Sashe 162
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amira Bata bi ta Kan maganar shi ba ta dinga lekawa kou zata gan bintu ta biyo Shi, she believes there's no way alhaji zai Tura daga ita sai wannan Mara mutunci zuwa Malaysia, she clearly heard alhaji yace da shi da matarshi, faiz wuceta yayi ya zauna a saitin bayanta Yana kallon yanda ta kurawa hanyar shigowa ido, he feels like laughing,. She's so shocked beyond words, duk tayi tsuru tsuru, she turned and looked at him sai ya sakar Mata murmushi, "Wai..." Ta Fara fada sai Kuma tayj Shuru, sai da mutum ma karshe ya Shiga taga seat din kusa dashi empty, wato she's on the list but Bai kawo ta ba, Bata San meye manufar shi ba but daidai take dashi, sake juyawa tayi ta kalleshi ta Watsa mashi harara tare da tabe Baki hiding her fear, Baki ya murguda Mata, Ana aka Fara jawabin kowa ya saka belt dinshi da sauransu, kafin jirgi ya tashi faiz ya Kai bakin shi kusa da wacce ke zaune da Amira yayi Mata sallama, yarinyar juyowa tayi ta kalleshi ta saki murmushi tana amsa mashi, cikin whisper yace "Pls...in bazaki damu ba...kina iya dawowa Nan in koma kusa da matata?...anyi mistake an raba Mana seat..." Ya fada Mata cikin whisper, Amira sai kakaniyar saka belt kawai take Bata kou ji abinda suke cewa ba, yarinyar kallon cool guy din Nan tayi tace "Why not... she's so lucky... you're all in a man..." Yarinyar that looks young but have class and maturity ta fada mashi, idanuwa faiz ya lumshe yace. "Godiya nake..."ya fada, yarinyar mikewa tayi ta komo seat din faiz shi Kuma ya dawo kusa da Amira, Amira da Bata son kowa yasan Bata iya saka belt din kanta kasa doing it a boye daga gefenta kawai sai taga hannu, hannun da Bata San na waye ba, daga Idanuwa tayi taga faiz kusa daita, belt zai saka Mata Amma duk ilahirin jikinshi kusa da nata, idanuwa ta zaro ta Dan kalli around her sai taga Babu abunda ke kallon su kowa ta Kanshi yake, he intentional come so close to smell her perfume, she uses turaren wuta da take saye daga wajen wata Fatima md Mai gidan turaren, da akwai na wanka, na sakawa, na jiki,, right now Bata da turaren fesawa na turai sai su humra masu dadin gaske, duk ta turara kayan sawanta, so most of the time kou Bata shafa a jiki ba she still smell Nice, Kanshi daidai Kan chest dinta Amma Bai tabata ba but he is few inches away from her, he can easily do it and sit Amma he was taking his time, kallon yanda Amira ta takure yayi yace "Wai... assistant manager...the whole assistant manager...Bata iya daure belt ba...Yar kauye kawai..." Ya fada nata tana jin bakinshi kusa da nata as he talks, sai lokacin ya koma ya zauna bayan ya Gama saka Mata. Zama yayi ya kalli yanda tayi suku suku, she feels like doing something before it's late, wayarta ta fiddo, daidai lokacin daya daga cikin attendant din tana tafiya tana kallon yanda kowa take, fajz na ganin ta fiddo waya yasan kilan she wants to call someone, attendant din ya kalla yace "She's using a phone in an airplane..." Ya fada Mata sounding calmly with a smile, nan yarinyar ta juyo ta kalli Amira tace "Ma'am pls put off your phone or I will be forced to take it from you..." Ya fada Mata, "I think it will be better if you take it away.... it's her first time so she doesn't know how dangerous using phone in an airplane is..." Faiz ya fada cikin turanci da sai ka rantse ba Dan kasar Nan bane, Amira ji tayi this is going to be the toughest time of her life, Haka yarinyar Nan ta tsaya tana kallon Amira har Saida ta kashe wayarta ta ajiye cikin handbag dinta sannan ta barsu, ban da murmushi Babu abinda fajz yake, he feels he won already, the look on her face shows it all. Being her first time on a plane ba karamin abu bane, ga faiz kuma kusa daita taking note of all her moves, her stomach was rumbling, she wants to go to the toilet, kallon window din jirgi ya sa komai na cikin ta har gitsewa, it was an annoying experience, ga amai tana ji duk ta dake, Dan dafa cikinta tayi faiz ya kalleta yace "Ahmed Bai Baki tips din traveling for starters ba?.. gaskiya Bai kyauta maki ba..." Ya fada Mata cikin whisper, Amira data tsuke baki kallon shi tayi ta dauke Ido, bakinta ya cika pall da saliva, kou nawa zaa Bata Yanzun she can't talk, lokaci guda ta tsuro, hannu faiz yayiwa attendant Daya Wanda na mijine yazo wajen shi, Nan ta fada mashi yna bukatar bag, zaro Wanda ke wajensu yayi ya mikawa faiz, bude Bakin bag din yayi ya Kai saitin bakinta yace "zuba ciki.." ya fada rike da bag din, Dan kallon shi tayi ta amshi bag din ta kauda kanta gefe ta saki saliva din daya cika Mata Baki sai ga amai ya biyo baya, sai da ta kusa cika bag din da amai, Nan take jikinta yayi sanyi, daman Bata ci abun kirki ba ta baro gida saboda zalamar zatayi tafiya, fajz ne ya Kai ya zubda aman datayi ya wanke hannunshi, dawowa tayi ya zauna ya kalli yanda Amira take Nishi, kallon yarinyar bayanshi yayi yace "Pls do you have any mint sweet with you?..." Ya tambayeta, "Yes..." Ta fada Tana bude bag pack dinta, Nan ta fiddo katuwar mentos ta Mika mashi, . "you're a life saver..." Ya fada Mata Yana daukan kaman biyar daga ciki ya Mika Mata sauran sai cewa tayi "I have others...ku bar wannan..." Yarinyar da kallo daya zakayi Mata kasan Yar hutu ce ta amsa mashi, "Am grateful..." Ya fada Yana juyawa ga Amira yace "Open your mouth..." Ya fada mata, Amira data koma kalar tausayi ta bude bakinta with out complaining, sweet din ya saka Mata guda biyu lokaci guda, maids bakinta tayi ta rufe tayi relaxing with a eyes closed, before you know it jar bacci ya dauketa, kanta ya Dan Fado Kan kafadarshi, murmushi ya saki ya danyi tapping kumatunta, it's a very long journey, Bai good second Bai kalli face dinta ba, he saw little saliva Kan shoulder dinshi ya dauki wayarshi ya dauki picture of her with her mouth parted. She slept for good one and half hour sannan ta bude Ido, da sauri ta daga kanta ta ganta Kan shoulder dinshi, bakinta ta Fara gogewa, "Sai ki goge wannan too..." Ya Fada  Yana nuna Mata shoulder dinshi datayi spiting, kallon wajen tayi taji wani irin kunya da humiliation, she have never felt anything like this, rufe face dinta tayi feeling so shy "It's nothing.." yayi Mata whispering, still Bata daga Kai ba saboda kunya, she just keep saying what's this, why is she here with wannan bawan Allah. Baa Dade ba aka so tambayar su abinda zasu ci, faiz ne ya amshi menu din Yana kallo, he is use to some of those continental dishes Amma yasan it's she's isn't, hakan yasa yace a kawo masu snack kawai da exotic drinks sai gashi da aka kawo Amira Bata ce ba, plan dinsu Ethopian airline ne hakan yasa Suka tsaya transit a Ethiopia, Amira was like happy it's over because already she knows she's airsick, duk ta koma kaman ba ita ba,she feels so ok to see her out of the plane, Amma Kuma sad for seeing faiz tare daita babu kowa sai ita, Bata San da akwai More tafiya a gaban su ba, waje Daya ta samu ta zauna cikin airport din dake dauke da mutane kala kala, faiz went around and came back with some drinks still Bata Sha ba "Da akwai sauran tafiya fa...daga Nan we're going to Singapore...sai Kuala Lumpur which is our last stop...zamu Kara about 3 to 4 hours Nan..." Ya fada Mata don ta ma ajiye wannan abun da take ta saki jikinta, Yana fada Mata hakan sai ta amshi drink din hannunshi, Zama yayi kusa daita ya kalleta as she sip the drink "How are you feeling now..." Ya tambayeta sounding so soft deep down feeling so fulfilled and happy yau gashi ga Amira in somewhere da Babu tsoro kou fargaba kou tunanin wani zai gansu, "Sick.." ya fada mashi sounding so weak "Sorry... you just try to relax your system... yanzun ki tashi ki Shiga ladies room...sai ki fito da alwallah..." Ya fada Mata, Babu musu ta Mike tana tafiya da kyar rakata yayi har rest room din ta shjga shima ya Shiga namaza. Sallah sukayi ya umarceta su Danyi yawo tunda flight dinsu zai dauki some hours, the walked sosai, he talks and she replies with just few words, she loves looking around, this country is so beautiful, she loves this place, it's so calm and beautiful, the atmosphere is calm dukda mutane nata wucewa,tunda aka saka ta kashe wayarta Bata sake kunnawa ba, she just wants to ask him Ina matar shi, "Wai dazun wa Zaki Kira..." Ya tambayeta as the walk through the airport, Shuru tayi Tana hade Rai, cikin confidence tace "Wai...Ina matarka... Because alhaji ya fada min tare daita...zaka zo..." Ta tambayeshi not looking at him "Na barta gida just to be with you..." Ya fada Mata ganin yanda tayi kicin kicin da rai yasa yace "On a serious note na barta because she's pregnant and banason ta hau jirgi..." Ya fada Mata "Congratulations..." Ta fada atakaice, "Thank you...Amma pls ..kou da daddy zai kiraki ki fada mashi...I came with her..." Ya fada mata, Kallon shi tayi na second guda tace "Why should I lie...ai sai ka fada mashi she can't come since she's pregnant..." ta fada mashi sounding stubborn again, "Lallai...why not kema ki fadawa ahmed it's just me and you out here..." Ya fada Mata shima sounding serious, Kallon shi tayi Tana hararan shi "Eh mana...tunda bazaki rufamin ba ai Nima bazan rufa maki ba.. imagine telling ahmed we're here all alone...with a hot guy like me..." Ya fada Yana kashe Mata Ido daya, tasan he will never take this likely, tasan