,Dariya faiz yayi yace "Ai kiss mukayi Naga she was wagging at my tongue kaman zata cinye min harshe...so I asked her has she been kissing outside?.." ya fada Yana Dariya not taking the whole thing serious "And she started crying ta bar Nan..."ya karasa maganar shi ciki Dariya, shima Ahmed Dariya yayi yace "Ai halinka ne Bata sani ba...so tayi ta burgeka amma bata San baayi maka gwaninta ba..." Ahmed ya fada Yana relaxing "Ai ba gwaninta bane...kawai ban son iskanci ne..." "Ai ba iskanci bane...Yar 12 or 13 ce? " Inji Ahmed "Aa she's 24 now...we celebrated her birthday few months back..." Faiz ya amsa mashi "Shine har zakayi mamakin Yar 24 ta iya kiss?.." inji Ahmed "Well it's nothing ai kawai dai nasan tana da jaraba... at times Haka Nan her eyes will just turn red..." Ya fada Yana Dariya, shima Ahmed Dariya yayi yace "Kai dai Allah ya shiryaka....Wai what happened da kake maganar you're in mess..." Ajiyan zuciya fauz ya saki sannan ya Fara bashi labarin what happened in at the company, saida ya Gama magana Ahmed yace "Gaskiya that's bad...kilan someone Yana Sata baka sani ba kou Kuma you're not a good manager..."inji Ahmed "I know am not a good manager...in ba abun iyayenmu ba Ina engineer da business... it's totally two different ways...Amma gashi yace Dole inyi aikin da Zan tsayar mashi da company dinshi before I live...nidai am so confused..."faiz ya fada calmly, "Well try hard... maybe someday you will make your father proud.."tafada mashi. Hira suka cigaba dayi har lokacin sallah zuhr faiz ne ya Fara Shiga ciki ya fito da alwallah sannan shi Ahmed ya Shiga,the first thing that caught his attention daya shiga Bathroom din was the fridge in the bathroom, "Ikon Allah... wannan bawan Allah is senseless...wato he drinks even when taking his bath..." Ya fada yana kallon fridge din da keys ke bakinshi, dawowa yayi ya leko waje Ya kalli faiz dake gyara hannun jallabiya dake jikinshi yace "Kai Wallahi wani irin mutum ne...me kake da fridge a bathroom..." Ya fada mashi yana Dariya, Nan take faiz yayi wur wur da idanuwa as he remembers the fridge is opened and a duk duniya Bai kaunar kowa yasan wannan drinking habit din nashi, dariyan karfin Hali yayi ya nufo shi Yana cewa "Ai in na zuba drink kafin in je office in dawo sai in tarda...babu...shiyasa..."ya fada coming up with something so quickly, before Ahmed yayi magana har ya shjga cikin bathroom, jikinshi na rawa ya kulle fridge din ya jefa keys dinshi a aljihunshi, binshi Ahmed ya dingayi da kallo Yana cewa "Anya?.." ya fada saboda yanda jikin faiz yake rawa "Anya what?.."ya fada mashi "Ai ka bani tsoro... hope..."before Ahmed ya Karasa maganar faiz yace "Kawuna nake ajiyewa ciki...am a ritualist..." Ya fada Yana Dariya trying to cover up "Lallai ritualist...Allah ya rabamu da ritualist..."Ahmed ya fada Yana kunna tap. Tare suka fita zuwa compound sai ga yaran dake faman Wasa da junansu sun Sha jinin cikinsu, wani irin kallo yayi masu sai gashi sun watse zuwa bangaren hajiya Fatima da gudu, Daman sun Riga sun San halinshi, Bai magana kafin su gudu, yanda yake tsorata su Basu iya samun freedom, kou kakarsu tace su koma waje babu abinda zaiyi masu sai Suki komawa, kou kadan Bata son abinda yakeyi Amma kou sau daya Bata taba nunawa ba, irin matan Nan ne da ke nuna abinda ke ransu, they laugh and smile with you even if they hate you. Suna sallah suka dawo gidan tare faiz yace "Muje bangaren big mummy KU gaisa...Naga motar anty maryam ma..."ya fada yana nufar bangaren hajiya Fatima yayinda Ahmed ke biye dashi, "Who is Maryam..."inji Ahmed "Big sister dinmu ce..." Faiz ya amsa mashi, bangaren hajiya Fatima suka shiga da sallama yaran dake falo suna Wasa suka shige ciki da gudu suna cewa "Gashi Nan..kilan yanka mu zaiyi..." Dariya ya saki yayinda Ahmed ya sauke murya yace "Wallahi baka da mutunci..." Hajiya da Maryam suna falo sai labari suke Suka shiga,sallama Sukayi hajiya ta amsa ita Kuma Maryam tace "Wai Kai ubanme kakewa yaran Nan da Basu samun sukuni in sun ganka..." Ta tambayeshi, "Ubanme Kuma anty..."faiz ya tambayeta Kai tsaye ."eh mana..nasan you must be doing something bad to them don Bai yuwa duk sanda suka ganka hankalin su ta tashi.. " ta fada not smiling at all "Tou anty why not ki tambayesu tunda kina ganin Zan cutar maki da Yara..." Ya amsa Mata shima not smiling "Ai ki rabu dasu Yara Basu son Mai masu fada...Basu San wannan shine mamansu in babu ku ba..." Hajiya Fatima ta fada with a smile hoping faiz will tell her what alhaji said don sometimes in sun samu misunderstanding Yana fada Mata as mother don takan kirashi ta bashi advise "Ai mummy na lura tana son yaranta su Rainani..." "Haba Allah ya sauwake...babu Dan sa ya Isa ya rainamin my first son a gidan Nan...kou su antyn naka Basu isa su Raina ka ba Balle yaransu...so relax and tell me how your weekend is going..."Haj fatima Ta fada Mashi sounding so much in love with him, Maryam shuru tayi Amma Sam face dinta babu walwala, "Mummy weekend sai ahankali...mummy ga abokina Nan..." Ya fada Yana kallon yanda Maryam ta hade Rai, cikin rashi sai ta Fara tunanin kilan daddy ya fada masu what happened and she's angry at him, Ahmed ne ya durkusa ya gaidata ta amsa with a smile tana tambayar shi aiki da Yan gidan ya amsa Mata da lafiya Lau, "Wai anty maryam...muna fada ne Hala...?" Faiz ya Tambayi Maryam da ta hade gabas da yamma, "Don't mind your anty she's so mood today..." Hajiya
Chapter 26 · 0% Book details