← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 245 OF 268

Sashe 245

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Sai da tayi both zuhr da ASR sannan ta fito ta nufo inda motar company da ake daukan zuwa office a maida ta gjda yake, another abun haushin is that he called just once, only once like irin Bai wani damu ba, she knows in Ahmed ne zai kirata not only once, she knows matarshi tana iya sauya Mashi raayi kanta, ta shjga Mota driver ya Shiga gaba ya tada Mota yayinda Mai gadi ya bude masu gate, sauran kadan da motar faiz da Wanda Amira ke ciki sunyu clash, tunda ta daga Kai ta kalli Motar shi ta kauda Kai Bata sake kallon shi ba, hannu faiz yayiwa driver da yayi baya shi zai shigo, Amira gani tayi zaiyi baya tace
"Malam meyr Haka..." Ta fada sounding so angry
"Maigida yayi min hannun in koma..."
"Then ka Bari in sauka sai ka koma tunda vaka ganin ya kamata ka fita tunda you're halfway kafin shi ya shigo..."ta Fada tana bude motar in so much anger, faiz dake zaune cikin Mota yaga ta bude motar ta fita yayinda shi Kuma driver yayi baya don bashi Daman Shiga, yanda Amira ta hade Rai ya kalla yace
"Lallai ma... it's on..."ya fada Yana bude motar shi daga inda yake tsaye a bakin gate.
.Mata hmmm... Haka suke fa...cikin dabara sai su raba relationship... just little move by bintu ya kawo matsala, especially in both Basu da hakuri

Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you're welcome to buy from us.

Alhamdullilahi
3/25/21, 8:15 AM - Ummi Tandama: 104🤎❤💙💜�

1️⃣0️⃣4️⃣
Chapter 245 · 0% Book details