Sashe 228
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inda zaa saka micro phone a kirjin Amira zaka iya Jin how her heart is beating, all she was thinking is here comes another problem, ta rasa why she won't have time of peace, always from one problem to another, kullum cikin Bakin ciki, bintu dake Shiga office din sanye da elegant and most beautiful arbian gown kallon face din Amira tayi Tana kallon wani irin unpredicted look and fear, she sees so much fear a Kan face dinta, she have changed, it's like duk sanda zata gabta she's a different person, when she came to their wedding she's elegant, and so is when she can to the hospital, Amma now she looks pale, Amira na tsaye hannunta dake Kan desk dinta na rawa, "Assalamualaikum..." Bintu ta fada as she walks closer to her desk, Amira kallon face dinta tayi taga da akwai a little smile, amsa Mata tayi yayinda bintu ta karaso gaban desk, ahankali Amira ta zauna Amma bintu tana tsaye tana kallon ta, there's this joy in her, the joy of when someone is not up to your class, when someone doesn't look like a threat to you, da akwai irin matan da kallo Daya da zakayi masu kaga trouble makers, Amma this girl doesn't have that, she's even afraid of her don taga tsantsan tsoro tattare daita, maybe she's thinking the boss wife is here again to trouble her, "Can I seat?..." Bintu ta fada Tana kallonta, "Eh...pls ...seat..." Amira ta fada Tana Dan sakin ajiyan zuciya but heart beat dinta won't slow down at all, Dan kallon hannun bintu tayi taga jerin manyan gold guda biyu a hannunta na dama da Kuma ba hagu, she's a gold person, she loves gold sosai, kou Dan unguwa zata tafi Bata completing sai in ta gan ta saka kou da kuwa zobe ne, "Good morning..." Bintu ta sake fada Mata with a smile "Good morning...pls pardon my... manners..." Ta fada Mata tana Dan shafa goshinta looking so confused, "Ba komai...sunan Fatima...did you remember me..." Bintu ta fada, Amira Bata San da ta saki murmushi ba tana tunanin is she serious right now, as in yanda take magana is something else "How can I forget you..." Amira ta amsa Mata calmly, "Oh...well nasan kina mamakin abinda ya kawoni Nan..." Inji bintu, kallonta kawai Amira ta dingayi tana mamakin why will this man even think of combining her with this pure beauty and elagance, how will she even be kishiya to wannan matar da kou kadan Bata gan single flaws in her Making ba, it's like ta Fadi yanda take so a hadata, ita Kuma bintu tana tunanin itama tana da kyau Amma kowa yasan kanshi, ita bintu have this confidence of her self while ita Kuma Amira Bata da Wannan confidence din because of her past, it's like an not up to her standard, this is the more reason why Bata yarda da son da faiz ke Mata, ba don koami ba sai don she feels if you have this kind of lady as a wife what will you find outside, Bata San shi zuciya Bai ba ruwanshi da haka ba,  you can still have miss world as a wife but still loves another, for sure bintu tasan the only thing da Amira ta fita is having what she wants, what she hungry for wato love din fajz she knows she's lucky that he loves her, so lucky, "Aa..." Amira ta samu ta amsa Mata finally, "Alright...nazo neman yafiya...da Kuma neman alfarma...nasan ni na kawo karshen relationship dinki da Yaya ahmed..." Bata karasa ba Amira tace "Aa...pls ki bar cewa hakan...bake bace...Haka Allah ya kaddara.. it's not your fault at all..." Amira ta fada Mata "Eh nasan da akwai kaddara Amma Kuma da akwai sila...ki yafemin...I ruined your relationship...Amma in kinsan abinda yasa nayi hakan maybe you will reason with me..." Ta fada Idanuwa Amira ta lumshe ta sake cewa "Pls don't blame yourself...nice da laifi...nasan kilan if Ina cikin shoes dinki I will do More...ki sani I hold no single grudges against you...Nima kiyi hakuri nayi sanadiyar rashin first baby dinki..." Amira ta fada feeling so at ease right now, she never expected this from her, she's really happy right now "Haka Allah ya kaddara...nasan ba rayayye bane...tunda ga wani Nan Allah ya bamu..." Bintu ta amsa Mata da smile tana Dan rubbing tummy sounding so Free, murmushi Amira ta saki tace "Masha Allah...am happy...Allah ya raba lafiya". "Amin.." bintu ta amsa Mata, "Now yanzun dai mun yafewa junan mu...kou ba Haka ba..." Inji bintu "Haka ne..." Amira ta amsa Mata "That lead me to the second reason why am here...shi Kuma alfarma nake nema..." Ta fada Tana bude bag dinta Amira kallonta take thinking what will she be looking for a wajen someone like her, "Alfarma meye kenan..." Amira ta Tambayi, tana kallon abinda ta fiddo daga cikin bag dinta, it's a diary, Bata San kou na meye ba because kou da tasa aka hada masu wedding gift Bata gan abubuwan dake ciki baz all she asked was the best, "Did you remember this?.." bintu ta tambayeta sounding so friendly "Aa..." Amira ta amsa Mata calmly "But ke Kika bamu ai... it's part of what you gave us ranar bikinmu..." Bintu ta fada Mata, "Oh...aikam van San kayan dake ciki ba...I just paid and aka kawomin su anyi packaging...ban bude ba . " Ta fada mata "Owk... wonderful . Yanzun dai before in cigaba da Magana....Dan duba abinda ke ciki..." Ta fada Mata Tana Mika Mata dairy din, Amira knows something about the diary tunda ya fada Mata saboda shi Suka samu matsala,she knows he wrote some things that hurts her, kallon diary din tayi tace "Pls...meye ciki....why should I read it.. " Amira ta fada Bata amshi diary din ba, "You should see it...I want you to see how someone is crazy for you...how insane he is for you..." Bintu ta fadawa Amira, idanuwa Amira ta zaro tana kallonta thinking if she hears her well don if she does tana nufi she's talking about her husband, how is it even or she's dreaming ne,she knows wannan babe din taba mugun kaunar mijinta, now the thought of yanda suka hadu ya dawo Mata, yanda ta makaleshi Tana magana cikin so da kauna don ta nuna Mata he is taken and now she's here saying all this, "Pls what is all this about..." Amira ta fada cikin rashin fahimta, "Ki amsa tukun Mana..." Bintu ta fada sounding so calm and really real, Amira kallon diary din kawai take Bata amsa ba "Pls...I came here for something very important...Kuma bazan so ki kunya tar Dani ba.m." bintu ta fada mata, Ajiyan zuciya Amira ta saki ta Mika hannunta dake rawa ta amshi diary din, duba jikin tayi sannna ta kalli bintu dake kallonta, "Pls open...read just two pages... shikenan then we can continue talking..." Ta fadawa Amira, ahankali amira ta bude first page ta cikaro da abinda ya rubuta, she knows it's the diary that caused problem, page din farko kawai ta karanta sai ta sadda Kai kasa feeling somehow that his wife have to see all this, dukda a page din farko take taga yanda ya rubuta tsantsan sonta da Kuma kaunarta, tasan in itace aka samu wannan matsalar tana iya fasa auren for good, he makes it look all about her, like Bai da kowa sai ita, so this is how much he loves her, bintu taga irin yanayin face dinta "Am sorry... you have to read this....Yana sonki sosai..." Amira ta fara fada Mata, ahankali bintu ta daga Mata hannu tace "Pls ki Bari... it's alright..nidai now continue reading..." "Aa...pls I don't want to read again... it's alright...na gani... it's all mistake..." Ta fada tana Mai jin tausayin kanta da Kuma faiz, ahankali ta maida dairy din ta rufe tana cewa "Am sorry..." "Pls ki bar cewa sorry.. kawia Ina son kinsan yayana Yana sonki.. " tafada kaman she's not talking about her husband, the man the love most apart from her father, amira Bata taba sanin suna da relationship na jini ba so dataji tace Yaya sai tace "Yaya Kuma...waye pls..." Amira ta fada "Faiz...Baki San he is my brother ba?..." Ta fada Mata, "Eh..I Never knew..." Amira ta amsa Mata calmly feeling ta mance rabonta da zauna da mace age matr dinta suyi Hira, it has been a while she chat with anyone, "Well we're cousins... we're not only husband and wife...Dan uwana ne...so Kinga ai dole in ajiye son zuciya inso duk abinda yake so Kuma in Yi knows kokarina wajen ganin ya samu farin ciki..." Bintu ta fadawa Amira, Baki Amira ta saki tana kallonta praying it's a dream that she will wake up from, "Kar kice yau don nazo ina Fada maki faiz na kaunar doesn't mean ban sonshi...yes I love him like madly Amma I see how he suffers because of you..." Amira kasa kallonta tayi ta sadda kanta kasa tana sauraron abinda take cewa cikin ranta tana cewa inda kin San kou ni wacece da kou kadan Baki zo Nan don neman Sona ba..da Zaki gane am not worth all this stress, as she thinks about it so she feels so much pain cikin ranta, "What will be my gain if I watched him die out of pain without helping... without lending my helping hand...abinda nake fada maki hurt like hell,...in na fada maki it's easy for me saying this then am lying...Amma pls...ki auri Yayana..." Ta fada kaman zatayi kuka Amma kuma ta dage ta karasa maganar ta looking so strong, Amira da ta goge hawayen da ya gangaro Mata girgiza Kai ta farayi tana cewa "Pls ki daina wahalal da kanki....bazna iya auren shi ba...ban iya auren kowa....pls am not who you think I am..." Ta fada tana hadiye saliva tare da rawar murya, she's trying to control her tears right now "Why pls ..Baki sonshi?...kou baiyi maki ba...why bazaki iya aurenshi ba...I came here to tell you you're welcome in to our home...I want you to know in Baki aureshi he he won't be completed...he won't be alright... pls Kar kice aa...give him a chance...pls..." Bintu ta fada cikin damuwa sosai, still Kai Amira ta