Sashe 181
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Karfe goma Suka sauka a Abuja, Babu jirgin da zai kaisu garinsu and he wanted suyi spending time abuja Amma sai Kuma zuciyar shi yayi gida he wants to see bintu da halin da take ciki, saga Abuja to kano is not that far,. Hakan yasa Suka shiga taxi Kai su inda zasu Sami motar zuwa kano, Mota aka Samar masu Wanda su biyu kawai zai dauka zuwq kano, biya yayi suka hau hanya, he wants to surprise bintu with his coming home Wanda hakan yasa Bai sake fada Mata komai ba, he have decided to love her more than ever, ance value what you have before you loose them.
Bintu have been in more pain and agony in the past few days, ta mance rabon da tayi murmushi, tun kwana uku kenan tana fuskantar serious ciwon ciki, da cikinta ya murda ta sai taji dan fluid data duba sai taga small jini, she feels it wants to come out but is stubborn like his father, yanda ta tsani faiz Bata tunanin da akwai abinda zai sa tayi shaawar Zama da cikin shi a jikinta, she's in so much pain and yanda ta koma alone zai sa gane she's not happy, ramarta is beyond words, yau ciwon cikin yayi yawa, ga wani irin ciwon Kai da take fama dashi, duk sanda ta tuna cewa her husband is somewhere enjoying life with the love of his life sai taji kaman an ja Mata wani jijiya Daya cikin kanta, she wants to go to the hospital Amma she feels zaa San she's in Nigeria, he told her sati biyu zaiyi so she feels soon ya dawo ta bar mashi gidanshi, yau dataji azaban ciwon cikin yayi yawq she have no choice but to call hajiya kadijatu, bayab tayi picking sun gaisa bintu tace
"Iyami...cikina...Yana ciwo sosai..." Ta fada cikin kukan da voice Bai fita sosai
"Subhanallah...ciwon ciki da condition dinki??.. since when..." Hajiya ta tambayeta cikin damuwa Sosai
"Iyami.. wayyo..an kwana biyu..." Bintu ta fada cikin kuka Sosai as the pain become unbearable, tana jin ciwon ciki amma na yau yafi na kullum, it's like Ana yankan Naman cikinta especially mararta.
"Subhanallah...bintu wato dukda Ina Baki hakuri bakiyi ba har abin ya shafi ciki da ki?..." Hajiya tafada cikin damuwa sosai don tasan this girl have been in pain and she feels it, tasan many girls of nowadays can't endure what she have been through, kullum zata kirata and zata ji tana kuka.
"Wajsn Ina ke maki ciwo..." Inji Hajiya
"Marata...Kuma Ina ganin jini..." Ta fada cikin kuka
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun... yanzun Bari in Kira Dr...sai tazo gida ta dubaki..." inji Hajiya,
"Tou iyami... nagode..." Inji bintu before ta ajiye wayar hannunta ta kwnanta yayinda wannan diary din na gefenta, dafe maranta tayi tana kuka in a low voice, inda idanuwanta suna da Baki zasu tambayeta abinda yayi zafi Haka, don she have cried these days da Bata tabayi a rayuwar ta ba.
Driver na kawosu kano faiz ya fada mashi zai Kara mashi kudi ya kaisu gidajensu, Amira Tana zaune kusa dashi duk Bata wani murnan dawowa gida ba don komai ba sai don she's going to miss him sosai, shima sam bai wani Jin Dadi, it's like ya dawo daga wani unsuccessful mission, he feels so weak and restless, kawai Yana imagining how it's going to be without her, he is going to miss her like crazy, living in same roof with her for over 2 weeks was wonderful, he remembers sanda suke je da ta dinga kukan Bata son su zauna daki guda sai gashi he didn't do anything stupid, he is glad Babu abinda yayi Mata, shi ya dinga nunawq driver hanyar har aka iso kofsr gidansu Amira, suna zuwa yasa driver ya tsaya, kallon Amira yayi looking very weak yaxe
"You're home..."ya fada Mata sounding very calm, muryar shi duk ta shige ciki, ahankali Amira ta daga idanuwa ta kalleshi tace
"Yanzun... yaushe...zaka bani account number..." Ta fada cikin confusion as kou kadan Bata son rabuwa dashi,
"Mun Gama haduwa kenan Hala?...da kike tambayata account Kan titi..." Ya fada kaman Bai son magana, murmushi ta saki kawai ta bude kofar, faiz was just staring at her kawai, har ta sauke legs dinta kasa sai Kuma ta maido legs dinta cki ta maida kofar ta rufe tare da matsawa kusa dashi ta rungumeshi so tight, Ajiyan zuciya faiz ya saki tare da zagaya hannu daya a waist dinta yayi kissing chin dinta,
"Bye..." Ta fada mashi calmly
"Bye.." ya amsa Mata cikin sanyimurya, da sauri ta fita daga cikin Motar tare da daukan bag dinta, faiz na kallomta ta shige gjdansu sannan driver ya tada Mota suka bar wajen
Alhamdullilah
2/27/21, 2:10 PM - Ummi Tandama: Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you're not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let's get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃ðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾
4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Amira gjda ta shjga with little excitement, wato mutum rahama ne, right now she's feeling so lonely, she feels his absence, tana rike da bag dintaz Mai gadi ne yayi Saurin amsar bag dinta,he looks so happy to see her,
"Anty Ina tsaraba..." Mai gadi ya fada Yana amsar bag din hannunta, murmushi ta saki before tace
"Tsaraba na hanya...da sun zo zaka samu rabonka..." Ta fada mashj not because she bought a single something for him, kawai she have decided at the moment that da kayan sun zo she will find something for him, shi ta rigata Shiga falonsu, tana shjga ta kauda duk wata damuwar ta ta saki ihu tana Kiran mum dinta, da sauri hajiya ta fito da gudu Jin muryar Amira, before you know it falon ya cika da siblings dinta har da Nasir, he hugged her dukda tana kawaici Bata wani nuna damuwa dashi ba, nazifa da asiya was busy asking Ina tsaraba sai da ta fada masu suna hanya sannan Suka bar ta Dan kebe da mum Dinsu inda take tambayar ta ya abunda ya Kai su and everything, Nan ta fada Mata komai went alright, duk abinda ta rubuta was with her, dashi zatayi briefing alhaji.