← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 268

Sashe 101

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

"Baby kin manta Baki dauko spoons ba..." Inji faiz to bintu, "Bari in dauko..." Ta fada tana Mikewa. Before ta bar wajen sai Amira ta taho Vail dinta ya Fadi ya koma shoulder dinta gashi she's holding things Bata iya gyarawa, Haka dai ta karaso wajsn, shi Kam faiz gani yake if Yana da way dinshi she won't Walk with Vail don her naked hair suit her badly, kallonta yayi as he keeps adding more items to each plate, sauke Kai yayi tare da cigaba da abinda yake, Ahmed na ganinta yace "Ai da Baki zo da Vail din ba gabaki daya..." Ya fada cikin kishi, "Da tafi kyau..." Faiz ta amsa mashi Amma fa a cikin zuciyar shi, "Yaya... my hands are occupied..." Ta amsa mashi Tana ajiye cups din tare da ruwa, Bata sake Bata lokaci ba ta maida Vail dinta kanta, zata zauna taga uban abinci lode a gabanta, har faduwar gaba taji don kou on Normal basis Bata cin Such huge food balle Kuma Nan cikin mutane and gaban maza har da boss dinta, duba gaban kowa tayi taga nata yafi na kowa, ahankali ta daga idanuwa ta kalli faiz bayan shi ahmed da jikinshi ke rawa kaman Bai taba ganin such delicacy ba, Kan faiz kasa Yana aiki Amma Kuma eye balls dinshi na Kan Amira, hada Ido sukayi Bai San sanda ya kashe Mata Ido daya ba sau yayi saurjn saukesu tare da kallon Ahmed luckily Ahmed Bai San yanayi ba, haka Nan sai ta daure face da Kanshi, Amira kallon Ahmed tayi tana tsaye gaban abincin Bata zauna "Yaya...ni...fa...ba koshi..." Ta fada mashi looking at Ahmed "Baki Isa ba..." Ahmed ya amsa Mata atakaice, "Da gaske...na koshi..." Ta sake fada Mata not sitting down in front of lodin abincin dake gabanta "See in baki son mu Bata da ke...in bakison in fita Harkan ki...sit down and eat quitely... let's have fun..." Ahmed ya amsa Mata Yana zuba drinks tare da ajiye ruwa a gaban kowa, "Ai in Bata ci ba don muyi Mata dure ba wani Abu bane ..." Jnji faiz da kou kallonsu baiyi, "Yauwa...so eat..." Ahmed yayi adding, Bata da choice ta zauna, spoons bintu ta kawo aka Fara cin abinci Amma fa Amira rike take da spoon tana juyawa kawai "Allah yayi maki albarka sister...if you marry kawai punish him with your food..." Ahmed dake Santi ya fada. "Ai in ta hanani sai inzo gidanku invi..." Faiz ya fada Yana Dan Satan kallon Amira time to time yaga kou kadan Bataci ba Kuma Ahmed is taken away with the delicacy, kou kallon inda Amira take baiyi, shi Kam he is paying so much attention to her direction than he is paying to himself, he wants Ahmed to say something Kar shi yayi magana ya Zama Kaman Yana saka Mata Ido ne, ita Kuma Amira kanta kasa holding the spoon data tuna what hajiya told her sai ta saki murmushi, fajz ta lura da smile Kan face dinta dake kasa, he wondered why she's smiling and he feels it has something to do with his mother,he just pray she didn't lick any of his lazy secret to her don da ta Gama dashi. Ahmed na daga Kai yaga abincin Amira lode Bata kou ci ba, "Kai...Amira...wato kin raini kenan...bazaki ci ba..." Ahmed ya fada, amira da kanta ke kasa smiling ta daga kanta tayi Saurin diban abincin ta Fara ci, "Ai da ka barta Dadi ta wuceta .. kilan she doesn't want to know that my queen is a good cook..."faiz ya fada, itadai bintu ta lura kunya Amira take ji, ita Kam she's use to this, eating a gidan biki kou dinner na kawaye, she have attended lots of friends wedding that she knows it's nothing, "Sister kou dai Zaki tafi dashi ciki..." Bintu ta fada Mata "Aa...taci Nan..." Fajz yayi interrupting dinta, "Zanci Nan.." Amira ta amsa Mata, Tana kallon faiz suka hada Ido again sai ta Fara Dariya in a very low voice. Daure face yayi this time Ahmed ya ganta Tana Dariya and he knows it's been a while since she laughed "Ya dai?.."ya tambayeta, daga Kai tayi ta kalleshi Tana Dan taunar abinda ke bakinta tace "Me nayi..." Ta fada "Naga kina Dariya ai..." Faiz Shuru yayi Yana kallonta waiting to hear her excuse for laughter it's really annoying looking at her stare at him and laugh, "Yaya..." Ta fada Tana Dan Dariya Tana rufe bakinta as da akwai abinci bakinta, "Naam am all ears..." Ahmed ya amsa Mata, "Wani Abu na tuna...ya bani Dariya..." Ta fada still laughing, "Tou ikon Allah...wato what ever this is it must be very amusing tunda har ta sakaki Dariya..." Ahmed ya fada with a smile ya feeling happy as he sees her smile "Sai ki fada Mana muma muyi Dariya..." Faiz yayi adding.
Chapter 101 · 0% Book details