Sashe 163
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
yanda kishin Ahmed yake and Bai da control, he is something else when it comes to jealousy, he is Dominique and she loves him Haka Nan, "Do we have deal?.."ya tambayeta, banza tayi dashi ta juya mashi baya ya bita, it's so funny walking with her dukda ba wani hiran arziki suke ba, Haka sukayi wasting time Dinsu a Ethiopia Suka hau another jirgi Wanda zai tsaya a Singapore, wannan Karin she entered prepared don ta sayi sweet Mai mint Wanda zai taimaka Mata, he told her some tips da zai taimaka Mata and she feels ok, wannan Karin da suka iso Singapore baa Dade ba Suka hau ba suka sauka Kuala Lumpur, Wanda aka saka ya daukesu was waiting for them, tasan yanzun it's late q Nigeria Amma Nan dare baiyi ba, sunan faiz ne mutum ya rike sai gashi yaje wajenshi, gaisawa sukayi cikin Harshen turanci, Nan ya fadawa faiz zaa kaisu pavilion hotel, dukda Amira ta gaji Bata daina kallon Wannan kasar that looks so elegant and classy ba, babban birnin KL is the most beautiful place she have ever seen in her entire life, dukda Amira is so tired Bai hanata lekawa ta mirror tana kallon garin ba, faiz na zaune gaba Yana kallon how she's watching, he will surely take her out sosai, wannan driver is the person assigned to drive them throughout their staying here, it takes about 40 minutes su Kai hotel fa sai da Amira ta nuna kauyanci ta, she was just staring kaman wawuya, "Aljannar duniya..." Ta fada as she looks around, ciki taga faiz yabi Wanda ya dauki bag din Amira Suka isa inda attendant din wajen suke zaune, magana faiz yayi masu kan ayi canceling dayan room din for the single lady a Basu na married couple din wato the suite dad dinshi yayi mashi booking, Amira na tsaye Nan just looking around da Bata San abunda Kar ba, she was totally going Gaga for this place, it's like a place that have everything, Babu irin abun da Babu, gari guda ne cikin wajen, card din shiga dakin aka mikawa faiz ya Kama hannun amira, da sauri ta dawo hayyancinta, all her thoughts was he is going to stay in separate rooms, Amma she was wrong, suna zuwa bakin door din suite dinsu faiz that is use to this ya bude, shi ta Fara Shiga sai Wanda ke dauke da kayan Amira sai Amira data tsaya daga waje Yana leka dakin dake dauke da very few items but elegant and classy, it's really huge to build a good and comfortable two bedroom flat in Nigeria, daga dakin kana hango so many places, she didn't know sun how sama sosai haka because of the lifter that made it look easy, Amira didn't enter sai peeping take daga waje thinking if ya gama zai zo ya bude Mata nata dakin, duk yanda take cikin masu class a Nigeria she's really acting weird, faiz that is feeling inama honeymoon ne ya kawosu Nan wajen Bai lura da Amira is still outside ba sai da ya juyo sai ya ganta tsaye "Ki shigo Mana..." Ya fada Mata, kaman tayi magana sai Kuma taga abinda zaka fada daga waje you can still say it from inside, ahankali ta shjga yayinda Wanda ya kawosu yake nunawa faiz some things, da abinda zai zuge curtain da sauransu, Amira Shiga ta tsaya taba jiran su Gama magana da Wanda ya kawosu, faiz yaga yanda tayi ready sai yaki kallonta ya leka wonderful bedroom din sai Kuma ya shjga bathroom, kawai kallon gadoj alone Yana bashi Jin Dadi, Amira was patiently waiting for him to finish, she didn't even sit balle ace she looks ok, Saida ya Gama zagayen wajen ya leko, he stayed for more than 30 good minutes easing himself sannan ya fito yaga Amira in same spot tayi tsaye kaman soja, Yana zuwa da towel a hannunshi yace "So you're still standing?..." Bai karasa ba yace "Eh...Ina jiran ne kazo ka kaini nawa dakin..." Ta fada Kai tsaye "Naki dakin Kuma...ai this is where we will be staying har mu tafi..."wani irin kallo tayi mashi tana cewa "Ni gan gane Wannan hausar ba...me kake nufi da hakan..." Ta fada frowning her face as she's not a child da zata dinga yin childish stuff like looking scary or devastated, "Nan ne inda daddy ya amsar Mana... it's not like a hotel a Nigeria... it's very huge and can accommodate lots of people...Kinga it's just me and you..." Bai karasa ba ta rufe Ido tana daga mashi hannu alaman don't even go there, she's just pointing a finger at him looking very upset "Me and you...in same...room... for two weeks?...haba malam...ai it's not possible...I will rather go back to Nigeria and quit the job...Ina ake irin wannan abun...ai wayewa ba hauka bace..." Ya fada mashi sounding so angry and mad kaman zata Tashi sama, '"then you're free...go..." Faiz ya fada Mata Yana zama cikin daya daga cikin sofas dake wajen, he knows she can't go anywhere, sannan she can't call tunda yasan ba lallai tayi roaming ba, so he feels so relaxed knowing Babu inda zata, Amira ta wani kumbura tayi fam, she's like breathing out so Loud, if you see yanda take fuming sai ka rantse she's not the one, "What game are you playing faiz..." Ta fada Kai tsaye.. "Exactly the one you're playing..." Ya amsa Mata Yana kallonta, he wondered if this girl Bata da aljanu, how will a young girl have this kind of confidence, sai ka rantse she's not that girl that looks so dull and stupid last time, she's so different, strong, bolder by the day, it's like working is making her becoming more strong than before, "Ina mace Dana Miji suke Zama daki guda...Ina!.." ta wani daka Mashi tsawa, hannu faiz ya daga Mata before ya nuna ta da yatsa yace "In your entire life...don't ever shout at me again...Kar ki Kara min ihu...kou uwata Bata min ihu... there's limitations to what one can take...bana son ihu..." Ya fada Mata sounding angry but calm, "Am still asking...Ina mace Dana Miji suke Zama daki guda...Ina ake irin wannan abun.. " ta sake fada not even minding what he is saying "Wai you keep saying daki guda ..does this place looks like daki guda to you?...Baki ganin it's a huge suite for both of us..." " Nidai ban so... wallahi ban so...I can't stay in same room with you..."ta fada sounding so exhausted "Then go...quit...do what ever you want..." Ya fada hankali shi kwance "is this your plan...is this why you talked me into telling alhaji Kan zuwa kasar waje?...Ashe it has been your plan..." ta fada cikin matsanacin tashin hankali sounding so helpless "Wai what will happen if we stay here together... it's not as if zamuyi sharing same bed.. you can take the bed I will take the couch..." "No!.." ta fada cikin katseshi "Then obviously kina da dirty mind...if not you should feel at home and wait until I misbehave..." Ya fada mata, depressed Amira Bata San sanda ta fashe da kuka Sosai ba, irin kukan dake nuna it's above herz she was screaming and faiz was staring at her, he is hurt but trying to make it look ok, if har yayi anyhow she might end up ruining this for them, ahankali ya Mike Yana cewa "Haba pls..." Bai karasa Amira ta kalleshi a fusace tace "Don't you dare!..." Ta fada looking so furious.