Sashe 57
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
tana kallon face Dinshi, murmushi faiz ya saki yace "Nidai promise me bazaki tallatani ba..."ya sake fadamata, shuru Bintu tayi looking a bit scared and surprised, for him to talk like this tasan there's something, maybe something very huge and big, or maybe something scary, "Me kakeyj...kasan I can't promise ban San meye ba..." Ta fada cikin rawar jiki "But you said you love me .. you don't have to question me...kawai promise me..." Ya fada Mata Babu Wasa, "Tou...I promise..." "Good girl..." Ya fada Yana shafa bayanta ahankali for about 30 seconds samnan ya janye daga gareta tare dacewa "Yanzun dai am busy... you can go...Kinga Baki tahomin da abinci ba so I have to go out for lunch zuwa anjuma kadan..." Ya fada Mata Yana zagayawa don ya koma Kan kujeran daya tashi, bintu da mugun tsoro ya kamata but can't resist tace "Kou in koma gida in dafa abinci in bawa driver ya kawo maka..." Ahankali ya makale Mata kafada alaman aa before saying "Zai dauki lokaci ai...ni Kuma am feeling hungry dukda ban Dade da cin abinci ba...kawai I do wake up so hungry that sai in yini Ina cin abinci..." Ya fada Mata Yana lumshe idanuwa tare da relaxing "Nidai ka jira...muna da wasu frozen food...I will microwave it and send the driver...kullum ma Haka Zan dingayi maka daga yanzun..." Ta fada mashi "Nidai ban son ace Ina wahalal dake. "Faiz ya Fara fada Mata Bai karasa ba tace "Aa...nidai I will do it...pls ..Babu Mai cewa komai..." Ta fada mashi, ba don komai take hakan yanzun ba sai don Wannan budurwar data gani a waje, she feels so threatened by her, "Well ai bazan ki abincin ki ba... you're a very wonderful cook...I give you that..."murmushin jin dadi bintu ta saki don samun complement daga wajen faiz is not something that happens everyday, sai ta bashi abinci kala kala yaci ya koshi ya Sha drinks Amma he won't say anything, "Am honored..." Ta fada with a smile data mance rabonda ta sakeshi don ta Dade cikin Bakin ciki all because of him, Amma yau Kuma she's happy,.. "ba wani you're honored.. yanzun dai ki tafi Ina jiranki ki kawomin good food..." Ya fada Mata with a smile, Babu musu tace "Zakaci good food...let me go home..." Ta fada Yana juyawa daga inda take tsaye, har ta taka zzuwa kusa da bakin kofar shi sai ta tuna da wnanan yarinyar dazun ta juyo ga faiz da ya dinga binta da kallo Yana tunanin how it's going to be with this girl tace "Ka rakani Mana...pls..." Ta fada mashi calmly, "Ok..." Ya dada Mata trying to be very nice don ramar datayi ya dameshi, it's better dayayi warning dinta Kan yanda ta dinga treating dinta badly, yasan if something bad happens to her yanzun dole sai ya shjga damuwa don she's have Done not bad but loving him, mikewa yayi yabj bayanta, tsayawa tayi gefe yazo ya wuce ya bude kofsr, Amira daga Kai tayi dataji an bude Kai tana ganinshi tayi Saurin sadda Kai kasa, Yana fitowa bintu ta bi bayanshi, she's feeling really high today for yanda yayi treating dinta, kou ba komai zata samu daraja da mutunci idon wannan baiwar Allah that is asking her who is she looking for, "My king yau kasuwa zanje don in samu in sayo enough items da Zan dinga using wajen maka girkin..." bintu dake biye da faiz ta fada out loud don Amira taji, Baki Amira ta tabe tare da girgiza Kai Bayan sun wuce sun fita daga office din, "Allah ya raka Taki gona..." Ta fada tana cigaba da abinda take, har bakin Mota faiz ya raka bintu ya bude Mata Mota ta Shiga sanna ta juya ya koma ciki, Yana Shiga yaga Amira data kurawa takardan cikin files Ido, tsayawa yayi yace "Baki San ya kamata ace duk bakuwar data zo ki shaida min kafin a Shigo ba?..." Ya tambayeta Yana kallon yanda ta kurawa file din Ido kaman she's watching something da Bata taba gani ba, ahankali Amira ta daga Kai not looking at his face tace "I asked her Ina zata...kuma she seem not to like my question..." "Well do what ever you can not to let anyone badge into my office...hope kin gane abinda nake nufi..." Ya fada Mata, ahankali ta daga Kai, wucewa yayi Bai sake cewa komai ba, Amira was doing her research Kan aikinta when karfe biyu yayi, she wants to pray as tana Nan ya fita yaje masjid ya dawo ita batayi ba, mikewa tayi ta Shiga office dinshi ta shjga da sallama,. Amsawa yayi Bai daga Kai ba Yana zaune ya Dora kafa Kan desk dinshi Yana latsa wayar shi, "Pls...sallah nakeson.. inyi..." Ta fada sounding very calm, "Kiyi Mana..." Ya fada Mata atakaice, "Ina zanyi?.." ta fada mashi itama atakaice, shuru faiz yayi ya rasa abinda zai fada Mata, he wonders why she should talk this long to make her point, she can just say pls Ina Zan iya sallah wajen Nan simple, "Well Nima ban sani ba...ban taba worker mace ba...so you can do it anywhere you feel it's ok for you..." Ya fada mata, Bata Kara cewa Komai ba ta fice ya bita da harara "Komai ba Mata Yana da k leg..." Ya fada Yana resuming latsa wayar shi, ita dai Amira komawa tayi wondering why he is rude, she knows it's all her fault don kou hijab Bata fito dashi ba, Haka ta koma ta zauna tana ganin ba wani aiki Nan da zaayi saidai kawai Jin unnecessary talks Kuma kallon rainin hankalin mutane, ta duba Sam Bata gan inda ake organising wani meeting kou briefing din meeting ba, nothing serious going on a office din, wani ne ya Shigo cikin office din ta daga Kai ta kalleshi ya sakar Mata murmushi before saying "Kece new secretary kenan..."ya tambayeta, "Yes sir.. "ta amsawa mutumin da ke da shekaru, "You're welcome...ki fadawa faiz mr bamaiyi nason ganinshi.. " ya fada Mata with a smile Kan face dinshi looking very jovial, da sauri ta Mike deep down tana cewa at Least she have seen someone with a smile a wannan wajen, shiga tayi office Dinshi da sallama sai faiz yayi rolling idanuwa ya daga Manyan idanuwnshi ya zuba Mata, ita dai Bata kalleshi ba tace "Wani Mr bamaiyi nason ganin ka..."ta fada mashi sounding so at peace, "Wai ke Haka Zaki dinga yawo fadamin who is coming and who is not coming?..."ya fada Yana mikewa, Amira dai shuru tayi wondering wane irin mutum ne Wannan, she starts today and already ta gane irinshi, irin mutanen Nan ne da baayi masu gwaninta, zaka gansu looking so breath taking Amma they're so annoying, she wonders why ba zaiyi Mata bayanin what she needs to know about the office ba, instead Kai sai ya hantareta, now she knows why Ahmed yace he is a pain in the ass, mikewa faiz yayi ya nufo ta, ahankali ta kauce mashi sai gashi ya wuce, "Follow me .."yafada Mata, ahankali ta bishi,suna zuwa office dinta ya nufi wajen wayar dake zaune kusa da computer yace "Wannan is what you will be using ki kirani ki fadamin if I have a visitor, ai bazai yu kina badging to my office Haka ba ai?...Kuma kou ba komai kema gajiya zakiyi...." Ya fada Yana kallon Amira da kanta ke kasa, "Ok..." Ta fada mashi, "Good.." ya fada Mata sannan ya juya ga Mr bamaiyi yace "Bismillah..." Ya fada Yana shigewa office Dinshi,